Obama ; kokarin mu shine kiyaye hr.Isra'ila

  • Lambar Labari†: 664510
  • Taska : IRINN
Brief

Barek Obama, shugaban kasar Amurka, yayin da yake tattaunawa ta waya da takwaransa Firaministan haramtarciyar kasar Isra'ila Banjamin Natinyaho, yace, gurin Amurka shine tabbatar da tsaro ga haramtaciyar kasar ta Isra'ila.

Kamfanin Dillancin Labarai na IRINN, shugaban kasar Amurka ya sake jaddada aniyarsa ta kare haramtaciyar kasar Isra'ila.

Shugaban Amurka, lokacin da yake nuni da tattaunawar Jamhuriyar musulunci ta Iran da 5+1,sai yace, washington na neman hanyar cimma yar je-je niya wadda zata hana kasar ta Iran mallakar makaman kare dangi.

Shugaban ba tare da la'akari ba da tattaunawar da ke gudana takanin Iran da Hukumar kula da makamashin nukiliya ta Duniya, yana mai ikrarin cewa Amurka na son ta samu tabbacin ciwa makamashin nukiliya na Iran na zaman lafiya ne.

Daga karshe yace, dukkanin matakan da muke dauka domin kawama haramtaciyar kasar Isra'ila tsaro ne kuma zamu ci gaba da aiki kafada da kafada domin ganin hakar tamu ta cimma ruwa.ABNA


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky