Tsare Shekh Zak-zaki bai hana al’ummar musulmi fitowa ba a Ranar Quds ta Yau

  • Lambar Labari†: 763452
  • Taska : ABNA
Brief

Muzaharar Quds a garuruwa daban daban a Nageria

Kamfanin dillanci labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-abna-duk da barazanar da hukumomi da jami’an tsaron kasar Nageria sukayi na kokarin gani sun hana mutane fitowa muzaharar  rana Quds wadda aka saba yi duk shekara, sai dai hakar su bata cima ruwa ba domin al’ummar musulmi sun fito a garuruwa da dama wadanda suka hada da Sokoto,Kaduna,Katsina,Kano,Zaria da sauran wasu garuruwa an yi lafiya an kuma tashi lafiya.288


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky