An gabatar da gangamin a saki Sheikh El-Zakzaky a Stockholm na kasar Sweden

  • Lambar Labari†: 726276
  • Taska : ABNA
Brief

Dimbin al'umma ne suka yi wani gangami a birnin Stockholm na kasar Sweden suna neman a saki jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky da gaggawa. Mahalarta wannan gangamin sun rika daga hotunan Sheikh El-Zakzaky suna rera taken lallai gwamnatin Nigeria ta yi.

Gaggawan sakin Sheikh El-Zakzaky.

Kamar yadda aka sani ne dai tun daga ranar Asabar din makon jiya ne sojojin gwamnatin Nigeria suka dirarwa Harkar Musulunci a Nigeria tare da yin kutse a gidan Sheikh El-Zakzaky wanda ya kai ga harbin Sheikh El-Zakzaky da mai dakin sa Malama Zeenatuddeen Ibraheem.288


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky