Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa kasar Iran ba za ta taba amincewa da bude tattaunawa da Amurka a karkashin takunkuman tattalin arziki mafi tsanani da ta dorawa kasar ba.
cigaba ...-
-
Salami:Yardar Da Karfin Da Kungiyar Ansarullah Ta Yemen Ta Samu Zai Yi Wa Makiya Wahalar Yarda Da Ita
Satumba 26, 2019 - 7:53 AMYayin da yake ishara kan gwagwarmayar al'ummar kasar Yemen, Babban kwamandar Dakarun juyin juya halin musulinci ya ce karfin da kungiyar Ansarullah ta samu a yau, da wahala makiya su yarda da ita.
cigaba ... -
Sayyid Hassan Nasrullah:Gwamnatin Saudiya Tana Shure-Shuren Mutuwa Ne
Satumba 24, 2019 - 8:14 AMSayyid Hassan Nasrullah ya fadi hakan ne a wata hira daka yidashi ta gidan talbijin inda ya kara da cewa gwamantin Ali Saudi ta tsufa kuma da alama tana nunafashin karshenne na rayuwarta , ...
cigaba ... -
Iran : Rohani Zai gabatar Da Wani Shiri Kan Tsaro A Zauren MDD
Satumba 23, 2019 - 8:07 AMShugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya kudiri anniyar gabatar da wani shiri kan tsaro a yankin Golf da zai shafi, mashigar ruwa ta Hormoz da kuma tekun Oman a gaban babban zauren taron MDD da za’a faraway a makon gobe.
cigaba ... -
Iran Ta Nuna Sabbin Makaman Kariya Da Ta Kera A makon Tsaron Kasa
Satumba 23, 2019 - 7:52 AMA ranar farko ta makon tsaron kasa, dakarun tsaron kasar Iran sun nuna sabin makaman kariya da suka kera.
cigaba ... -
Iraki : Harin bam Ya Yi Ajalin mutum 12 A Karbala
Satumba 22, 2019 - 8:17 AMA Iraki, mutane 12, aka rawaito cewa sun rasa rayukansu, a wani harin bam da aka kai cikin motar bus, a daidai wata gada a shiga Kabala, birni mai tsarki na mabiya mazahabar shi’a a Iraki.
cigaba ... -
Jagora : Manufarmu Itace Aikewa Da sakon musulunci Ga Kasashen Duniya
Satumba 19, 2019 - 8:52 AMJagoran ya fadi haka ne a lokacin bukin karrama tawagar kasar Iraki da ke yin hidima ga masu tattakin Arbain a kasar Iraki da suka kawo ziyarar nan birnin tehran, har ila yau ya kara da cewa batun tattakin Arbain lamari ne mai girma da bashi da tamka a duniya, kuma wani babban aiki ne na yada hikimar mikewar Imam hussaini As,...
cigaba ... -
Shugabannin Iran Da Rasha Sun Bukaci Karin Hadin Kai A Tsakaninsu
Satumba 17, 2019 - 2:01 PMShugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana dangantaka tsakanin kasar Iran da Rasha tana da karfi sosai kuma yakamata kasashen biyu su kara karfafata.
cigaba ... -
Nigeriya:Mutane Uku Sun Yi Shahada A Juyayin Ashura
Satumba 11, 2019 - 2:22 PMA tarayyar Najeriya da sauran kasashen Afrika ma an gudanar da juyayin ranar ta Ashoora, a husainiyoyi da kuma masallatai a wurare da dama.
cigaba ... -
Nasarallah: Yaki Da Iran Zai Zama Karshen Isra'ila
Satumba 11, 2019 - 2:21 PMShugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyeed Hassan Nasarallah ya bayyana cewa kungiyarsa tana kashedi wa manya-manyan kasashen duniya dangane da duk wani kokarin na farwa JMI da yaki.
cigaba ... -
Ana Jerin Gwano Da tarukan Ashura A fadin Duniya
Satumba 10, 2019 - 5:10 PMYau Talata, 10 ga watan Muharam, milyoyin al'ummar musulmin Shi’a na gudanar da juyayi tare da alhinin tunawa da zagayowar ranar Ashura, ta tunawa da ranar da aka aiwatar da kisan gilla kan jikan fiyayyen halitta Manzon Allah (SAW) cewa da Imam Husaini (A.S) a cikin shekara ta 61 bayan hijira manzo.
cigaba ... -
Bagheri: Tsayin Dakan Al'ummar Iran Zai Sanya AmurkaTa Sassauto Daga Kan Bakanta
Augusta 29, 2019 - 12:49 PMBabban hafasan Hafsoshin Soji na Kasar Iran ya bayyana irin ci gaba da da kasar ta samu ta bangaren tsaro, inda ya ce juriya da tsayin daka na al'ummar kasar shi zai sanya kasashe masu girman kai musamman ma Amurka ta sassauto kan matakan da ta dauka a kan kasar.
cigaba ... -
Qassima Sulaimani: Harin karshe da ‘Yan Sahayoniya su ka kai a Syria da Lebanon, zai zama karshen magagin da suke yi
Augusta 26, 2019 - 1:20 PMJanar Qassim Sulaimani ya bayyana cewa;Harin karshe da ‘Yan Sahayoniya su ka kai a Syria da Lebanon, zai zama karshen magagin da suke yi.
cigaba ... -
Kungiyar Hizbullah Ta Lebanon Ta Yi Alkawalin Mayarwa Da HKI Martani
Augusta 26, 2019 - 1:00 PMBabban magatakardar kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hizbullah, Sayyid Hassan Nasarllah da ya gabatar da jawabi a jiya Lahadi, a birnin Beirut ya bayyana harin da HKI ta kai wa mayakan kungiyar a Syria, da kuma unguwar Dhahiyatul-Junubiyya a cikin Beirut, da cewa; Shiga wani sabon mataki ne.
cigaba ... -
Jagoran Juyin Musulunci na Iran ya Nada sabon Shugaban Majama'ar Ahlul Bait ta Duniya
Augusta 25, 2019 - 9:36 PMJagoran Juyin Musulunci na Iran ya nada Hujjatul Islam Walmuslimin Dakta Riza Ramazani a matsayin sabon Shugaban Majama'ar Ahlul-Baiti (a.s) ta Duniya.
cigaba ... -
Jawabin Jagora A Ga Jamian Gwamnatin Kasar Iran
Augusta 22, 2019 - 1:10 PMJagoran juyin juya halin musulunci Ayatullahi Sayyeed Aliyul Khamina’I, a jawabin da ya yiwa shugaban kasa da majalisar ministocinsa a jiya Laraba, a dai-dai lokacinda aka shiga makon gwamnati, ya bayyana ginshikai guda ukku wadanda yakamata shugaban kasa da majalisar ministocinsa su bada karfi a kansu don kyautata tattalin arzikin kasar.
cigaba ... -
Huthi Ya Gargadi Al Saud Kan Ci Gaba Da kai Hari Kan Al’ummar Kasar Yemen
Augusta 18, 2019 - 2:23 PMJagoran kungiyar Ansarullah da aka fi sani Alhuthi a kasar Yemen ya gargadi mahukuntan kasar Saudiyya dangane da ci gaba da kaddamar da hare-hare a kan al’ummar kasar Yemen.
cigaba ... -
Cikar Shekaru 13 Da Samun Nasarar Dakarun Hizbullah A Kan Isra'ila
Augusta 17, 2019 - 2:07 PMShugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyeed Hassan Nasrullah ya yi jawabi a kan allunan talabijin a garin Bintij-bel na kudancin kasar Lebanon a jiya jumma’a domin zagayowan ranar nasarar da kungiyar ta sami nasara kan sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila a yakin kwanaki 33 a shekara ta 2006.
cigaba ... -
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran, ya yi kira ga kasar India da ta sauya matakin da ta dauka akan yankin Kashmir
Augusta 17, 2019 - 2:07 PMWanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran, ya yi kira ga kasar India da ta sauya matakin da ta dauka akan yankin Kashmir
cigaba ... -
Jagoran Juyin musulunci na Iran ya gana da tawagar al'ummar Yemen
Augusta 14, 2019 - 2:31 PMAyatullah Sayyid Ali Khamnei wanda ya karbi bakuncin tawagar kungiyar Ansarallah ta kasar Yemen, ya ce; Saudiyya da Hadddiyar Daular Larabawawadanda su ka tafka manyan laifukan yaki a kasar Yemen, ba za su cimma abin da su ka yi nufi ba, domin suna kokarin karkatsa Yemen ne zuwa kananan kasashe, don haka ya zama wajibi a yi tsayin daka wajen kalubalantarsu.
cigaba ... -
Shaikh zakzaki Ya Tafi Kasar Indiya Don Neman Magani
Augusta 13, 2019 - 12:25 PMRahotanni da suka fito daga Nigeria sun tabbatar da cewa a jiya litinin ne jagoran yan uwan musulmi a Nigeria sheikh Ibrahim Elzakzaki ya tashi a filin jrigin sama na Namdi Azikwi dake Abuja zuwa kasar Indiya tare da mai dakinsa domin neman Magani kamar yaddda kotunkoli a jihar Kadunata bada dama,
cigaba ... -
Sheikh Zakzaky Ya Bar Najeriya Zuwa India
Augusta 13, 2019 - 12:23 PMA yau ne ake sa ran Sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran Harkar Musulunci a Najeriya zai bar kasar zuwa kasar India domin neman magani, bisa rashin lafiyar da yake fama da ita.
cigaba ... -
Sakon Jagoran Juyin Musulunci Ga Mahajjatan Bana
Augusta 11, 2019 - 12:15 PMGodiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai tsira da amincin Allah su tabbata ga manzonsa amintacce, Muhammad cikamakin annabawa, da alayensa tsarkaka musamman hujjar Allah a bayan kasa, da sahabbansa da wadanda suka bi bayansu da kyautatawa har zuwa ranar kiyama.
cigaba ... -
Jagoran Ya Jinjinawa Matasan Iraniyawa Masu Hazaka Da Su Ka Samo Lambobin Yabo
Augusta 8, 2019 - 12:47 PMJagoran Juyin Juya halin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya kira yi samari masu hazakar ilimi na Iran da su ci agba da fadada iliminsu.
cigaba ... -
Nageriya:SSS Tana Shirin Bin Umurnin Kotu Dangane Da Lafiyar El-Zagzaky
Augusta 6, 2019 - 11:36 AMHukumar jami’an tsaron farin kaya ta bada sanarwan cewa tana shirye-shiryen bin umurnin kotu dangane barin sheikh Ibrahim Zakzaky zuwa kasar India don jinya.
cigaba ... -
Al-Houthi Ya Gargadi Kawancen Saudiya
Augusta 5, 2019 - 11:33 AMBabban Saktaren kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya gargadi kawancen Saudiya dangane da ci gaba da kai hare-hare da kuma mamaye kasar ta Yemen.
cigaba ... -
Zarif: Na Gode Da Aka Saka Ni Cikin masu Takunkumi
Augusta 3, 2019 - 10:44 AMBangaren siyasa, Muhammad jawad Zarfi wanda Amurkan ta shigar da sunansa a cikin jerin sunayen mutanen da ta kakabawa takunkumi, ya bayyana cewa:
cigaba ... -
Jagora Ya Bayana matsayarsa Kan Kisan Matasa Biyu A Bahrain
Augusta 1, 2019 - 11:36 AMOfishin jagoran juyin juya halin musulinci na kasar Iran ya bayana matsayar jagora kan kisan da gwamnatin Baharai ta yiwa matasa biyu a cikin yan kwanakin nan.
cigaba ... -
Zaman Sauraren Shari'ar Sheikh Zakzaky A Kotun Kaduna
Yuli 31, 2019 - 8:28 AMBayanin yadda zaman shari'ar Sheikh Zakzaky ya kasance a jiya a kotun Kaduna, kamar yadda ofishin Sheikh Zakzaky ya bayar da bayanin a lokacin da ake cikin gudanar da zaman.
cigaba ... -
A mako mai zuwa ne kotu za ta yanke hukuncin bayar da belin Sheikh Ibrahim Yakub El-Zakzaky
Yuli 30, 2019 - 10:51 AMKotun koli a jahar Kaduna wacce take shari’ar Malam Ibrahim El-Zakzaky, wacce ta yi zama a jiya Litinin, ta sake tsayar da ranar Litinin mai zuwa a matsayin lokacin da za ta yanke hukunci na karshe akan bayar da belin Shehun malamin da mai dakinsa malam Zinat.
cigaba ...