DUBBAN AL'UMMAR KASAR JAMUS NE SUKA TARBI GUNGUN YAN GUDUN HIJIRA DA SUKA FITO DAGA KASASHEN SIRIYA

  • Lambar Labari†: 709513
  • Taska : AFP
Dubban yan gudun hijirara kasar SIriya da Iraki da Afghanistan ne suke samu gagarumar tarba daga aullmar kasar Jamus inda suka rika yi musu maraba lale da kuma raba musu ruwan sha da Abinci, ya yin da kuma wasu kungiyoyin bada agaji suke duba lafiyasru,

Dubun dubatan Jamusawa ne Suka tarbi yan gudun Hijira a birnin Munich da suka fito daga kasar Siriya.

Rahotanni sun nuan cewa dubban yan ci rani ne da suka fit daga kasashen Siriya da Iraki da Afghanistan dake fama da matsalolin tashin hankali akasashensu bayan isar su kasar Jamus mafiyawancisu su isa birnin Munch kuma dubban mutanen birnin ne suka yi musu lalae mharaban inda suka shirya musu gagarumar taraba tare da raba musu Abinci da ruwan sha inda wasu su kuma suka wuce kasar Austeria.

Tun kafin isar su birnin Munich din ne dubun dubatan magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich suka taru a babban filin kwallin kafa na birnin suna ta rera taken maraba lale da yan gudun hijira a birninsu, haka zalika an gudanar da irin wannan gangamin a birane daban daban na kasashen Turai, tare da yin kira ga gwamanatocin kasashensu da su karbi yan gudun hijiran hannun bibbiyu288.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky