$icon = $this->mediaurl($this->icon['mediaID']); $thumb = $this->mediaurl($this->icon['mediaID'],350,350); ?>

Sojoji sun Kai Hari Kan Masu Juyayin Ashura a Garin Funtua dake Jahar Katsina

  • Lambar Labari†: 785033
  • Taska : Abna.ir
Brief

A cigaba da take hakkin 'yan kasa da kwamnati Nageria ke yi a safiyar yau sojoji dauke da muggan makamai sun kai hari kan 'yan uwa musulmi masu juyayi rana Ashura wadda a rana ne makiya Allah suka kashe jikan Manzo Allah Imam Hussain (a.s), wanda harin yayi sanadiyar rasa rayukan mutane da dama inda kuma wasu suka samu raunuka. An kai wannan harin ne a garin Funtua dake Jahar Katsina a Nageria

Funtua

Funtua

Funtua

Funtua

Funtua

Funtua

Funtua

Funtua

Funtuwa


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*