Zarif ya Gana da Shugaban Kasar Faransa

  • Lambar Labari†: 762040
  • Taska : Hausa.ir
Brief

Ganawa A Tsakanin Ministan Harkokin Wajen Iran da Shugaban Kasar Faransa

Ministan harkokin Wajen Iran da ya ke ziyarar aiki a kasar Faransa ya gana da shugaban kasar Fransua Hollande a yau alhamis, idan su ka tattauna ci gaban da alakar kasashen biyu ta ke samu.

Ziyarar da Ministan harkokin Wajen kasar ta Iran ya kai faransa tana a matsayin share fagen ziyarar da shugaba Hassan Rauhani zai kai ne a nan gaba.

Zarif ya bayyana karuwar tuntubar juna da ake yi a tsakanin kasashen biyu wanda zai taimaka wajen bunkasa tsaro da zaman lafiya a cikin yankin gabas ta tsakiya.

A nashi gefen shugaban kasar Faransa ya jaddada muhimmancin bubkasa alaka a tsakanin kasashen biyu ta fuskoki da dama.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Arba'een
mourning-of-imam-hussain
پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky