An yi taron tunawa da shekara daya da waki'ar Zariya a biranen Qum da mashhad a Iran

  • Lambar Labari†: 799136
  • Taska : Harkar musulunci A Nageria
Brief

An gudanar da tarurrukan tunawa da shekara daya da waki'ar hare haren sojojin Nigeria akan Harkar musulunci a Nigeria a biranen Qum da Mashhad a Jamhuriyar Musulunci Ta Iran. An gabatar da wadan nan tarurrukan ne a cikin wannan makon wanda kuma ya sami halartan manyan malamai da masana daga ciki da wajen Iran.
 


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Prophet's birthday celebrations
We are All Zakzaky