Matasan Abul Fadl sun yi taron tunawa da Shahidan mu'assasar a lokacin waki'ar Zariya

  • Lambar Labari†: 802303
  • Taska : Harkar musulunci A Nageria
Brief

Matasa 'yan bangaren Mu'assasar Abul Fadl Abbas a Harkar Musulunci a Nigeria karkashin jagorancin Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky sun gabatar da taro na farko na tunawa da gwarazan Shahidan mu'assasar a lokacin waki'ar hare haren sojojin Nigeria a Zariya a watan Disambar shekarar 2015.

An gabatar da wannan taron ne a dakin taro na Hotel din Royal Tropicana dake cikin garin na Kano.

Baki daga sassa daban daban na kasar ne suka halarta. A gefe guda kuma matasan sun yi amfani da wannan damar wajen baje kolin hotunan irin ta'asar da hare haren sojojin ya haifar wanda mahalarta suka bi suna kallo.

Ga wasu kadan daga hotuna

n da muka samu na taron:


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

We are All Zakzaky
Tir Da Yarjejeniyar Karni