Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Asabar

4 Satumba 2021

09:35:30
1176436

Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Amurka

Rahoton Cikin Hotuna / Muzaharar juyayin Ashura Na Imam Husaini As a Seattle

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya fitar da rahoto kan: gudanar da zaman juyayin Ashura bisa halartar gungun masoya Ahlulbaiti masu tsarki (As) a birnin Seattle a cikin jihar Washington da ke Amurka.