Yan ta'addan isil{Da'ash} sun bada fatawar kaima mutanen Amurka,Faransa,Canada da kuma Australia hari.

  • Lambar Labari†: 664513
  • Taska : IRINN
Brief

Mai Magana da yawun kungiyar yayi kira ga dukkanin magoya bayan gunkiyar dasu kaddamar da hare-hare a kan kasashen turawa.

Kamfanin Labarai na IRINN-ya lakanto cewa a wani faifan bidiyo da kungiyar ta yada a kafofin sadarwa tace, mai Magana da yawun kungiyar ya bukaci magoya bayan su dasu kaddamar da hare-hare a kan jami'an police,yan sandan ciki, soji da fararen hula a Amurka,Faransa,Canada da kuma Autralia.ABNA


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky