A jiya talata ce jirgin soja dauke da gawakin jakadan kasar Italiya a kasar Congo DMC da mai tsaronsa suka isa birnin Roma babban birnin kasar ta Italiya, inda firai ministan kasar Mario Draghi ya hadu da iyalan mamatan.
cigaba ...-
-
An Sanar Da Mutuwar Mutane Fiye Da 200 Saboda Corona A Kasar Italiya
Faburairu 22, 2021 - 11:55 AMMa’aikatar lafiya ta kasar Italiya ta sanar da cewa a cikin kwana daya rak, cutar ta corona da ta sake dawowa, ta ci rarukan mutane 232, yayinda adadin wadanda su ka kamu da ita kuwa suka kai 13,452.
cigaba ... -
Rasha:Lokaci Yayi Na Dawowa Kan Gaskiyar Abinda Yakamata A Yi Dangane Da Yarjejeniyar JCPOA
Faburairu 20, 2021 - 3:39 PMJakadan kasar Rasha a MDD ya ce, a halin yanzu ya tabbatar cewa siyasar takurawa mafi muni kan kasar Iran don tilasta mata dawowa kan sabuwar yarjejeniyar nukliya ta sha kasa, don haka ya na kira ga wadanda abin ya shafa su dawo kan hanyar diblomasiyya.
cigaba ... -
NATO Zata Kara Yawan Sojojinta A Kasar Iraki Don Yakar Kungiyar ‘Yan Ta’adda Ta Daesh
Faburairu 20, 2021 - 3:38 PMBabban sakataren kungiyar tsaro ta NATO Jens Stoltenberg ya bayyana cewa kungiyarsa za ta kara yawan sojojinta a kasar Iraki don abinda ya kira yaki da kungiyar Daesh.Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Jens Stoltenberg ya na fadar haka a jiya Alhamsi, ya kuma kara da cewa kungiyar za ta yi haka ne tare da bukatar gwamnatin kasar ta Iraki.
cigaba ... -
Taron Addu'oin Laylat Al-Raghaib A Masallacin Hagia Sophia A Istanbul Turkiya
Faburairu 20, 2021 - 11:21 AMTehran (IQNA) a daren jiya ne aka gudanar da tarukan addu'oi domin raya daren Laylat Al-Raghaib daren Juma'a na farko a cikin watan Rajab.
cigaba ... -
Najeriya: Mutane 869 Sun Kamu Da Korona A Jiya Laraba
Faburairu 19, 2021 - 10:08 PMHukumar NCDC ta sanar da karin mutum 869 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Laraba, sannan kuma mutum 8 suka rasu a dalilin Korona a wannan rana.
cigaba ... -
Amurka Da Turai Zasu Tattauna Kan Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Faburairu 18, 2021 - 10:31 AMA wani lokaci yau Alhamis ne ministan harkokin waken kasar Faransa, Jean-Yves Le Drian, zai karbi bakuncin takwarorinsa na Jamus da Biritaniya a wani yunkuri na tattaunawa domin ceto yarjejeniyar nukiliyar Iran.
cigaba ... -
Dokar Takura Musulmi A Faransa Tana Fuskantar Rashin Amincewa Daga Musulmin Kasar
Faburairu 16, 2021 - 3:25 PMA kasar Faransa musulmi sun nuna rashin amincewa da dokar da ake shirin kafawa a kasar da sunan yaki da tsatsauran ra’ayi.
cigaba ... -
Maandamano Ufaransa kupinga kushadidi chuki dhidi ya Uislamu
Faburairu 16, 2021 - 10:59 AMMwenedo wa chuki dhidi ya Uislamu barani Ulaya hususan nchini Ufaransa ungali unaendelea ambapo Waislamu wa nchi hiyo wamekuwa wakikabiliwa na mashinikizo makubwa.
cigaba ... -
Faransa: ‘Yar Siyasa Mai Kin Jinin Musulmi Ta Sake Maimata Kalaman Suka Ga Musulunci
Faburairu 15, 2021 - 3:59 PM‘Yar takarar shugabancin kasar Faransa mai tsananin kiyayya da addinin musulunci ta sake maimata kalaman kin jinin musulmi.
cigaba ... -
An Zabi Wani Lauya Dan Kasar Birtaniya A Matsayin Sabon Baban Mai Shigar Da Kara Na Kotun Duniya Ta Manyan Laifuka
Faburairu 15, 2021 - 3:58 PMLauya Karim Khan zai maye gurbin Fatou Bensouda ‘yar asalin kasar Gambia, wacce Amurka ta kakaba wa takunkumi saboda ta kudiri bincikar laifukan yakin da Amurka ta tafka a kasar Afghansitan, da kuma wadanda HKI ta tafka akan al’ummar Palasdinu.
cigaba ... -
Paparoma Da Zai Ziyarci Iraki, Zai Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar ‘Yan’uwantaka Ta “Yan’adamtaka Tare Da Ayatullah Sistani
Faburairu 15, 2021 - 3:57 PMJakadan Iraki a fadar “Vatican” Rahman al-amury ne ya bayyana cewa ziyarar ta shugaban darikar kiristanci ta Roman Katolika ta duniya, Paparoma Francis zuwa kasar ta Iraki, tana a matsayin sakon zaman lafiya ne zuwa ga duniyar musulunci.
cigaba ... -
Marine Lepen Ta Sake Yin Kakkausar Suka A Kan Addinin Musulunci
Faburairu 15, 2021 - 10:56 AMyar takarar shugabancin kasar Faransa mai tsananin kiyayya da addinin musulunci ta sake maimata kalaman kin jinin musulmi.
cigaba ... -
Lavrov: Rasha A Shirye Take Ta Yanke Alaka Da Tarayyar Turai
Faburairu 12, 2021 - 5:25 PMMinistan harkokin wajen kasar Rasha Sergie Lavrov ya bayyana cewa, Rasha a shirye take ta yanke alaka da kungiyar tarayyar turai, matukar kungiyar ta kakaba wa Rasha wasu sabbin takunmai da za su cutar da tattalin arzikinta.
cigaba ... -
Lebanon: Hariri Ya Gana Da Macron Inda Suka Tattauna Abinda Ya Hana Kafa Gwamnati A Kasar Lebano
Faburairu 11, 2021 - 4:45 PMFirai ministan kasar Lebanon Sa’adul Hariri wanda yake ziyarar aiki a birnin Paris na kasar Faransa ya tattauna da shugaban kasar Emmanuel Macron dangane da dalilan da suka hana shi kafa majalisar ministoci a kasar.
cigaba ... -
Faransa: Ana Rufe Shagunan Musulmi Bisa Zarginsu Da Alaka Da Masu Tsatsauran Ra’ayi
Faburairu 4, 2021 - 4:31 PMGwamnatin kasar Faransa ta rufe daruruwan shagunan musulmi bisa zarginsu da alaka da masu tsatsauran ra’ayi, ko kuma bisa wasu dalilai na saba ka’idar mallakar wuri haya.
cigaba ... -
Rasha Ta Kirayi Kasashen Turai Da Su Guji Tsoma Baki A Harkokinta Na Cikin Gida Kan Batun Navalny
Faburairu 3, 2021 - 4:26 PMMa’aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta kirayi kasashen turai da su guji tsoma bakinsu a cikin harkokin Rasha na cikin gida, dangane da batun shari’ar Alexey Navalny.
cigaba ... -
‘Yar Takarar Shugabancin Faransa Ta Bukaci A Hana Saka Hijabin Musulunci A Kasar
Faburairu 2, 2021 - 4:51 PM‘Yar takarar shugabancin kasar Faransa mai tsatsauran ra'ayi ta bukaci a kafa dokar hana saka hijabin muslunci a wuraren hada-hadar jama’a a fadin kasar.
cigaba ... -
Faransa Ta Bukaci Jamus Ta Dakatar Da Aikin Shimfida Bututun Gas Daga Kasar Rasha
Faburairu 2, 2021 - 4:38 PMGwamnatin kasar Faransa ta bukaci kasar Jamus ta dakatar da aikin shimfida bututun gas daga kasar Rasha, wato aikin da ake kira ‘Nord Stream 2 Projct’ saboda nuna fushinta dangane da tsare fitaccen dan adawar kasar ta Rasha mai samun goyon bayan kasashen yamma, Alexei Navalny.
cigaba ... -
Italiya Ta Soke Lasisin Sayar Wa Saudiyya Da Makamai Saboda Yakin Da Take Yi A Yemen
Janairu 30, 2021 - 4:59 PMGwamnatin kasar Italiya ta sanar da soke lasisin sayar wa gwamnatin kasar Saudiyya da makamai, saboda yakin da take kaddamarwa akan al’ummar kasar Yemen.
cigaba ... -
WHO : Sabon Nau’in Koronar Burtaniya Ya Yadu A Kasashe 70
Janairu 29, 2021 - 10:17 PMHukumar lafiya ta duniya (WHO), ta ce sabon nau’in cutar korona na Biritaniya, ya samu yaduwa zuwa kasashe da yankuna 70 na duniya.
cigaba ... -
Rasha Ta Bukaci Amurka Ta Daina Yi Ma Ta Shishigi
Janairu 25, 2021 - 4:41 PMKasar Rasha, ta bukaci Amurka data daina yi ma ta shishigi a harkokin cikin gida.
cigaba ... -
Faransa: Wasu Musulmi Sun Yi Watsi Da Sabuwar Dokar Macron Dangane Da Muslunci
Janairu 24, 2021 - 7:29 PMWasu daga cikin manyan kungiyoyin musulmi a Faransa sun yi watsi da dokar Macron da ke nufin kayyaye harkokin musulmi a kasar.
cigaba ... -
Tarayyar Afirka Na Tattaunawa Da Rasha Kan Sayen Allurar Rigakafin Corona Ta Sputnik-7
Janairu 24, 2021 - 7:27 PMKungiyar tarayyar Afirka na tattaunawa da gwamnatin kasar Rasha kan batun sayen allurar rigakafin cutar corona ta sputnik-7 da Rasha ta samar.
cigaba ... -
Kasar Rasha Ta Yi Watsi Da Zargin Amurka Na Alakanta Iran Da Kungiyar 'Yan Ta'adda Ta Al-Qaeda
Janairu 17, 2021 - 6:54 PMGwamnatin kasar Rasha ta yi watsi da sabon zargin da gwamnatin Amurka ta yiwa Iran na hadata da kungiyar ‘yan ta’adda ta Al-Qa’eda wacce ta kai harin 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 a Amurkan.
cigaba ... -
Hukumomi A Faransa Sun Rufe Masallatai 9 A Fadin Kasar
Janairu 16, 2021 - 4:09 PMHukumomi a Faransa, sun sanar da rufe masallatai guda tara a kasar, a wani mataki da hukumomin kasar suka ce na rashin bin ka’idodi ne.
cigaba ... -
Rasha : Amurka Na Kawo Cikas A Yunkurin Sasanta Iran Da Kasashen Larabawa
Janairu 15, 2021 - 4:28 PMKasar Rasha, ta ce tana neman hanyoyin sansanta Iran da kasashen larabawa na tekun farisa.
cigaba ... -
Jiragen Yakin Faransa Suna Shawagi A Kan Birnin Bangui Na Afirka Ta Tsakiya
Janairu 11, 2021 - 2:36 PMJiragen yakin kasar Faransa sun fara shawagi kan babban birnin kasar Afirka ta tsakiya Bangui bayan da ‘yan tawaye suka kai hare–hare kan garuruwa biyu kusa da babban birnin kasar.
cigaba ... -
WHO Ta Bukaci A Dau Matakan Gaggawa Wajen Dakile Bullar Sabuwar Cutar Corona A Turai
Janairu 9, 2021 - 4:40 PMHukumar Lafiya Ta Duniya (WHO) reshen kasashen Turai ta bayyana cewar akwai bukatar a kara kaimi sosai wajen fada da sabuwar cutar nan ta Coronavirus da ta kunno kai a kasashen Turan da kuma suka fara barazana ga duniya.
cigaba ... -
Tababa Kan Harin Da Ya Yi sanadin Mutuwar Fararen Hula A Mali
Janairu 7, 2021 - 3:35 PMA Mali, har yanzu ana ci gaba da tababa kan hakikanin abunda ya faru a tsakiyar kasar inda mutane kimanin 20 suka rasa rayukanusu sakamakon wani harin sama.
cigaba ...