Wani farfesa dan kasar Jamus ya karbi addinin musulunci

  • Lambar Labari†: 673434
  • Taska : abna
Brief

Daya daga cikin fitattaun masana a fannin maikirobayoloji kuma dan kasar Jamus ya karfi a ddinin musuluncin kuma mabiyin Ahlulbaiti{A.S}

Kafanin dillancin labarai na Ahlulbaiti{A.S}-abna- farfesa Roderick Gvrtmn ya halarci wani masallaci a Karaj dake Iran inda ya furta kalmar shahada kuma ya bayyana kan sa a matsayin mabiyin mazhabar Imamiya inda ya zafa ma kasan suna Ali

Farfesan yace; kafin na yanke hukuncin shiga musulunci sai da na karanta Kur'ani maitsarki sau ukku daga farko har karshe kuma na samu kamsuwa da cewa musulunci shine addinin gaskiya

Ya kara da cewa; na jima ina bincike akan musulunci saboda abokaina a makaranta Iraniyawa ne hakan ya kwadaita man son musulunci.

Farfesa Roderick {Ali} yana da babban wurin bincike a kan makirobayoloji a kasae switzerland sannan kuma babban malamin jami'a a fannin tattalin arziki.ABNA

Farfesa dan kasar Jamus

Farfesa dan kasar Jamus


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky