Ministan Harkokin Wajen Syria Ya Fara Ziyarar Aiki A Iran

  • Lambar Labari†: 801889
  • Taska : Hausa.ir
Brief

Isowar Ministan Harkokin Wajen Syrai tare da Shugaban Hukumar Tsaron Kasa

Ministan Harkokin Wajen na Syria Walid Mu'allim, tare da shugaban hukumar tsaron kasar Syria Ali Mamluk, sun sami tarbar shugaban hukumar tsaron kasar Iran, Ali Shamkhani.

Walidul-Mu'allim ministan harkokin wajen na kasar Syria, ya kuma gana da takwaransa na Iran muhammad Jawad, Zarif inda su ka tattauna halin da ake ciki a kasar ta Syria.

Kasashen Iran da Syrai da kuma Rasha suna da cibiyar tuntubar juna dangane da abind aya ke faruwa a kasar ta Syria.

A halin da ake ciki a yanzu dai an cimma yarjejeniyar tsagaita wutar yaki a kasar ta syria domin bada dama ga bude tattaunawar siyasa.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky