• shiga
  • Dangane da mu
  • RSS
Arabic English Persian Turkish Urdu Spanish Indonesian Hindi French Chinese Russian German Melayu Hausa Bengali Azeri Latin Azeri Cyrillic Swahili Myanmar Bosnian Portuguese Sourani Japanese Kurmanji Philippines
  • Dukan Labarai
  • Muhimman Labarai
  • Iran
  • Afrika
  • Asia
  • Kasashain Turawa
  • Amerika
  • Fotuna
  • Video
  • Al'adu
  • Shafuka na Musamman
Menu
  • Gida

  • Dukan Labarai

  • Muhimman Labarai

  • Iran

  • Afrika

  • Asia

  • Kasashain Turawa

  • Amerika

  • Fotuna

  • Video

  • Al'adu

  • Shafuka na Musamman

Shafi mai inganci Video da Fine Fine
  • Mutum Uku Sun Mutu Yayin Wani Harin Isra’ila A Siriya

    Mayu 21, 2022 - 7:45 Yamma

    Rahotanni daga Siriya na cewa mutane uku ne suka rasa rayukansu kana wasu hudu suka jikkata yayin wani harin makamai masu linzami da Isra’ila ta kai a kusa da birnin Damascos.

    cigaba ...
  • Iran Na Bikin Cika Shekaru 43 Da Nasarar Juyin Juya Halin Musulinci

    Faburairu 11, 2022 - 4:35 Yamma

    Ana gudanar da bukukuwan cika shekaru 43 da samun nasarar juyin juya halin musulunci a kasar Iran.

    cigaba ...
  • Jana'izar Sheikh "Abdullahi Nasser", Babban Malamin Addini A Kasar Kenya

    Janairu 14, 2022 - 11:33 Yamma

    An yi jana’izar marigayi Sheikh “Abdullahi Nasser” fitaccen malamin addini a kasar Kenya.

    cigaba ...
  • Wannan Dai Shi Ne Vidiyon Lokacin Da Sojojin Amurka Suka Kai Wa Shahid Haj Janar Qasem Suleimani Hari

    Disamba 29, 2021 - 11:35 Yamma

    Shahid Laftanar Janar Qasim Sulaimani, Kwamandan Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) da Mohammad Ali Ibrahimi, wanda aka fi sani da Abu Mahdi Al-Muhandis, mataimakin kwamandan rundunar sa kai ta Iraki Hashd al-Shaabi, za su shiga karo na biyu. shekara.

    cigaba ...
  • Bidiyon Laftanar Janar Shahed Qasim Sulaimani Ya Na Ziyartar Kabarin Imam Ridha As

    Disamba 29, 2021 - 11:31 Yamma

    Bidiyon Ziyarar Haj Qasim Sulaimani Haramin Imam Ridha As.

    cigaba ...
  • Najeriya: Sheikh Zakzaky Ya Yi Allawadai Da Kisan Kiyashin Zariya

    Disamba 16, 2021 - 4:58 Yamma

    Sheikh Ibrahim Zakzaky shugaban kungiyar harka Islamiya ko IMN ta mabiya mazhabar Ahlul baiti (a) ya yi allawadai da kisan kiyashin birnin Zariya wanda ya auku a cikin watan Dicembar shekara ta 2015, wato shekaru 6 da suka gabata. Ya kuma kara da cewa harkar da yake jagoranta tana son samar da farkawa ce dangane da addinin musulunci.

    cigaba ...
  • Iran: IRGC Sun Fitar Da Hotunan Bidiyo Na Arangamar Da Suka Yi Da ‘Yan Fashin Doron Teku Na Amurka

    Nuwamba 4, 2021 - 3:13 Yamma

    Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun fitar da cikakken faifan bidiyon arangamar da suka yi a karshen watan da ya gabata, kan wani matakin da Amurka ta dauka na yin fashin teku a kan wani jirgin ruwan Iran.

    cigaba ...
  • Bidiyo / Ahmad Massoud: Zamu ba da rayukanmu, amma banda ƙasa da darajarmu

    Agusta 24, 2021 - 4:29 Yamma

    Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya kawo cewa an saki faifan bidiyo na “Ahmad Massoud”, Kwamandan kungiyar gwagwarmaya ta Afganistan, da aka nuna shi a gaban mutanen Panjshir inda yake gaya musu cewa muna sadaukar da rayukan mu amma ba ma sadaukar da ƙasar mu da mutuncinmu.

    cigaba ...
  • Falasdinu: An Ji Karar Tashin Bama-Bamai A Zirin Gaza Bayan Wasu Hare-Haren Isra’ila

    Agusta 22, 2021 - 5:14 Yamma

    Rahotanni da suke fitowa daga yankin zirin gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye sun bayyana cewa an ji karar tashin boma-bomai a yankin, bayan wasu hare-hare ta sama wadanda sojojin haramtaicciyar Isra’ila (HKI) suka kai kan wani sansanin ‘yan gudun hijira a yankin.

    cigaba ...
  • Ra’isi: Wajibi Ne A Cire Wa Iran Takunkumi, Iran Ba Za Ta Yi Watsi Da Haƙƙinta Na Ci Gaba Ba

    Agusta 7, 2021 - 3:12 Safiya

    Sabon shugaban ƙasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewar siyasar matsin lamba da barazana ba za su sanya al’ummar ta yi watsi da haƙƙoƙinta ciki kuwa har da haƙƙinta na ci gaba ba, yana mai cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da goyon bayan duk wani shiri na diplomasiyya da zai kai ga cire wa Iran dukkanin takunkumin zalunci da aka sanya mata.

    cigaba ...
  • Kotu A Kaduna Ta Wanke Sheikh Ibrahim Zakzaky Da Maidakinsa

    Yuli 29, 2021 - 7:12 Yamma

    Babbar kotun Kaduna da ke sauraren shari’ar Sheikh Ibrahim Zakzaky ta wanke daga dukkanin tuhumce-tuhumcen da ake yi masa.

    cigaba ...
  • Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Yi Alluran Riga Kafin Cutar Covid19 Karo Na Biyu A Yau Jumma’a

    Yuli 24, 2021 - 10:56 Safiya

    A safiyar yau jumma’a ce jagoran juyin juya halin Musulunci a nan Iran, Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khamina’I ya yi alluran riga kafin cutar Covid 19 karo biyu kuma kirar cikin gida mai suna Coviran-Barakat.

    cigaba ...
  • Jagora : Fitowar Jama’a Don Kaɗa Kuri’a Lamari Ne Da Zai Amfani Kasa

    Yuni 19, 2021 - 11:35 Yamma

    A safiyar yau Juma’a 18 ga watan Yunin 2021 ne aka fara kaɗa kuri’a a zaɓen shugaban ƙasa karo na 13 a duk faɗin ƙasar Iran bayan da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kaɗa kuri’arsa.

    cigaba ...
  • ​Iran: Janar Qa’ani Ya Ba Wa Yahudawan Sahyoniyya Shawarar Barin Kasar Falasdinu Da Gaggawa

    Mayu 29, 2021 - 6:44 Yamma

    Gwamandan rundunar Qudus ta dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran Janar Qa’ani yay i kira ga yahudawan sayhoniyya a kasar Falasdinu da su gaggauta komawa gidajensu a turai da Amurka kafin su kara da tsada.

    cigaba ...
  • Siriya : Bashar Al-Assad Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa

    Mayu 28, 2021 - 6:48 Yamma

    Shugaban Bashar al-Assad, na Siriya, ya lashe zaben shugabancin kasar a karo na 4.

    cigaba ...
  • Isra’ila Ta Wargaza Ginin Tashar Al’Jazeera Da Kamfanin AP A Gaza

    Mayu 16, 2021 - 10:41 Yamma

    Sojojin Isra’ila, sun rusa wani ginin tashar talabijin ta Al’jazeera mallakin Qatar da kuma kamfanin dilancin labaren Amurka na AP, dake yankin Gaza.

    cigaba ...
  • Hamas Ta Yi Wa Isra’ila Ruwan Rokoki

    Mayu 11, 2021 - 6:01 Yamma

    Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta kaddamar da wasu jerin hare haren rokoki kan wasu cibiyoyin Isra’ila.

    cigaba ...
  • ​Babban Kwamandan Dakarun IRGC Ya Ce Mai Yiyuwa Bugu Daya Ga Isara’ila Ya Isa Ya Kawo Karshenta

    Mayu 6, 2021 - 6:26 Yamma

    Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran Manjo Janar Husain Samami ya bayyana cewa mai yuwa duka daya zata gama da haramtacciyar kasar Isra’ila ganin irin mummunan halin da ta shiga ciki a fagage da dama.

    cigaba ...
  • Aƙalla Yahudawa 44 Suka Mutu Yayin Wani Turmutsutu A Wani Wajen Ibada

    Afirilu 30, 2021 - 7:26 Yamma

    Rahotanni daga haramtacciyar ƙasar Isra'ila na nuni da cewa alal aƙalla mutane 44 me sun rasa ransu wasu kuma kimanin 150 suka samu raunuka sakamakon wani turmutsutsu da ya faru a wani wurin ibada na yahudawa a safiyar yau Juma’a.

    cigaba ...
  • Jagora : Ba Zamu Dawwama Ba Kullun Kan Tattaunawa Game Da Yarjejeniyar Nukiliya

    Afirilu 15, 2021 - 6:48 Yamma

    Jagoran juyin juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Seyyed Ali Khamenei, ya bukaci da kada a ja dogon lokaci a tattaunawar dake gudana da nufin farfado da yarjejeniyar nukiliyar 2015.

    cigaba ...
  • ​Hizbullah Ta Fitar Da Hotunan Muhimman Wurare Na Sojin Isra’ila Da Aka Dauka Daga Sama

    Faburairu 19, 2021 - 10:06 Yamma

    A cikin wani faifan bidiyo da kungiyar Hizbullah ta fitar, ta nuna hotunan muhimman wurare na sojin Isra’ila da suke cikin birane, da suka hada da manyan barikoki na soji.

    cigaba ...
  • Masallacin Fatima Zahra (AS) A Kasar Kuwait

    Faburairu 15, 2021 - 10:59 Safiya

    masallacin Fatima Zahra (AS) a kasar Kuwait yana daya daga cikin fitattun masallatai na yankin yammacin Asia a halin yanzu.

    cigaba ...
  • Iran Ta Yi Nasarar Gwada Wata Na’urar Harba Tauraren Dan Adam

    Faburairu 2, 2021 - 4:49 Yamma

    Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta sanar da yin nasarar harba wata na’urar harba tauraren dan adam data kera da kanta.

    cigaba ...
  • Dakarun Kare Juyin Musulunci Na Iran Sun Nuna Wani Sansanin Makamansu Masu Linzami Na Karƙashin Kasa

    Janairu 9, 2021 - 4:49 Yamma

    Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na ƙasar Iran sun nuna wani ɓangare na wani sansanin makamansu masu linzami na ƙarƙashin ƙasa da ke wani wajen da ba a tantance ko ina ba ne, a daidai lokacin da kai ruwa rana tsakanin Iran da Amurka ke ci gaba da ƙamari.

    cigaba ...
  • ​Isma’il Qa’ani: Mai Yiwuwa Martani Kan Amurka Ya Zama Daga Cikin Kasar Ne

    Janairu 2, 2021 - 1:35 Yamma

    Babban kwamandan rundunar Quds a Iran Janar Isma’il Qa’ani ya bayyana cewa, mai yiwuwa daukar fansa ya zama a cikin kasar Amurka ne.

    cigaba ...
  • Hanyar Da Zamu Yaki Al'adun Turai A Kasar Niger

    Disamba 15, 2020 - 10:25 Yamma

    ABNA: Kasashen yammacin Duniya, sun shigo Niger. sun kasata zuwa al'umma da al'adu mabanbanta. ta yadda ba zasu iya hadu wa waje daya don su yake su ba. Hanyar yakar al'adun yammaci shine mu karfafa harsunan mu, na iye da kuma addinin mu, da al'adun mu.

    cigaba ...
  • Iran:Mohsen Fakhrizadeh Shugaban Cibiyar Bincike A Ma’aikatar Tsaron Kasar Iran Yayi Shahadi

    Nuwamba 28, 2020 - 11:39 Safiya

    Shugaban cibiyar bincike na ilmin kimiyyar lissafi a ma’aikatar tsoron kasar Iran Dr Mohsen Fakhrizadeh ya yi shahada a hannun yan ta’adda a wani wuri a cikin birnin Tehrana jiya Jumma.

    cigaba ...
  • Iran Ta Yi Musayen Wata ‘Yar Leken Asirin Isra’ila Da Wasu Iraniyawa ‘Yan Kasuwa Uku

    Nuwamba 26, 2020 - 4:25 Yamma

    A jiya Laraba ne Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi musayen wata ‘yar leken asirin Isra’ila da aka kama a kasar da wasu ‘yan kasuwa Iraniyawa guda uku da ake tsare da su a wata kasa ta waje bisa wasu zarge-zarge marasa tushe.

    cigaba ...
  • Makarancin Kur’ani Dan Masar Da Ya Zo Na Daya A Gasar Kur’ani Ta Malaysia

    Yuli 16, 2020 - 6:34 Yamma

    Sheikh Hani Alhusaini ya fara bayyana a idon duniya a lokacin da ya lashe gasar kur’ani ta kasar Malaysia a shekara ta 2010.

    cigaba ...
  • Karatun Kur’ani Na Mutawalli Abdul Al A Birnin Tabriz

    Yuli 10, 2020 - 7:07 Yamma

    karatun kur’ani na marigayi Mutawalli Abdul Al shekaru 20 da suka gabata a birnin Tabriz na kasar Iran.

    cigaba ...
  • 1
  • 2
  • Next

All Content by AhlulBayt (a.s.) News Agency - ABNA is licensed under a Creative Commons Attribution 4.0 International License