Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

11 Satumba 2021

12:58:56
1178975

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Brazil

Labarai Cikin Hotuna / Tunawa da Girmama Shahadar Imam Husaini (AS) Biranen São Paulo Da Curitiba

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya bayar da rahoton cewa mambobin cibiyar Musulunci ta Brazil sun gudanar da girmamawa ga shahadar Imam Husaini (AS) a biranen Sao Paulo da Curitiba ta hanyar rarraba ruwa da kyautuka, tare da bayar da gudunmawar jini.