Ministan harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif ya bayyana hakan ne a yau Lahadi da ya gana da takwaransa na kasar Qatar, Muhammad Bin Abdulrahman al-Thani, a birnin Doha.
cigaba ...-
-
Taron Tattaunawa Tasakanin Musulmi Da Kirista A Berlin
Disamba 15, 2019 - 8:53 AMAn gudanar da taron tattaunawa tsakanin musulmi da kista a birnin Berlin na kasar Jamus.
cigaba ... -
Wata Tawagar Tattalin Arziki Daga kasar Rasha Tana Ziyarar Aiki A Iran
Disamba 12, 2019 - 11:25 AMDa safiyar yau Laraba ne tawagar tattalin arzikin ta kasar Rasha daga yankin Samara ta iso gundumar Mazandaran da ke arewacin Iran, domin tattauna hanyoyin bunkasa tattalin arziki tsakanin kasashen biyu.
cigaba ... -
Masallacin Farko Na Kare Yanayin Dabi'a A Cambridge England
Disamba 10, 2019 - 11:34 AMAn bude masallacin farko da aka gina shi bisa tsari na kare yanayin dabi'a a nahiyar turai a birnin Cambridge, mai tazarar kilo mita 80 daga London. Taron ya samu halartar shugabannin addini da 'yan siyasa daga kasashen duniya.
cigaba ... -
Macron Ya Fusata Game da Kyamar Sojojin Faransa A Yankin Sahel
Disamba 7, 2019 - 8:27 AMShugaban kasar Faransa Emanuel Macron ya Bukaci Shuwagabanin kasashen G5 Sahel dasu fayyace masa matsayinsu kan kasancewar sojojin kasarsa dake jinge a kasashensu.
cigaba ... -
Zanga-Zangar Aadawa Da Nuna Kiyayya Ga Musulmi A Birtaniya
Nuwamba 28, 2019 - 10:31 AMBangaren kasa da kasa, dubban mutane ne suka gudanar da gangami a birane na Birtaniya kan adawa da nuna wariya ga musulmi.
cigaba ... -
Ana Gudanar Gasar Kur'ani Ta Share Fage A Ingila
Nuwamba 27, 2019 - 8:35 AMKamfanin dillancin labaran iqna, mahardata kur’ani daga cikin muuslmin kasar Birtaniya sun siga gasar share fage ta gasa mai zuwa.
cigaba ... -
Littafi Mai Suna Zama Musulmi A Birtaniya
Nuwamba 26, 2019 - 11:00 AMBangaren kasa da kasa, za a kaddamar da wani littafi mai suna zama musulmi a kasar Birtaniya.
cigaba ... -
Iran Ta Kai Karar BBC A Hukumar Sadarwa Ta (Ofcom)
Nuwamba 24, 2019 - 8:24 AMOfishin jekadancin Iran, a birnin Landan, ya kai karar wasu gidajen talabijin dake wasa shirye shiryensu da harshen farisanci daga ketare a gaban hukumar sadarwa ta Birtaniya (Ofcom),
cigaba ... -
Ana Ci Gaba Da Taro Tsakanin Iran Da Vatican Anan Birnin Tehran
Nuwamba 13, 2019 - 9:38 AMShugaban hukumar rayawa da kuma bunkasa al-adun musulunci a nan Iran Abuzar Ebrahimi Turkaman ya jaddada bukatar ci gaba da tarurruka na kusato da manya-manyan addinan duniya biyu, wato Musulmi da Kirista don samar da zaman lafiya a duniya.
cigaba ... -
Ministan Harkokin Wajen Kasar Rasha Ya ce; Dole Ne Sojojin Syria Su Shimfida Ikonsu A Dukkanin Fadin Kasar
Nuwamba 12, 2019 - 8:42 AMMinistan harkokin wajen na kasar Rasha ya kuma kara da cewa; Kasarsa za ta tabbatar da cewa gwamnatin Syria ta sake shimfida ikonta akan dukkanin kasar daga ciki hadda rijiyoyin man fetur din da Amurka ta mamaye.
cigaba ... -
Taron Hana Yaduwar Makaman Nukiliya A Moscow
Nuwamba 11, 2019 - 9:03 AMAn fara gudanar da taron kasa da kasa kan hana yaduwar makaman nukiliya yankin gabas ta tsakiya a birnin Moscow na kasar Rasha.
cigaba ... -
Erdogan: Turkiya Ba Za Ta Fice Daga Syria Ba Sai Sauran Kasashe Sun Fita
Nuwamba 10, 2019 - 9:02 AMShugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan ya zargi gwamnatin Amurka da kin cika masa alkawali dangane da fitar da kurdawa masu dauke da makamai daga arewacin Syria.
cigaba ... -
Rasha Ta Bukaci A Sanya Iran A Cikin Tattaunawar Sulhu A Afghanistan
Nuwamba 3, 2019 - 9:15 AMMinistan harkokin wajen kasar rasha Sergey Lavrov ya bayyana cewa shigar da Iran a cikin tattaunawar sulhu a Afghanistan na da matukar muhimamnci.
cigaba ... -
Syria: Dole Ne Kwamitin Tsara Kundin Tsarin Mulki Ya Yi Aiki A Cikin ‘Yanci
Oktoba 30, 2019 - 9:54 AMMinistocin harakokin wajen kasashen Iran, Rasha da Turkiya sun gudanar da taro a daren jiya Talata a birnin Ganeva, inda a karshen taron suka fitar da sanarwar hadin gwiwa na kare hurumi da kuma 'yancin kasar ta Siriya
cigaba ... -
Kasar Turkiya ta bayyana cewa; Babu bukatar Sake Kai Wani Harin Soja A Arewacin Kasar Syria
Oktoba 23, 2019 - 2:18 PMTashar talabijin din “Rusia Today” ta kasar Rasha ta ambato ma’aikatar tsaron kasar Turkiya tana cewa; Babu bukatar sake kai wasu sabbin hare-hare a arewa maso gabashin kasar Syria.
cigaba ... -
Shugaban Turkiya Yace Ba Zai Tattauna Da Kurdawan Siriya Ba Sai An Kafa Tudun Mun tsira
Oktoba 17, 2019 - 9:03 AMA lokacin da yake ganawa da yan jami'yarsa ta AK a birnin Ankara shugaban kasar Turkaiya Dayyib Rajab Ardogan ya bayyana cewa ba zai taba tattaunawa da mayakan kurdawa ba har sai sun bar Arewacin kasar Siriya , kuma an kafa tudun mun tsira.
cigaba ... -
Turkiya Ta Kai Hari Kan Tawagar 'Yan Jarida Na Kasashen Waje A Arewacin Siriya
Oktoba 15, 2019 - 8:10 AMMajiyar kurdawan kasar Siriya ta sanar da cewa a daren jiya lahadi jiagen yakin kasar Turkiya sun kai hari kan tawagar 'yan jaridun kasashen waje a arewacin kasar.
cigaba ... -
Shugaban kasar Rasha Vlademir Putin ya fara ziyarar aiki a kasar Saudiyya
Oktoba 15, 2019 - 8:08 AMA dazu ne dai shugaban kasar ta Rasha Putin ya isa birnin Riyadh domin fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu,inda ya sami tarba ta hanyar shirya masa fartetin girmamawa a filin saukar jiragen sama.
cigaba ... -
Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Yabawa Iran Akan Kula Da Harkokin Kiwon Lafiya
Oktoba 15, 2019 - 8:04 AMShugaban hukumar lafiya ta duniyawanda ya gana da ministan kiwon lafiya na Iran Sa’idi Namaki a yau Lahadi ya ce; Yadda Iran take samarwa da ‘yan kasa kiwon lafiya bisa ka’idoji na duniya, wani abu ne wanda ya cancanci yabo da jinjina.
cigaba ... -
Putin: Dole Ne Kasashen Gabas Ta Tsakiya Su Mutunta Iran A Yankin
Oktoba 14, 2019 - 8:18 AMShugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewa, dole ne kasashen yankin gabas ta tsakiya su mutunta Iran a matsayinta na daya daga cikin kasashen yankin.
cigaba ... -
Shugaban Kasar Rasha Viladmir Putin Zai Kai Ziyara Kasar Saudiya A Gobe Litinin
Oktoba 14, 2019 - 8:10 AMRahotanni sun bayyayan cewa shugaban kasar Rasha putin zai kai ziyara kasar Saudiya babbarkawar Amurka a gobe litinin in Allah ya kaimu, da zimmar neman bashi damar shiga tsakani domin kawo sulhu tsakanin Tehran da birnin Riyad,da danganta tayi tsami tsakaninsu.
cigaba ... -
Jamus Ta Dakatar Da Mika Wa Turkiyya Makamai
Oktoba 13, 2019 - 8:14 AMKasar Jamus ta sanar da dakatar da mikawa kasar Turkiyya makamman yaki wandada ta ce kasar ta Turkiyy na iya amfani dasu kan Kurdawa a arewa maso gabashin Siriya.
cigaba ... -
Erdoğan Ya Ce Turkiya Na Fada Da Ta’addanci Ne
Oktoba 12, 2019 - 8:22 AMA jawabinsa na farko bayan da dakarun kasarsa suka fara kai farmaki a kasar Siriya, Shugaban Kasar Turkiya Recep Tayyip Erdoğan yayi da’awar cewa Dakarun kasar suna fada da ta’addanci ne a kasar Siriya.
cigaba ... -
An Tara Dala Biliyan 14 Don yakar AIDS da Malaria da Tarin-Fuka
Oktoba 12, 2019 - 8:15 AMGwamnatoci da masu hannu da shuni da ‘yan manyan ‘yan kasuwa duniya, da suka yi taro a birnin Lyon na Faransa sun yi alkawarin bayar da gudunmuwar Dala Biliyan 14 don yaki da cututukan da suka hada da AIDS/SIDA da zazzabin cizon sauro ko malaria da kuma tarin-fuka A duniya.
cigaba ... -
Mutane da dama sun jikkata sanadiyyar wani hari da wuka da aka kai musu a Manchester dake kasar Birtaniya
Oktoba 12, 2019 - 8:05 AMAn rufe babban shagon kasuwanci na zamani dake Manchester din,inda nan ne aka kai harin.
cigaba ... -
Turkiya Ta Yi Biris Da Kiraye-Kirayen Da Ake Yi Mata Na Ta Janye Daga Kasar Siriya
Oktoba 10, 2019 - 10:04 AMGwamnatin kasar Turkiyya ta sha alwashin ci gaba da kutsawa cikin arewacin kasar Syriya don share mayakan kungiyar kurdawa ta YGP daga yankunan da suke iko da su a kasar ta Siriya, duk tare da kiraye-kirayen da kasashen duniya suke mata na ta janye daga kasar ta Siriya.
cigaba ... -
Putin: Babu Wani Dalili Kan Cewa Iran Ce Ta Kai Harin Aramco
Oktoba 3, 2019 - 9:44 AMShugaban kasar Rasha Vladmir Putin ya bayyana cewa, abbu wani dalili da ke tabbatar da cewa Iran ce ta kai hari kan kamfanin Aramco.
cigaba ... -
Ruhani: Inganta Dangantaka Da Makobta Na Daga Cikin Ginshikan Manufofin Iran Na Kasashen Waje
Oktoba 2, 2019 - 8:45 AMShugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa kyautata dangantaka da kasashe makobta na daga cikin manufofin jumhuriyar musulunci ta Iran mai muhimmanci.
cigaba ... -
Taro Mai Taken Ashura A Jamus
Satumba 30, 2019 - 8:22 AMBangaren kasa da kasa, an gudanar da taro mai taken Asura a yaua kasar Jamus domin yin Dubi kan sadaukantarwar Imam Hussain (AS).
cigaba ...