Matsalar 'yan gudun hijira a Turai

  • Lambar Labari†: 719771
  • Taska : http://www.dw.com/ha
Brief

Wata sabuwa da ta bullo tsakanin kasashen kungiyar EU da ke amfani da takardun izinin shiga kasashensu na bai daya wato Schengen.

Kasar Ostiriya ce dai ta sanar da cewa za ta gina wani shingen waya mai nisan sama da kilomita uku tsakaninta da kasar Solobaniya domin takaita yawan 'yan gudun hijra da bakin haure da ke biyowa ta Solobaniyan a kokarin da suke na shiga Ostiriyan. Da yawa dai daga cikin 'yan gudun hijirar da suka samu isa gabar teku da ransu bayan yin kasada da rayuwarsu ta hanyar biyo wa ta Tekun Bahar Rum na son shiga Jamus da Ostiriya ne. Wannan shinge dai da Ostiriyan ta ce za ta gina na zaman irinsa na farko da aka taba ginawa tsakanin kasashen Shengen din da ke amfani da takardun izinin shiga na bai daya. 289


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Shahadar Kwamandojin Musukunci. Haj,Kasim Sulemani Da Abu Mahdi
We are All Zakzaky
Tir Da Yarjejeniyar Karni