Juyayin Arba'in din Imam Hussain {a.s} cikin hunturun sanyi a canada

  • Lambar Labari†: 659151
  • Taska : ABNA
Brief

Juyayin Arba'in na sayyadu shuhada a kasar canada

Yan shi'a mazauna kasar canada sun gudanar da juyayin ranar Arba'in ta shahadar shugaban shahidai Imam Hussain {a.s} a cikin yana yin sanyi mai tsanani. masu juyayin sunyi tattaki mai tsawon gaske suna masu kuka da kuma dukan kirji. 

torinto shine garin da yafi yawan al'umma a kasar ta canada.ABNA


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky