• shiga
  • Dangane da mu
  • RSS
Arabic English Persian Turkish Urdu Spanish Indonesian Hindi French Chinese Russian German Melayu Hausa Bengali Azeri Latin Azeri Cyrillic Swahili Myanmar Bosnian Portuguese Sourani Japanese Kurmanji Philippines
  • Dukan Labarai
  • Muhimman Labarai
  • Iran
  • Afrika
  • Asia
  • Kasashain Turawa
  • Amerika
  • Fotuna
  • Video
  • Al'adu
  • Shafuka na Musamman
Menu
  • Gida

  • Dukan Labarai

  • Muhimman Labarai

  • Iran

  • Afrika

  • Asia

  • Kasashain Turawa

  • Amerika

  • Fotuna

  • Video

  • Al'adu

  • Shafuka na Musamman

Shafi mai inganci Labarun Iran
  • Iran Na Gyara Matatar Mai Mafi Girma A Venezuela

    Mayu 25, 2022 - 12:21 Safiya

    Iran na gyara matatar mai mafi girma a Venezuela mai karfin ganga 955,000 a kowace rana.

    cigaba ...
  • Ayatullah Ramezani: Kalmar "Allah Ne Ya 'Yantar Da Khorramshahr" Tana Da Batutuwa Da Dama Akarkashinta / Imam Khumaini (R.A) Ya Na Ganin Ikon Ubangiji A Cikin Dukkan Al'amura.

    Mayu 25, 2022 - 12:18 Safiya

    Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya ya ce: Imam Khumaini (RA) ya ga goyon bayan Ubangiji da ikonsa cikin lamarunsa, wannan wani abu ne da ya kamata a hankali mutane su cimmawa, wannan Furuci na (Allah ya 'yantar da Khorramshahr), yana dauke da kalmomi da dama. kuma akwai abubuwa da yawa da za a yi bayani akai karkashin sa.

    cigaba ...
  • Za’a Gudanar Da Taro Kan Makamashi Tsakanin Iran Da Rasha A Tehran

    Mayu 25, 2022 - 12:15 Safiya

    Kasashen Iran da Rasha za su tattaunawa kan batun makashi a taron da zasu su alokacin ziyarar da mataimakin fira ministan kasar Rasha Alexanda Novak zai kawo nan Tehran tare da babbar tawaga da yake jagoranta

    cigaba ...
  • IRGC : Iran Za Ta Dauki Fansa Mai Tsanani Akan Kisan Kanar Dinta

    Mayu 25, 2022 - 12:10 Safiya

    Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran, ya yi gargadin cewa Iran za ta dauki fansa mai tsanani kan wadanda suka kashe wani kanar din sojinta a Tehran ranar Lahadi.

    cigaba ...
  • Iran Da Oman Sun Cimma Yarjeniyoyi Da Dama A Tsakaninsu

    Mayu 25, 2022 - 12:06 Safiya

    Kasashen Iran da Oman sun rattaba hannu kan wasu yarjeniyoyin hadin gwiwa guda 12 domin kyautata alakar dake a tsakaninsu.

    cigaba ...
  • Ziyarar Shugaba Ibrabim Ra'isi Na Iran A Kasar Oman

    Mayu 25, 2022 - 12:03 Safiya

    Shugaban kasar Iran Syyid Ibrahim Ra’isi ya isa birnin Muscat babban birnin kasar Omman a safiyar yau Litinin.

    cigaba ...
  • Rahoto Cikin Hotuna / Na Rukunan Hubbaren Imam Husaini Da Sayyidina Abbas (as) A Baje kolin Littattafai Karo Na 33 A Tehran

    Mayu 23, 2022 - 9:14 Yamma

    Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, haramin Imam Husain (AS) da Sayyid Abbas (AS) na halartar bikin baje kolin littafai na kasa da kasa na birnin Tehran ta hanyar kafa rumfuna. Wasu ɓangare na ayyukan al'adu na waɗannan rumfunan yana ƙarƙashin taken wasiƙu ne da aka aika zuwa wadannan wurare masu tsarki. A cikin wannan shirin na al'adu, ana mika rubuce-rubuce da bukatun maziyartan wannan rumfa zuwa Karbala a karshen bajekolin da za a ajiye a cikin hubbaren Sayyidush Shuhada da Sayyid Qamar Bani Hashem.

    cigaba ...
  • Shahadar Daya Daga Cikin Masu Kare Haramin A Wani Harin Ta'addanci Da Aka Kai A Birnin Tehran

    Mayu 23, 2022 - 9:13 Yamma

    Mai kare haramin "Karnel Sayad Khodaei" ya kasance abun nufin da yan ta'addan wanda suke adawa kan juyin juya hali da suke da alaka da Masu girman kai na duniya.

    cigaba ...
  • Rahoto Cikin Hotuna / Na Rumfar Yankin Hubbaren Imam Ali (AS) A Wajen Baje Kolin Littafai Na Tehran

    Mayu 23, 2022 - 9:12 Yamma

    Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, yankin Haramin Imam Ali (AS) ta hanyar halartar taron baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 33 a birnin Tehran, ya gabatar da littafai da dama da mawallafin wannan harami suka wallafa a cikin kebantacciyar rumfa.

    cigaba ...
  • ​Iran: Shugaba Ibrahim Ra'isi Ya Isa Kasar Omman Don Ziyarar Kwana Guda

    Mayu 23, 2022 - 9:10 Yamma

    Shugaban kasar Iran Syyid Ibrahim Ra’isi ya isa birnin Muscat babban birnin kasar Omman a safiyar yau Litinin.

    cigaba ...
  • Abdollahian: Iran Na Ci Gaba Da Kara Fadada Alaka Da Kasashen Afirka

    Mayu 23, 2022 - 9:05 Yamma

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya ce gwamnatin Iran na ci gaba da fadada alaka da kasashen nahiyar Afirka.

    cigaba ...
  • Iran Ta La’anci Kisan Kanal Hassan Sayyad Khodaei

    Mayu 23, 2022 - 9:01 Yamma

    Iran ta bakin kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar, ta yi allawadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar wani kanal din rundinar kare juyin juya halin musulinci na kasar.

    cigaba ...
  • ​An Kashe Wani Daga Cikin Dakarun Kare Juyin Musulunci Na Iran IRGC A Nan Tehran

    Mayu 22, 2022 - 11:57 Yamma

    Rahotanni da kamfanin dillancin labarai na IRNA na kasar Iran ya nakalto ya nuna cewa wasu mutane a kan babur sun bude wutan bindiga kan wani mamba a dakarun kare juyin musulunci na kasar Iran wanda yayi sanadiyar shahadarsa.

    cigaba ...
  • Iran : Ra’isi Zai Kai Ziyara Kasar Oman Ranar Litini

    Mayu 22, 2022 - 11:51 Yamma

    Shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi zai kai ziyara kasar Oman, da nufin karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.

    cigaba ...
  • ​Oman: Ziyarar Ra’isi A Mascat Tana Da Muhimmanci Ga Ci Gaban Yankin Gabas Ta Tsakiya

    Mayu 22, 2022 - 11:49 Yamma

    Masarautar Oman ta fitar da wata sanarwa a jiya Asabar, inda ta bayyana ziyarar da shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi ke shirin kaiwa kasar, a matsayin wata alama ce kyakkyawar alaka tsakanin masarautar Oman da Jamhuriyar Musulunci ta Iran."

    cigaba ...
  • Iran Da Omman Zasu Bunkata Aikin Tare Musamman A Bangaren Makamashi

    Mayu 22, 2022 - 11:43 Yamma

    Ministan man fetur na kasar Iran ya gana da tokwaransa na kasar Omman inda bangarorin biyu suka tattauna hanyoyin bunkasa dangantaka tsakanin kasashen biyu da musamman a bangaren makamashi.

    cigaba ...
  • Iran Ta Shaidawa EU, Cewa Da Gaske Ta Ke Domin Cimma Yarjejeniya

    Mayu 21, 2022 - 7:47 Yamma

    Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta tabbatarwa Kungiyar tarayyar turai cewa da gaske ta ke domin cimma yarjejeniya mai karko a tattauanwar Vienna.

    cigaba ...
  • ​Iran Ta Kaddamar Da Jirgin Saman Fasinja Na Farko Wanda Ta Bawa Suna Simorgh

    Mayu 20, 2022 - 11:37 Yamma

    Kamfanin kera jiragen sama na kasar Iran HESA ya kaddamar da karamar jirgin fasinja na farko kirar kamfaninn a jiya Alhamis.

    cigaba ...
  • Labarin Cikin Hotuna / Na Taron Tunawa Da Shahadar Sayyidina Hamza (AS) A Ofishin Ayatullah Fazel Lankarani

    Mayu 20, 2022 - 11:30 Yamma

    Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da tarukan juyayi na shahadar Sayyid Hamza Sayyidush Shuhada kawun manzon Allah (s.a.w) da kuma wafatin Sayyid Abdul Azeem Husany An gudanar da shi tare da halartar masoya da mabiya Ahlul Baity As a ofishin Ayatullah Fadil Lankarani a birnin Qum. In da masu waken jaje su kai ta rera waken jaje a wajen taron, Yayin da kuma Hujjatul-Islam Wal-Muslimin Hussaini Qumi ya yi bayani kan rawar da wadannan manyan mutane biyu suka taka wajen karfafa addinin Musulunci.

    cigaba ...
  • Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Tunawa Da Marigayi Hujjatul-Islam Fateminia A Qum

    Mayu 20, 2022 - 11:28 Yamma

    Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, a yammacin ranar Talata 17 ga watan Mayun shekara ta 2022 ne aka gudanar da taron girmamawa da tunawa da marigayi Hujjatul-Islam Wal-Muslimin "Sayyid Abdullah Fateminia" angudanar da taron ne bayan Sallar isha'i a babban masallacin birnin Qum.

    cigaba ...
  • Rahoto Cikin Hotuna / Na Jana'izar Ayatollah Feyz Sarabi A Birnin Qum

    Mayu 20, 2022 - 11:25 Yamma

    Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, a yammacin Laraba 15-04-2022 ne aka gudanar da jana'izar Ayatullah Muhammad Feyz Sarabi wakilin al'ummar lardin Azarbaijan na kasar Azarbaijan, inda aka dauki Janazar sa daga Masallacin Imam Hasan Askari (AS) zuwa Haramin Sayyidah Ma'asumah (AS).

    cigaba ...
  • Labarin Cikin Hotuna / Na Sallar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ga Janazar Hujjatul-Islam Fateminia

    Mayu 20, 2022 - 11:23 Yamma

    Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya habarta cewa, a yammacin ranar litinin 16 ga watan Mayun shekara ta 2022 ne Ayatollah Khamenei ya halarta tare da jagorantar sallar gawar marigayi Hujjatul-Islam WalMuslimeen Hajj Sayyid Abdullah Fateminia, karanta Fatiha, in da gungun 'yan uwa na marigayi Hujjatul-Islam Walmuslimeen Fatimi Niya su ka halarci sallar.

    cigaba ...
  • ​Ministocin Harkokin Wajen Iran Da Rasha Sun Tattauna Batun Yarjejeniyar Nukiliya Da Yakin Ukraine

    Mayu 19, 2022 - 11:23 Yamma

    Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na Iran Hossein Amir Abdollahian kan batutuwa na kasa da kasa, ciki har da tattaunawa kan yiwuwar ci gaba da yarjejeniyar nukiliyar.

    cigaba ...
  • Iran: Fadada Dangantaka Da Kasashe Masu Yanci Irin Kuba Yana Da Muhimmanci Sosai

    Mayu 19, 2022 - 11:17 Yamma

    Shugaban kasar iran Ibrahim Ra’isi a lokacin ganawarsa da mataimakin fira minsitan kasar Cuba Ricardo Ruiz ya fadi cewa fadada dangantaka da yankin latin Amurka musamman kasashe masu yancin kai irin su Kuba da suka tsaya gaban gwamnatoci masu girman kai na duniya yana da muhimmancin sosai ga kasar iran.

    cigaba ...
  • Rahoto Cikin Hotuna / Na Tantin Da Ke Dauke Da Littattafan Da Majalisar Ahlul-Baiti {a.s} Ta Duniya Ta Wallafa A Baje Kolin littafai Na Kasa Da Kasa A Tehran

    Mayu 19, 2022 - 12:11 Safiya

    Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, Littattafai wallafar Majalisar Ahlul Baiti (A.S) Ta Duniya a bikin baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 33 a Tehran tare da kafa rumfuna biyu; Ta samar da sabbin samfuran sa ga jama'a a cikin yaruka daban-daban. Masu sha'awar ziyartar rumfar wallafar MajalisarMajalisar Ahlul Baiti (A.S) Ta Duniya na iya duba zauren Mawallafa na Jama'a - Corridor 22 - rumfa ta 2 da kuma zauren Majalisar Kasa Da Kasa na Corridor 2 - rumfa ta 62.

    cigaba ...
  • Rahoto Cikin Hotuna / Na Jarrabawar Musamman Karo Na 17 Don Bayar Da Digirin Musamman Ga Mahardatan Al'Kur'ani Mai Tsarki A Isfahan

    Mayu 19, 2022 - 12:10 Safiya

    Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, ma’aikatar kula da harkokin kur’ani ta kasar ta shirya rubuta jarrabawar kwas ta musamman karo na 17 na bayar da takardun shaida na musamman ga ma’abuta haddar kur’ani mai tsarki.

    cigaba ...
  • Wakiliyar MDD, Ta Caccaki Takunkuman Amurka Kan Iran

    Mayu 19, 2022 - 12:04 Safiya

    Wakiliyar musamman ta Majalisar Dinkin Duniya, kan kare hakkin bil adama ta caccaki gwamnatin Amurka dangane da kakaba wa Jamhuriyar Musulunci ta Iran takunkumi mai tsauri, tana mai cewa takunkuman tattalin arzikin na yin illa ga hakkin bil'adama a kasar.

    cigaba ...
  • Raisi: Duniya Na Bukatar Sahihan Bayanai Kan Abubuwan Da Ke Wakana A Dukkanin Matakai

    Mayu 19, 2022 - 12:00 Safiya

    Da yake bayani a wajen taron koli na majalisar dake kula da yanar gizo a jiya da yamma yayi tsokaci kan yadda ake tunkarar ranar sadarwa da hulda da jama’a ta duniya, ya ce: a yanzu duniya tana bukatar bayanai kyauta kuma na gaskiya da kuma kare ra’ayin jama’a fiye da kowanne lokaci.

    cigaba ...
  • Kasashen Iran Da Ghana Za su Kara Fadada Dangantakar Dake Tsakaninsu .

    Mayu 18, 2022 - 11:58 Yamma

    Ministan yawon bude Ido da aladu na kasar Ghana da ya jagoranci wata tawaga zuwa nan kasar iran domin halartar taron kwamitin hadin guiwa tsakanin Iran da Ghana karo Na 7 ya gana da ministan harkokin wajen kasar Iran Amir Abdollahiyan kuma dukkan su sun bayyana a niyarsu ta fadada dangantakar dake tsakaninsu a bangarori daban-daban.

    cigaba ...
  • ​Iran: Babu Wani Ci Gaba A Tattaunawar Iran Da Saudia

    Mayu 18, 2022 - 11:55 Yamma

    Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Saeed Khadib Zadeh ya bayyana cewa babu wani ci gaba a tattaunawa ta baya-bayan nan tsakanin Iran da Saudia tare da shiga tsakani na kasar Iraki.

    cigaba ...
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • 9
  • Next

All Content by AhlulBayt (a.s.) News Agency - ABNA is licensed under a Creative Commons Attribution 4.0 International License