Shugaban mabiya addinin kirista ‘yan darika Katolika Paparoma Francis ya mayar da martani dangane da hare-haren da aka kai a kan bakin haure a Libya.
cigaba ...-
-
Za A Aike Da Abincin Halal Zuwa Sararin Samaniya
Yuli 8, 2019 - 1:32 PMBangaren kasa da kasa, wani kamfanin abinci a kasar Rasha zai aike da abincin halal zuwa sararin samaniya.
cigaba ... -
kungiyoyi da Cibiyoyi 75 Sun Yi Watsi Da Yarjejeniyar Karni
Yuni 27, 2019 - 10:04 AMKungiyoyi da cibiyoyi guda 75 a kasashe daban-daban na nahiyar turai sun fitar da bayani na hadin gwiwa da ke yin tir da Allawadai da shirin yarjejeniyar karni.
cigaba ... -
Paparoma Ya Jaddada Wajabcin Yin Mu'amala Da Musulmi
Yuni 23, 2019 - 11:28 AMBangaren kasa da kasa, shugaban mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya jaddada wajabcin tattaunawa da kuma yin mu'amala da musulmi.
cigaba ... -
An Bukaci A Kawo Karshen Nuna Wa Musulmi Wariya A Jamus
Yuni 22, 2019 - 12:12 PMBangaren kasa da kasa, an kafa wani kwamiti na masana da ‘yan siyasa a kasar Jamus domin kalubalantar nuna wariya da kyama ga musulmi a kasar.
cigaba ... -
Jami'an Tsaron Spain Sun kame Wasu 'Yan Ta'adda
Yuni 22, 2019 - 12:09 PMBangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar pain sun samu nasarar cafke gungun wasu 'yan ta'adda na kasar Syria a cikin kasarsu.
cigaba ... -
Jami’an Tsaron Faransa Sun Cafke Wasu Mutane Da Ke Shirin Kaiwa Musulmi Da Yahudawa Hari
Yuni 12, 2019 - 2:42 PMBangaren kasa da kasa, jamian tsaron kasar Faransa sun damke wasu mutane da ke shirin kaddamar da hare-hare a kan wuraren ibadar musulmi da na yahudawa a kasar.
cigaba ... -
Key Islamophobia Publication na Talakayin sa London
Yuni 9, 2019 - 2:34 PMAng co-editor ng isang encyclopedic volume sa Islamophobia ay nasa Islamikong Karapatang Pantao Komisyon (IHRC) sa London sa Huwebes upang talakayin ang kanyang libro.
cigaba ... -
Mga Bata sa Pakikinabang sa Pagbasa ng Biblia, Qur’an, Torah: Putin
Yuni 9, 2019 - 2:33 PMSinabi ng Pangulo ng Russia na si Vladimir Putin ang pagbabasa ng Biblia, Qur’an at Torah ay kapaki-pakinabang para sa mga bata dahil ang lahat ng mga relihiyon ay batay sa humanistik mga ideya na hahantong sa isang "mas mahusay na mundo".
cigaba ... -
An Bude Masallaci Na Farko A Babban Birnin Kasar Girka
Yuni 7, 2019 - 11:40 PMBangaren kasa da kasa, a yau Juma’a aka bude masallaci na farko a babban birnin Athen na kasar Girka
cigaba ... -
Taro A Ingila Kan Mahangar Imam Khomeni Kan Matsayin Hankali A Rayuwar Mutum
Yuni 5, 2019 - 11:38 PMBangaren kasa da kasa, an gudanar da taro a birnin London mai taken mahangar Imam Khomeini (RA) kan matsayin hankali a rayuwar mutum.
cigaba ... -
Qur’anikong mga Sesyon para sa mga Kababaihan sa Scandinavia
Yuni 3, 2019 - 12:56 PMAng Astan (katiwala) ng Imam Hussein (as) na banal na dambana ay magbuo ng mga sesyon ng Qur’an sa Ramadan para sa mga kababaihan sa Sweden at Denmark.
cigaba ... -
Turkiya Ta Raba Taimakon Abinci Ga Mabukata A Gambia
Mayu 26, 2019 - 4:09 PMBangaren kasa da kasa, kungiyar jin kai ta kasar Turkiya ta raba abinci ga mabkata a kasar Gambia domin taimaka musu a cikin watan Ramadan.
cigaba ... -
Wasu Yahudawa Na Goyon Bayan Haramta Kayan Isra’ila
Mayu 25, 2019 - 10:34 AMWasu gungun yahudawa masana da kuma masu bincike sun nuan goyon bayansu ga kungiyoyin da ke yin kira da a haramta kayan Isra’ila.
cigaba ... -
Kamfe Na Kaurace Wa Sayen Kayan Isra'ila A Ingila
Mayu 18, 2019 - 10:13 AMBangaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya sun kaddamar da wani kamfe na kaurace wa sayen kayan Isr'ila musamman dabino a cikin wannan wata na Ramadana.
cigaba ... -
An Assasa Cibiyar Koyar Da Kur'ani Birmingham
Mayu 14, 2019 - 10:02 AMBangaren kasa da kasa, an bude cibiyar koyar da kur'ani a birnin Birmingham da ke ksar Birtaniya.
cigaba ... -
Zanga-Zangar Al'ummar Birtaniya Domin Nuna Goyon Baya Ga Palastine
Mayu 12, 2019 - 11:28 AMDubban mutane sun gudanar da jerin gwanoa birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastine.
cigaba ... -
Vatican Ta Yi Kira Zuwa Ga Karfafa 'yan Uwantaka Tsakanin Musulmi Da Kirista
Mayu 12, 2019 - 10:10 AMBangaren kasa da kasa, fadar Vatican ta yi kira zuwa karfafa 'yan uwantaka tsakanin mabiyan addinain kiristanci da kuma musulucni a fadin duniya.
cigaba ... -
Maharin New Zealand na da alaka da kungiyar Austria
Maris 28, 2019 - 7:59 PMShugaban Gwamnatin Austria, Sebastian Kurz ya bayyana cewa, mutumin da ya kashe Musulmai 50 a Masallatan New Zealand, ya bada taimakon kudi ga kungiyar da ke rajin fifita farar fata ta Austria.
cigaba ... -
Kasar Iran Ta Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Zaman Lafiyar Kasashen Turai
Maris 4, 2019 - 8:10 PMKakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasimi ya bayyana cewa zaman lafiyan da kasashen turai suka samu a halin yanzu donn kokarin da kasar Iran ta yi ne a fagen yaki da ayyukan ta'addanci.
cigaba ... -
Rasha ta yi barazanar kafa cibiyar makamai akan iyakar Turai
Faburairu 20, 2019 - 10:13 PMShugaban Rasha Vladimir Putin, ya ce zai kafa cibiyoyin harba makamai masu linzami kan iyakar kasar da yankin Turai, matukar dai Amurka ta aike da irin wadannan makamai a yankin na Turai.
cigaba ... -
Shuwagabanni Rasha Da Faransa Sun Tattauna A Kan Batun Siriya
Faburairu 16, 2019 - 10:48 PMShugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, sun tattauana ta wayar tarho kan halinda kasar Siriya ke ciki.
cigaba ... -
Rasha, Iran, Turkiyya Na Maraba Da Ficewar Amurka A Siriya
Faburairu 15, 2019 - 11:22 PMKasashen Rasha, Turkiyya da kuma Iran, sun bayyana cewa shirin Amurka na janye dakarunta daga Siriya faduwa ce ta zo daidai da zama.
cigaba ... -
Kasashen Turai sun bullo da sabon tsarin ciniki da Iran
Janairu 31, 2019 - 11:20 PMKasashen Jamus da Birtaniya da Faransa sun kirkiri wani sabon tsarin cinikayyar kasuwanci da Iran domin kauce wa takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasar.
cigaba ... -
Macron ya bukaci Masar ta mutunta 'yancin fadar albarkacin baki
Janairu 28, 2019 - 8:21 PMShugaban Faransa Emmanuel Macron ya fara ziyarar aiki a Masar inda ya ke ganawa da shugaba Abdel Fattah al-Sisi, a ziyarar da ake kyautata zaton batutuwa masu alaka da kasuwanci kare hakkin bil’adama da kuma dankon alakar kasashen biyu su mamaye tattaunawar shugabannin biyu.
cigaba ... -
A Yau Dubban Masu Zanga Zanga Ne Suka Sake Fitowa Kan Tituna A Faransa
Janairu 12, 2019 - 8:21 PMDubban masu zanga-zanga sun yi tattaki a biranen kasar Faransa yau Asabar, bayan amsa kiran masu sanye da rigunan dorawa da suke jagorantar zanga-zangar adawa da shugabancin Emmanuel Macron.
cigaba ... -
Zarif: Dole Ne Britaniya Ta Mayar Wa Kasar Iran Kudadenta Da Ta Rige
Disamba 31, 2018 - 8:27 PMMinistan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Javad Zareef ya bukaci gwamnatin kasar Britania ta mayarwa kasar Iran kudadenta da ta rike tun bayan nasarar juyin juya halin musulunci a kasar.
cigaba ... -
Faransa Da Jamus Zasu Samar Da Sababin Hanyonin Mu'amalar Kudi Da Iran
Disamba 9, 2018 - 9:01 PMWasu Rahotanni daga kasar Jamus na cewa, gwamnatocin kasashen kasar ta Jamus da kuma Faransa, sun cimma matsaya kan samar da hanyar ta'ammuli da kudade tare da kasar Iran.
cigaba ... -
'Yan sandan Faransa Sun Kama Masu Zanga Zanga Sama Da Dubu
Disamba 9, 2018 - 1:55 AMKamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; Jami'an tsaron kasar ta Faransa sun kame fiye da mutane 1000 masu Zanga-zanga yayin da wasu 30 su ka jikkata
cigaba ... -
Nicolas Maduro Na Wata Ziyarar Aiki A Rasha
Disamba 4, 2018 - 6:41 PMNicolas Maduro Shugaban kasar Venezuella,ya soma wata ziyarar aiki a kasar Rasha, inda zai gana da takwaransa Vladimir Putin a birnin Moscow.
cigaba ...