Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

15 Satumba 2021

11:37:28
1180033

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Amurka

Rahoto Cikin Hotuna / Zaman Watan Muharram A Chicago

Bisa rahoton Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , an gudanar da zaman makokin Muharram bi sa halartar gungun mabiya makarantar Shi'a a cikin Husainiyyar "Ma'asum" a Chicago, birni mafi girma a jihar Illinois a Amurka.