John Kerry na tattauna batun tsagaita wuta a Yemen

  • Lambar Labari†: 688726
  • Taska : dw
Brief

Sakataran harkokin wajen Amirka john Kerry ya isa a birin Riyad na Saudiyya.

A ziyarar shugaban zai tattauna da shugabannin a kan batun tsagaita buɗe wuta na wani ɗan lokaci,domin isar da kayan agaji da kuma ba da dama ga wasu dubban jama'ar da su ficce daga ƙasar. Kerry wanda ya taso daga Djibouti an shirya zai gana da sarki Salmane da kuma  tsohon shugaban ƙasar ta Yemen mai yin gudun hijira Abdu Rabo Mansur Hadi.ABNA


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky