Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : IQNA
Asabar

7 Maris 2020

08:29:37
1015341

An Kebance Wasu Wurare Za Su Ci Gaba Da Zama A Rufe A Lokacin Umrah

Mahukuntan Saudiyya sun sanar a jiya Alhamis cewa, farfajiyar Ka'abah da ake yin dawafi, da kuma farfajiya Safa da Marya za su ci gaba da zama a rufe a lokacin Umrah.