Yadda aka yi bukin maulidin Manzon Allah[SAWA] a duniya tare da kiran a saki Malam

  • Lambar Labari†: 798195
  • Taska : Harkar musulunci A Nageria
Brief

A sauran kasashen musulmi daban daban na duniya ma a Ranar Litinin 12 ga watan Rabi'ul Awwal an gabatar da bukukuwan maulidin fiyayyaen halitta Manzon Allah[SAWA] inda suka gwama bukukuwan nasu tare da kiran a aiwatar da umurnin Kotu na sakin jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sheikh Ibrahim Zakzaky.Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky