An yiwa madugun 'yan adawan kasar Rasha kisan gilla

  • Lambar Labari†: 673818
  • Taska : rfi
Brief

A daren jiya juma’a aka harbe jagoran ‘yan adawan kasar Rasha Boris Nemtsov a tsakiyar birnin Moscow.

An bindige Nemtsov mai shekaru 55 ne lokacin da yake tafiya a kasa, kuma rundunar ‘yan sandan birnin na Moscow ta tabbatar da labarin kisan, inda tuni aka fara bibcike kan lamarin.

suma kasashen duniya suka yi Allah wadai da kisar, kuma Shugaban Amurka Barak Obama ya nemi a yi bincike.

Kisan Nemtsov na zuwa a daidai lokacin da ‘yan adawan na Rasha ke shirin gudanar da wata gagarumar zanga zanga a gobe Lahadi, kuma shugaba Vladmir Putin ya umarci a gaggauta yin binike.ABNA


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky