Wannan gangami na nuna goyon baya ga gwagwarmayar al'umma a Bahrain da kuma yin tir da irin keta hakkin su da ake yi ana gabatar da shi ne a ko wacce shekara. A wannan shekarar ma kamar sauran shekarun da suka gabata 'yan uwan sun sami damar gabatar da shi.
Ga wasu kadan daga cikin hotunan gaggawa da muka dauka a lokacin gangamin a babban masallacin Jummu'a na Fagge a Kano: