Shugaban kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas Isma’ila Haniyya ya gargadi Isra’ila kan daukar duk wani mataki da ka iya kaiwa ga rusa masallacin Quds.
cigaba ...-
-
Yemen: Musulmi Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Al’ummar Falastinu
Mayu 23, 2020 - 11:06 AMKwamitoci da kungiyoyin musulmi a kasar Yemen sun fitar da bayanai a kan ranar Quds.
cigaba ... -
Kasashen Turai Sun Ja Kunnen Isra’ila Kan Mamayar Falasdinu
Mayu 23, 2020 - 11:06 AMJami’an diflomatsiyan turai a kwamitin tsaro na MDD, sun bukaci sabuwar gwamnatin Isra’ila, da ta dakatar da shirinta na mamaye wasu yankunan Falasdinawa.
cigaba ... -
Iran: Ranar Quds Ranar Hadin Kan Al’ummar Musulmi Ce
Mayu 23, 2020 - 11:06 AMA cikin wani bayani da ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fitar da dangane da ranar Quds ta duniya, ta bayyana wannan rana a matsayin ranar da take hada kan musulmi a kan batun Falastinu.
cigaba ... -
Kwamitocin Da Kungiyoyin Musulmi A Yemen Sun Fitar Da Bayani Kan Ranar Quds
Mayu 23, 2020 - 11:06 AMKwamitoci da kungiyoyin musulmi a kasar Yemen sun fitar da bayanai a kan ranar Quds.
cigaba ... -
Jawabin Jagoran Juyin Musulunci Na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamina'i Kan Ranar Kudus Ta Duniya
Mayu 22, 2020 - 2:29 PMBatu na farko shi ne tunatarwa dangane da girman wannan lamari na fashin ƙasar Palasɗinu da kuma kafa tushen cutar kansa ta sahyoniyawa (Isra’ila) a wajen da aka yi. Daga cikin ayyukan Allah wadai na bil'adama cikin wannan zamani da muke ciki, babu wani mummunan aiki da ya kai wannan girma da muni. Fashin wata ƙasa da kuma korar mutanen cikinta har abada daga gidaje da kuma ƙasar iyaye da kakanninsu, shi ɗin ma da irin wannan mafi munin na'uoi na kisa da ta'addanci da lalata ‘shuka da iri’ da kuma ci gaba da wannan zalunci tsawon shekaru aru-aru, ko shakka babu hakan wani sabon rakodi ne aka kafa cikin shaiɗana da ashararancin bil'adama.
cigaba ... -
Zarif: Iran Za Ta Kai Karar Trump Saboda Ta'addancinsa Kan Iran
Faburairu 8, 2020 - 1:50 PMMinistan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta dau mataki na shari'a a kan shugaban kasar Amurka, Donald Trump saboda ayyukan ta'addanci na tattalin arziki, soji da kuma na al'adu a kan kasar.
cigaba ... -
Wanda Ya jagoranci Sallar Juma’a A Tehran Ya Ce: Yarjejeniyar Karni Ta Kunyata Amurka
Faburairu 8, 2020 - 1:48 PMWanda ya jagoranci sallar juma’a anan Tehran ya bayyana cewa; Yarjejeniyar karnin, abin kunya ne na karni, kuma abin da Amurkan ta yi, tamkar kwancewa kanta zane ne a cikin kasuwa.
cigaba ... -
Iran Ta Jaddada Goyan Bayan Ta Ga Palasdinu
Faburairu 5, 2020 - 2:17 PMMinistan harkokin wajen kasar Iran, Muhammad Jawwad Zarif, ya bayyana cewa kasarsa za ta ci gaba da goyan bayan kafa gwamnatin Palasdinu da ta kunshi Qudus babban birni.
cigaba ... -
Palasdinu Ta Yanke Duk Wata Hulda Da Amurka Da Isra’ila
Faburairu 3, 2020 - 9:41 AMShugaban Palasdinawa Mahmoud Abass, ya sanar da yanke duk wata irin hulda ciki har da ta tsaro, a tsakanin mahukuntan Palasdinawa da Amurka da kuma yahudawan mamaya na Isra’ila.
cigaba ... -
Yarjejeniyar Karni Babban Laifi Ne Da Amurka Ta Tafka Akan Al’ummar Palasdinu
Faburairu 3, 2020 - 9:41 AMJami’i a cikin kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas, Mahmud al_Zahhar, ne ya bayyana haka, sannan ya kara da cewa; Shugaban kasar Amurkan ya kaddamar da wannan yarjejeniyar ne, saboda ya cetar da kansa daga shari’ar da ya ke fuskanta a majalisar dattijan kasar saboda ka da a tsige shi.
cigaba ... -
Mahmud Abbas: Trump Ba Ya Fahimtar Komai Daga Shirin Da Ya Kaddamar
Faburairu 2, 2020 - 1:37 PMShugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya caccaki Donald Trump dangane da shirinsa na yarjejeniyar karni kan Falastinu.
cigaba ... -
‘Yan Majalisar Dokokin Birtaniya 133 Sun Yi Watsi Da Shirin Yarjejeniyar Karni
Faburairu 2, 2020 - 1:37 PMBangaren kasa da kasa, yan majalisar dokokin Birtaniya 133 ne suka bukaci Boris Johnson da ya yi watsi da shirin Trump na yarjejeniyar karni.
cigaba ... -
Al'ummomi A Bahrain Da Jordan Sun Yi Watsi Da Shirin Yarjejeniyar Karni
Faburairu 2, 2020 - 1:37 PMDubban a'ummar kasashen Bahrain da Jordan ne suka fito kan tituna domin yin tir da abin da ake kira yarjejeniyar karni da Trump ya gabatar kan palestine.
cigaba ... -
Zanga-Zangar Al'ummomin Bahrain Da Jordan Sun Yi Watsi Da Shirin Yarjejeniyar Karni
Faburairu 1, 2020 - 2:18 PMKamfanin dillancin labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, dubban mutane ne suka fito a kan manyan tituna a dukkanin biranan Jordan domin nuna rashin amincewarsu da shirin na Amurka da ake kira yarjejeniyar karni.
cigaba ... -
Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Yarjejeniyar Karni Ta Trump Da Abin Kyama
Janairu 30, 2020 - 9:18 AMShugaban kasar ta Iran Dr. Hassan Rauhani wanda ya wallafa sako a shafinsa na Twitter a jiya da dare ya ce; Ya kamata a kawo karshen wannan irin mataki na wauta. Yarjejeniya mafi zama abin kyama, ita ce yarjejeniyar karni.
cigaba ... -
Palasdinawa Sun Tsame Hannuwansu Daga “Yarjejeniyar Oslo
Janairu 30, 2020 - 9:18 AMShugaban gwamnatin kwarya-kwaryar palasdinawa Mahmud Abbas Abu Mazin ne ya bayyana haka a cikin wani sako da ya aike wa Firai Ministan HKI Benjamin Netanyahu.
cigaba ... -
Mahmud Abbas Ya Zanta Da Haniyya Ta Wayar Tarho
Janairu 30, 2020 - 9:18 AMShugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya zanta da shugaban kungiyar Hamas Isma’ila Haniyya kan shirin Amurka na mu’amalar karni a kan Falastinu.
cigaba ... -
Falastinawa Sun Yi Watsi Da Shirin Amurka Na Mu’amalar Karni
Janairu 28, 2020 - 10:21 AMDukkanin kungiyoyin falastinaw sun yi watsi da shirin Amurka da da ake kira da yarjejeniyar karni ko mu’amalar karni.
cigaba ... -
Palasdinawa Sun yi Barazanar Ficewa Daga Yarjejeniyar Oslo
Janairu 27, 2020 - 10:21 AMKungiyar gwagwamayar yancin Palasdinawa ta PLO, ta yi barazanar ficewa daga yarjejeniyar Olso, idan har shugaba Trump na Amurka ya yi gaban kansa, game da shirinsa na zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya.
cigaba ...
- 1