• An Lika Hotunan Janar Sulemani A Titunan Italiya

  An kayatar da titunan Italiya da Hotunan shahid Qassim Sulemani Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}ABNA24-an lika hotunan Janar Qassim Sulemani a manyan biranen Italiya kamar Roma da Milan, wata kungiya mai suna ‘yan gwagwarmar Turai don ‘yanta Siriya ne suka dauki nauyin lika Hotunan. ‘yan wannan kungiya suna girmama shahid Sulemani a matsayin wani gwarzo kuma abun koyi. Wannan lika Hotunan ya zo dai dai da cika kwanaki 40 da shahadar Qassim Sulemani tare da abu Mahdi almuhandis.

  cigaba ...
 • Murnan Cika Shekara 41 Da Juyin Musulunci Na Iran Tare Da 40 Din Shahadar Janar Sulemani A Ivory Coast

  Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}ABNA24-an gudanar da murnar cika shekara 41 da nasarar juyin musulunci na Iran tare da juyayin kwanaki 40 na shahadar Janar Qassim Sulemani tare da Abu Mahdi Almuhandis a Abujan babban birnin Ivory Coast, wanda ya samu halartar daruruwan mutane a makarantar almustapha tare da wakilan cibiyar Ahlul-baiti ta Duniya. Manyan malamai ne suka gabatar da jawabai daban daban a wajen taron kamar su, sheikh Kunate,Muhammad Ali, Ishak Kulibali da Abdullah Doso. An gabatar da wakoki da dai sauran su.

  cigaba ...
 • Taron Arba’in Na Shahadar Janar Sulemani A Karachi

  Taskar labarai ta Ahlu-Baiti-ABNA24-duban mutane ne a garin Karachi na Pakistan suka taru don tunawa da shahadar Janar Kassim Sulemani da Abu Mahdi Muhandis, a wajen taron Allama Raji Nasir shugaban majalisar malaman shi’a da kuma majalisar hadin kan musulmi na Pakistan ne suka gabatar da jawabai a taron.

  cigaba ...
 • Matasan Gwagwarmaya Sun Gudanar Da Taron Karrama Shahid Sulemani A Qom

  Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti-ABNA24-ta rawaito a wani taro karo na farko na matasa yan gwagwarmaya na Duniya wanda aka shirya a garin Qom Iran wanda kuma yayi dai dai da kwanaki Arba’in da shahadar Kassim Sulemani da Abu Mahdi Almuhandis. Taro dai ya gudana ne a Ranar Lahdi 9 ga Febreru a Babban Masallacin Juma’ar garin. Taron ya samu halartar Faduwi mataimakin kwamandan dakarun juyin juya hali sai kuma Hujjatul Islam Sayyid Hashim Safidin da sauran manyan baki daga sassa daban na Iran.

  cigaba ...
 • Ayatullahi Shirazi Ya Shirya Taron Tunawa Da Shahid Kassim Sulemani Da Abu Mahdi

  Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti-ABNA24-ta nakalto cewa,Ayatullahi Mukarim Shirazi ya shirya taron tunawa da shahidai Kassim Sulemani da Abu Mahdi Almuhandis a makarantar Ilimi ta Imam Kazim da ke Qom Iran, wadanda suka gabatar da jawabi a wajen taron sun hada da Ayatullahi Muhsin Araki da kuma Dokta Ali Akbar Wilayati wakilai a cibiyar Ahlul-Baiti{a.s} ta Duniya.

  cigaba ...
 • Taron Tunawa Da Shahadar Kwamanda Sulemani Da Abu Mahdi Almuhandis A Sardogadha

  Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}-ABNA24-ta rawaito cewa, angudanar da taron tunawa da shahadar kwamanda shahid Haji Qasim Sulemani da Abu Mahdi Almuhandis kwandan sojin sai kai na Iraki da wasu wadanda ke tare da su, taron ya samu halartar Allama Raji Nasir Abbas shugaban majalisar hadinkan musulmi a garin Sargodha Pakistan. Sauran wadanda suka halarta sun hada da Sahibzade Hamidriza shugaban hadin kan ‘yan Sunnar Pakistan, sai kuma Arif Hussain aljani shugaban cibiyar dalibai ta Imamiya Pakistan. Garin Sargodha yana a cikin Lardin Fanjab Pakistan.

  cigaba ...
 • Cibiyar Ahlul-Baiti{A.S} Ta Duniya Ta Sanar Da Sabon Wakilinta A Saliyo

  Shugaban cibiyar Ahlul-Baiti ta duniya ya nada Sheikh Ahmad Tijani Sila a matsayin sabon wakilin cibiyar a kasar Saliyo. Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}-ABNA24- ta rawaito cewa anyi bikin nada sabon wakilin ne a kasar ta Saliyo, an dai wayi wannan biki ne a ranar Laraba 29 ga watan Janerun shekarar 2020, inda taron ya samu halartar manya malamai da muballigai. Shugaban cibiyar Ahlul-baiti na duniya Ayatullah Riza Ramzani ya bayar da takardar kama aikin ta hannu wanda ya wakilce shi shekh Muhammad Mu’iniyan da kuma Sayyid Zaman Hussain ina suka mika takardar nadin ga shekh Ahmad Tijani Sila.

  cigaba ...
 • Zanga-zangar Allah Wadai Da Amruka A Lahor Pakistan

  Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti-ABNA24- ta rawaito al'ummar musulmi sun taro a gaban ofishin jakadancin Iran dake Lahor Pakistan domin yin Allah Wadai akan harin ta'addancin da Amruka ta kai wanda ya janyo shahadar Kasim Sulaimani da Abu Mahadi al'Muhandis

  cigaba ...
 • Zanga-zangar Allah wadai Harin Amruka a New Delhi

  Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti-ABNA24- ta rawaito duban al'ummar musulmi a birnin New Delhi na Indian sun taru domin nuna takaicinsu akan harin harin ta'addancin da ya sabbaba shahadar Kasim Sulaimani da Abu Mahadi.

  cigaba ...
 • An Gudanar Da Zanga-zangar Yin Allah Wadai Da Amruka A Istanbul

  Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti-ABNA24- ta rawaito an gudanar da gagarumar Zanga zanga a gaba ofishin jakadancin Iran take Istanbul Turkey domin yin Allah wadai da harin ta'addanci Amruka na shahadantar da Janar Kasim Sulaimani da Abu Mahdi al'Muhandis. Masu Zanga-zangar na rera taken mutuwa akan Amruka da Israel,kuma sun bukaci Amurka da ta ficce daga yankin baki daya.

  cigaba ...
 • An Gudanar Da Zanga Zangar Rashin Amince Wa Da Shadar Janar Sulemani AGaban Ofishin Jakadanci Amruka Da Ke Sydney

  Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}-ABNA-ta nakalto daruruwan dalibai da ga kungiyoyi daban daban ne suka gudanar da zanga zangar yin Allah wadai da harin ta’addancin Amruka wanda yai sanadiyar shahadar Jabar Qasim Sulemani tare da Abu Mahdi Al-Muhandi. Masu zang zangar sun taru ne a gaban ofishin jakadancin Amruka da ke Sydney babban birnin Australia, inda suka nuna fushin su da ta’addanci Amruka suka kuma bukaci hukumomin Australia da su janye sojojinsu da ga Syria da Iraki

  cigaba ...
 • ​Jagora Juyin Musulunci Na Iran Ya Bukaci Dakarun IRGC Da Su Kara Zama Cikin Shiri

  A lokacin bukin yaye daliban jami’ar soji ta Imam Hussaini dake nan birnin Tehrana yau Lahadi,jagoran juyin juyin musulunci na Iran Ayatullah sayyid Ali khanma’i,ya fadi cewamugun nufi dakasar Amurka take nunawa dakarun kare juyin musulunci a iran , ya kara musu mutunci , kumamun godewa Allah a yau dakarun na IRGCs suna da kima da mutunci a ciki da wajen kasa.

  cigaba ...
 • Taron Matasan Gwagwarmaya

  Babban taron matasan gwagwarmaya tare da halartar babban malamin addini na Bahrain Aytollah Isa Qasem, Hojjatol Islam Sayyid Hashem Haidari wakilin Hashd Sha'abi, Ayatollah Alireza A'arafi, shugaban hauza, Ayatollah Abbas Ka'abi wakilina majalisar zaben jagora, Hojjatol Islam Ali Abbasi shugaban jami'ar Almostafa, da ma wasu daga cikin dalibai na kasashen ketare a birnin Qom, inda aka gabatar da jawabai kan matsayin taron Manama, da kuma yadda aka yi amfani da shi domin kara nuna kayayya ga addini.

  cigaba ...
Sakon Shahadar Kwamandojin Musukunci. Haj,Kasim Sulemani Da Abu Mahdi
We are All Zakzaky
Tir Da Yarjejeniyar Karni