Ministan harkokin wajen kasar Iraki Fu’ad Husain ya bayyana muhimmancin maida kasar Siriya cikin kungiyar kasashen Larabawa.
cigaba ...-
-
Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hari Akan Birnin Ma’arib Na Kasar Yemen
Faburairu 23, 2021 - 2:58 PMJiragen Yakin na Saudiyya sun kai munanan hare-hare a garin na marib ne adaidai lokacin da sojojin halartacciyar gwamnatin kasar ta San’aa suke gaba da kwace iko da shi.
cigaba ... -
An Kai Hari Akan Yankin Da Muhimman Cibiyoyin Gwamnati Su Ke A Birnin Bagadaza
Faburairu 23, 2021 - 2:47 PMMajiyar tsaron Iraki ta ce an harba makaman roka akan yankin da ake kira; “Green Zone” da ke tsakiyar birnin Bagadaza, wanda yake kunshe da muhimmanc cibiyoyin gwamnati da ofisoshin jakadancin waje.
cigaba ... -
Musulmin Uyghur Na Kokawa Kan Matakan Da Gwamnatin China Take Dauka Domin Takura Su
Faburairu 23, 2021 - 2:46 PMShugaban gayammar kungiyoyin musulmin kabilar Uyghur Isa Dulkun, wanda kuma dan siyasa ne mai wakiltar yankinsa a kasar China, ya bayyana cewa, ko shakka babu a cikin shekarun baya-bayan nan gwamnatin kasar tana daukar matakai na takura wa musulmin Uyghur na kasar da sunan yaki da tsatsauran ra’ayi, wanda hakan ba gaskiya ba ne.
cigaba ... -
Siriya:’Yan Ta’adda Sun Hana Mutanen Idlib Kai Kawo A Wata Mashiga A Arewacin Lardin
Faburairu 23, 2021 - 2:45 PMLabaran da suke fitowa daga arewacin kasar Suriya sun bayyana cewa ‘yan ta’adda na kungiyar 'Kasad' sun rufe wata mashiga a yankin Idlib wanda sojojin kasar suka bude a jiya litinin.
cigaba ... -
Gwamnatin Sin Ta Bukaci Amurka Ta Koma Cikin Yarjejeniyar JCPOA Ta Kuma Dagewa Iran Takunkuman Tattalin Arziki
Faburairu 23, 2021 - 2:44 PMMa’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta kira gwamnatin shugaban Biden ta koma cikin yarjejeniyar JCPOA na shirin nukliyar kasar Iran, ta kuma dage takunkuman da gwamnatin da ta shude ta dorawa kasar, a matsayin hanya tilo na kawo karshen halin tababan da ake ciki a yankin tsakanin Iran da Amurka.
cigaba ... -
Rasha:'Yan Ta’adda A Lardin Idlib Na Kasar Siriya Suna Shirin Kai Hari Da Makaman A Yankin Don Dorawa Gwamnatin Kasar Laifi
Faburairu 22, 2021 - 12:48 PMGwamnatin kasar Rasha ta bada sanarwan cewa kungiyar ‘yan ta’adda ta Tahrirul Sham da ke a yankin Idlib na kasar Siriya ta na shirin watsa makaman guba a yankin, da nufin dora laifin yin haka kan gwamnatin kasar.
cigaba ... -
An Bankado Yadda Isra’ila Ta Yi Musayar Fursunoni Da Siriya
Faburairu 22, 2021 - 12:13 PMKafofin yada labarai, sun bankado wata musayar fursunoni ta tsakanin Isra’ila da Siriya.
cigaba ... -
MDD: Isra'ila Ta Rushe Gidajen Palasdinawa Kusan 100 A Cikin Makwanni Biyu
Faburairu 22, 2021 - 12:08 PMMajalisar Dinkin Duniya ta hanyar hukumar mai kula da ayyukan agaji ta sanar da cewa; A cikin makwanni biyu kadai, Isra’ila (HKI) ta rusa gidajen Palasdinawa 90, ta kuma tarwatsa mutane 146 daga cikinsu, a cikin yankunan yammacin kogin Jordan da kuma gabashin birnin Kudus.
cigaba ... -
Lebanon: Jubran Basil Ya Ce Babu Gwamnati Mutakar Shugaban Kasa Bai Amince Ba
Faburairu 22, 2021 - 11:56 AMShugaban jam’iyyar “National Free Movemrnt” wacce kuma take cikin gamayyar jami’yyun kasar da ake kira “Lobanon Mai Karfi” Jubron Bsil ya bayyana cewa ba zai yu a kafa gwamnati a kasar ba, sai tare da amincewar shugaban kasa Michel Aun.
cigaba ... -
A Kalla Mutane Biyu Ne Su Ka Halaka Sanadiyyar Wani Hari Da Aka Kai A Birnin Kabul Na Kasar Afghanistan
Faburairu 20, 2021 - 3:43 PMMajiyar ‘yan sandan daga birnin na Kabul ta ambaci cewa; Da safiyar yau Asabar wani abu mai fashewa ya tarwatse a birnin Kabul na Afghanistan, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyu da kuma jikkata wasu biyu.
cigaba ... -
Iraki Ta Shiga Marhala Mafi Muni Na Yaduwar Cutar Korona
Faburairu 20, 2021 - 3:40 PMMinistan kiwon lafiya na kasar Iraki ya bada sanarwan cewa kasarsa ta shiga wata marhala mafi muni na yaduwar cutar korona a kasar. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto Abdul-Amir Al-halfi yana fadar haka a jiya jumma’a, ya kuma kara da cewa rashin kula da dokokin hana yaduwar cutar ne yasa mutane suke kara kamuwa da ita.
cigaba ... -
Kasar Sin Ta Mai Da Martani Ga Shakkun Da Jami’An Amurka Da Birtaniya Suka Nuna Kan Rahoton WHO
Faburairu 20, 2021 - 3:40 PMMa’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta mayar da martani dangane da zargin da jami’an Amurka da Birtaniya suka nuna kan rahoton masanan hukumar lafiya ta duniya (WHO) dangane da bullar cutar korona a kasar, inda suka ke cewa masanan ba su gabatar da rahotonsu cikin ’yanci ba.
cigaba ... -
Canada Ta Ce Za A Bi Kadun Hakkokin Musulmin Kasar China Da Ake Zalunta
Faburairu 20, 2021 - 11:24 AMGwamnatin kasar Canada ta sanar da cewa za a bi kadun hakkokin musulin Uighur na kasar China da ake zalunta.
cigaba ... -
Hizbullah Ta Fitar Da Hotunan Muhimman Wurare Na Sojin Isra’ila Da Aka Dauka Daga Sama
Faburairu 19, 2021 - 10:06 PMA cikin wani faifan bidiyo da kungiyar Hizbullah ta fitar, ta nuna hotunan muhimman wurare na sojin Isra’ila da suke cikin birane, da suka hada da manyan barikoki na soji.
cigaba ... -
Guardian: Shugaban Kasar Amurka Joe Biden Yana Kokarin Kawar Da Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya
Faburairu 19, 2021 - 10:04 PMJaridar Guardian ta kasar Birtania, bugun yau Alhamsi ta rubuta wani rahoto da yake cewa; Gwamnatin Amurka tana son ganin Saudiyya ta sauya salon takunta a alakarta, sabanin yadda ta kasance a lokacin mulkin Trump.
cigaba ... -
Falasdin:Kunshin Alluran Riga Kafin Korona Na Farko Ya Isa Yankin Gaza
Faburairu 18, 2021 - 10:47 AMA yau Laraba ce ake saran kunshin alluran riga kafin cutar korona na farko zai isa zirin Gaza na kasar Falasdinu.Kamfanin dillancin labaran AFP na kasar Faransa ya nakalto jami’an kiwon lafiya na yankin suna fadar haka, sun kuma kara da cewa idan sun isa alluran zasu isa yi wa mutane 1000 guda ne kacal a yankin, kuma zasu yiwa jami’an kiwon lafiya ne wadanda suke aiki dare da rana don yaki da cutar.
cigaba ... -
Nasrullah: Isra’ila Za Ta Fuskanci Martani Mafi Tsanani Idan Da Bude Wani Sabon Yaki A Kan Lebanon
Faburairu 18, 2021 - 10:31 AMBabban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, Isra’ila za ta fuskanci martani mafi muni a tarihinta, matukar dai ta yi gigin sake shiga wani sabon yaki da kasar Lebanon.
cigaba ... -
Amurka Ba Za Ta Tattauna Da Yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman Ba
Faburairu 18, 2021 - 10:29 AMGwamnatin Amurka ta ce za ta tattaunawa da Saudiyya, amma da sarkin kasar Salman Bin Abdulaziz kawai, ba da yarima Muhammad Bin Salman ba.
cigaba ... -
Amurka Na Shirin Cire Kungiyar Ansarullah Daga Jerin ‘Yan Ta’adda
Faburairu 16, 2021 - 3:17 PMA wani lokaci yau Talata ne gwamnatin Amurka za ta sanar da cire kungiyar Ansarullah ta Yemen da akafi sani da ‘yan Houtsis daga cikin jerin kungiyoyin ‘yan ta’adda, wata guda bayan da tsohuwar gwamnatin Trump ta ayyana kungiyar a mtasayin ta ‘yan ta’adda’.
cigaba ... -
Yemen:Jiragen Yaki Wadanda Ake Sarrafasu Daga Nesa Sun Kai Hare-Hare A Kan Biranen Jidda Da Abha Na Kasar Saudiya
Faburairu 16, 2021 - 3:14 PMKakakin sojojin kasar Yemen Yahyah Saree ya bada sanarwan cewa jiragen yakin kasar wadanda ake sarrafasu daga nesa sun kai hare-hare kan tashoshin jiragen sama na Jidda da kuma Abhah a cikin kasar Saudiya tare da samun nasara a hare-hare.
cigaba ... -
Barham Saleh:Zaman Lafiya A Yankin Kudancin Asia Ba Zai Yu Ba Sai Tare Da Zaman Lafiya A Kasashen Iraki Sa Siriya
Faburairu 16, 2021 - 3:13 PMShugaban kasar Iraki Barhama Saleh ya bayyana cewa samun zaman lafiya a yankin Asiya ta kudu zai samu ne kawai idan zaman lafiya ta dawo a kasashen Iraki da Siriya.
cigaba ... -
Yemen kuendelea kuishambulia Saudia hadi isitishe uvamizi
Faburairu 16, 2021 - 11:07 AMMaafisa wa serikali ya Yemen wanasema nchi yao hivi imo vitani, inashambuliwa kila uchao na muungano vamizi unaoongozwa na Saudi Arabia, hivyo ni haki ya kawaida kabisa kwa wananchi wa Yemen kujibu mashambulizi wanayofanyiwa.
cigaba ... -
Al Hakim asisitiza Iraq haitauruhusu ugaidi urejee tena nchini humo
Faburairu 16, 2021 - 11:06 AMKiongozi wa Harakati ya Hekima ya Kitaifa ya Iraq haitauruhusu urudi tena nchini humo.
cigaba ... -
Saudia yaendelea kufunga misikiti baada ya kesi ya COVID-19 kuongezeka
Faburairu 16, 2021 - 11:05 AMMisikiti mingine 8 imefungwa kwa muda maeneo mbali mbali ya Saudia kufuatia ongezeko la maambukizi ya COVID-19 nchini humo.
cigaba ... -
Ukandamizaji wa ukoo wa Aal Khalifa na Saudia hautasitisha mapambano ya Wabahrain
Faburairu 16, 2021 - 11:04 AMKiongozi wa Harakati ya Kiislamu ya Bahrain amesema jitihada za taifa hilo la Kiarabu katu hazitazimwa na dhulma na ukandamizaji unaofanywa na vyombo vya usalama vya utawala wa kiukoo unaoingoza nchi hiyo kwa mkono wa chuma.
cigaba ... -
Syria: An Kakkabo Wasu Makamai Da Isra’ila Ta Harba A Kan Birnin Damascus
Faburairu 15, 2021 - 4:01 PMMakaman kariya na rundunar sojin kasar Syria sun kakkabo wasu makamai masu linzami da Isra’ila ta harba da jijjifin safiyar yau a kan birnin Damascus.
cigaba ... -
Paparoma Da Zai Ziyarci Iraki, Zai Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar ‘Yan’uwantaka Ta “Yan’adamtaka Tare Da Ayatullah Sistani
Faburairu 15, 2021 - 3:57 PMJakadan Iraki a fadar “Vatican” Rahman al-amury ne ya bayyana cewa ziyarar ta shugaban darikar kiristanci ta Roman Katolika ta duniya, Paparoma Francis zuwa kasar ta Iraki, tana a matsayin sakon zaman lafiya ne zuwa ga duniyar musulunci.
cigaba ... -
Falastinawa Sun Yi Maraba Da Matsayar Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Nuna Goyon Baya Ga Al’ummar Falastinu
Faburairu 15, 2021 - 11:01 AMsakamakon matsayar da kungiyar tarayyar Afirka ta dauka na kin amincewa da mamayar Isra’ila a kan yankunan Falastinwa, hakan ya faranta ran Bangarori na Falastinu.
cigaba ... -
Masallacin Fatima Zahra (AS) A Kasar Kuwait
Faburairu 15, 2021 - 10:59 AMmasallacin Fatima Zahra (AS) a kasar Kuwait yana daya daga cikin fitattun masallatai na yankin yammacin Asia a halin yanzu.
cigaba ...