• Taron Matasan Gwagwarmaya

  Babban taron matasan gwagwarmaya tare da halartar babban malamin addini na Bahrain Aytollah Isa Qasem, Hojjatol Islam Sayyid Hashem Haidari wakilin Hashd Sha'abi, Ayatollah Alireza A'arafi, shugaban hauza, Ayatollah Abbas Ka'abi wakilina majalisar zaben jagora, Hojjatol Islam Ali Abbasi shugaban jami'ar Almostafa, da ma wasu daga cikin dalibai na kasashen ketare a birnin Qom, inda aka gabatar da jawabai kan matsayin taron Manama, da kuma yadda aka yi amfani da shi domin kara nuna kayayya ga addini.

  cigaba ...
 • Bahay nag Pag-iisip at Pakikipaglaban

  Si Ali Shariati Mazinani, sikat para kay Dr. Ali Shariatizadeh noong Disyembre 2, 1312, sa nayon ng Kahak, Sabzevar - namatay Hunyo 29, 1356, sa Southampton, England.

  cigaba ...
 • Mauludin Fatimatu Zahra Wanda Ya Gudana A Garin Abuja

  Barker musulunci a Nageria ta gudanar da wani gaggarumin mauludin shugabar Mayan Duniya 'yan Manzo tiara Fadimatu Zahra a.s a grain Abuja tare da kuma Koran a saki magowan harkar musulunci ta Nageria Shekh Ibrahim Zak zaki Wanda hukuma ke tsar da shi na tsawon lokaci

  cigaba ...
 • Muzaharar Kiran A Saki Sheikh Zak Zaky A Abuja

  A Yau, Alhamis 'yan uwa almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky suka gabatar da muzaharar 'free Zakzaky' wanda gwamnatin Nijeriya take tsare dashi tun bayan harin sojojin Nijeriya kan Sheikh Zakzaky a Disambar 2015. An fara muzaharar ne daga A.Y.A dake Abuja tarayyar Nijeriya. Malam Muhammad Abbari ne ya gabatar da jawabi da addu'an rufewa.

  cigaba ...
 • Yan Sanda Sun kaiwa masu Mazaharar A  Saki Sheikh zakzaky Hari a Kaduna:

  Daga Aliyu Muhammad,kaduna A yau laraba ne 'yan uwa Almajiran sheikh Ibrahim zakzaky suka shirya wata ga garumar zanga zangar lumana domin nuna rashin amincewar su da tsare  jagoran na su sheikh ibrahim zakzaky,  malam Aliyu tirmuzi shine wakilin 'yan uwa Almajiran sheikh zakzaky a Kaduna kuma ya yiwa 'yan jarida Karin haske da cewa, "muna cikin muzaharar mu ta kiran a sakan mana jagoran mu sheikh ibrahim zakzaky lami lafiya kawai sai mukaji 'yan sanda sun bude mana wuta da harsha shai  masu rai, nan take suka harbi mutane da dama, kuma suka kama wasu 'yan uwan a kalla mutun biyar.  na tambayi Malamin cewa ko an samu asarar rayuka?  yace zuwa yanzu basu sani ba.  daga nan na garzaya zuwa babbar hel kwatar 'yan sanda ta Kaduna kuma nayi karo da jami'in hurda da jama'a na 'yan sandan  A S P  Mukhutar Aliyu domin ya yimin Karin haske a game da wannan hari da ake zargin sun Kai wajen muzaharar ya karamin haske da cewa, tuni dai gwamnati ta soke duk wani abu na 'yan shi'a a kaduna, kuma bayan haka gwamnati ta hana duk wata zanga zanga ko raly a kaduna, don haka bazasu bari wani ko wasu su karya wannan doka ba.  daga karshe yace 'yan shi'ar sun raunata musu 'yan sanda biyu.  zargin da 'yan shi'ar suka musan ta. 

  cigaba ...
 • ANGUDANARDA TARON WAYARDA KAN IYAYE AKAN 'YA 'YANSU

  Kwamitin kula da tarbiyar yara matasa na harka islamiyya karkashin Jagorancin Sheikh Ibrahim Yaqoub Alzakzaky a yankin Sakkwato ya shirya tareda gabatarda taron wayarda kan iyayen yara na wuni daya dangane da tarbiyar 'ya 'yan nasu a karon farko. Taron wanda aka gabatar a jiya lahadi 17/06/2018 dai dai da 3/Sawwal, 1439. a Markazin 'yan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibrahim Yaqoub Alzakzaky dake Mabera Sakkwato. Ya samu halartar bangaren biyu na iyayen yaran wanda ya hada 'yan uwa sisters da brathers, an kuma gabatar da muhimman batutuwa dangane da hakkokan da suka rataya ga iyaye akan 'ya 'yan nasu hadi da yanayin da tarbiyar yaran take ciki a halin yanzu, haka kuma an tabo batutuwa da yawan gaske dangane da makirce makircen yahudawa akan 'ya 'yan musulmi. Haka zalika taron ya samu halartar manya manyan Maluman da muke dasu a cikin wannan harka, wadanda suka hada da, Sayyid Ali Sidi, Malam Hashim Isah, Shekh Sidi Manir Sakkwato. Rawar da kafafen sada zumunta ke takawa gurin gurbata tarbiyar matasa, Agent agent dinda yahudawa ke turowa a cikin harka domin lalata tarbiyar matasa, yadda za ayi a iya magance ire iren wadannan matsaloli da kuma karin shawarwari dangane da abinda ya shafi harkar Internet, ya ya kamata ayi amfani da hikima don isar da sakon harka. Na daga cikin batutuwan da aka wayar da kan iyayen yaran akansu.

  cigaba ...
 • Shekh Zak Zaky Ya Raba Kayan Abinci A Cikin Wannan Watan Na Azumi

  Kamar yadda ya saba a duk shekara a lokacin azumin watan Ramadana, tun kafin gwamnati ta kama shi, Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky, yana raba kayan hatsi wadanda suka hada da Masara, Gero, Shinkafa, Suga da sauran su a irin wannan lokacin. Shekara na Uku kenan (duk da yana tsare) a jere duk da Shehin Malamin gwamnatin Nijeriya na ci gaba da tsare shi ba bisa ka’ida ba, amma Shehin Malamin ya ci gaba da wannan aikin alherin ga al’umma. A bana ma kamar kowacce shekara, an raba hatsin a inda aka saba rabawa a cikin Unguwanni na cikin karamar Hukumar Sabon gari da Zariya wanda ya hada da: Unguwannin Sabon gari, Unguwan Gwado, Hayin Ojo, Dogarawa, Tohu, Samaru, Shika, Likoro, Chikaji , Muchiya, Tudun Wada, Tudun JUkun, Zariya cikin gari, Dan Magaji, Unguwan Dankali, Wanka da sauran su. Rabon na bana, an fara shi tun daga farkon watan Ramadanan nan har ya zuwa yau 11 ga watan Ramadan ba a kammala ba. Hakazalika a bana rabon ba a garin Zariya kadai ya isa ba, an raba a garin Kaduna. A bangaren Abuja kuwa, an raba a Mararrabar, Karmajiji, Gwarinfa, Suleja, Masaka, Gwagwalada, Lugbe da sauransu. Idan mai karatu bai manta ba, Shekaru kusan Uku ke nan, gwamnatin Nijeriya na rike da Shehin Malamin ba bisa ka’ida ba, duk da kuwa wata babbar kotun Nijeriya a karkashin mai shari’a Gabriel Kolawale ta ce a sake shi a kuma biya shi diyyar Naira Miliyan 50 shi da matarsa bisa tsare shi da aka yi ba da hakki ba, kuma a gina masa gida a duk inda yake so a Arewacin Nijeriya, amma har yanzu gwamnatin ba ta bi wannan Umurnin ba.

  cigaba ...
 • LABARI CIKIN HOTUNA

  TARON TUNAWA DA RANAR DA AKA HAIFI IMAM MAHDI A ZARIYA KARKASHIN JAGORANCIN SHEIKH HAMZAH MUHAMMAD LAWAL

  cigaba ...
Sakon Shahadar Kwamandojin Musukunci. Haj,Kasim Sulemani Da Abu Mahdi
We are All Zakzaky
Tir Da Yarjejeniyar Karni