Shugaban kasar Tanzania Jhon Magufuli, ya kirayi al’ummar kasar da su rika daukar matakan kariya daga kamuwa da cutar corona. cigaba ...
-
-
An Fara Yi Wa Jama’a Allurar Riga Kafin Korona A Senegal
Faburairu 24, 2021 - 2:03 PMSenegal, ta kaddamar da yiwa jama’arta allurar riga kafin cutar korona, da allurar kamfanin harhada magunguna na kasar China Sinopharm. cigaba ...
-
Iran Ta Kawo Karshen Yarjejeniyar Fahimtar Juna Da IAEA
Faburairu 24, 2021 - 2:01 PMIran, ta sanar a wannan Talata da kawo karshen yarjejeniyar fahimtar juna ta tsakaninta da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, kamar yadda majalisar dokokin kasar ta bukata, idan dai har Amurka ba ta dage wa kasar takunkumi ba zuwa ranar 23 ga watan Fabrairu. cigaba ...
-
Nijar : Mohammed Bazoum, Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa Da Kashi 55,75 %
Faburairu 24, 2021 - 2:00 PMDan takaran jam’iyya mai mulki a jamhuriyar Nijar, cewa da Bazoum Mohammed, ya lashe zaben shugabancin kasar a zagaye na biyu da kashi 55,75 cikin dari na yawan kuri’un da aka kada, kamar yadda hukumar zaben kasar ta sanar. cigaba ...
-
Gawakin Jakadan Italiya A Kongo Demokradiyya Da Mai Tsaronsa Sun Isa Birnin Roma
Faburairu 24, 2021 - 1:59 PMA jiya talata ce jirgin soja dauke da gawakin jakadan kasar Italiya a kasar Congo DMC da mai tsaronsa suka isa birnin Roma babban birnin kasar ta Italiya, inda firai ministan kasar Mario Draghi ya hadu da iyalan mamatan. cigaba ...
-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iraki Ya Bukaci A Maida Kasar Siriya Cikin Kungiyar Kasashen Larabawa
Faburairu 24, 2021 - 1:56 PMMinistan harkokin wajen kasar Iraki Fu’ad Husain ya bayyana muhimmancin maida kasar Siriya cikin kungiyar kasashen Larabawa. cigaba ...
-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Ce Iran Ba Zata Daina Taimakawa Mutanen Yemen Wadanda Ake Zalunta Ba
Faburairu 24, 2021 - 1:54 PMMinistan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Javad Zareef ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa tana goyon bayan duk wani kokarin na kawo karshen yakin fin karfin da ake nunawa mutanen kasar Yemen. cigaba ...
-
Gwamnatin Iran Ta Yi Maraba Da Umurnin Imam Khamenei Na Daga Murya Gaba Daya Na Bukatar A Dagewa kasar Takunkuman Tattalin Arziki
Faburairu 24, 2021 - 1:53 PMGwamnatin kasar Iran ta bayyana anniyarta na ganin an daga murya guda a duk fadin kasar don ganin an kawo karshen takunkuman zalunci da Amurka ta dorawa kasar. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto wani bayanin da gwamnatin kasar ta fitar a yau wanda yake maraba da umurnin Imam Aliyul Khaminae na yin haka. cigaba ...
-
Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hari Akan Birnin Ma’arib Na Kasar Yemen
Faburairu 23, 2021 - 2:58 PMJiragen Yakin na Saudiyya sun kai munanan hare-hare a garin na marib ne adaidai lokacin da sojojin halartacciyar gwamnatin kasar ta San’aa suke gaba da kwace iko da shi. cigaba ...
-
Daga Gobe Talata, Iran Ba Za Ta Sake Barin Masu Sa-Ido Su Ziyarci Cibiyoyinta Na Nukiliya Ba
Faburairu 23, 2021 - 2:57 PMShugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Muhammad Baqir Qalibaf, ya bayyana cewa; aiki da tsarin sanya idon na ba zata, zai tsaya baki daya daga gobe Talata 23 ga watan nan na Febrairu. cigaba ...
-
Allah Ya Yi Wa Fitaccen Dan Gwagwarmaya Anis Naqqash Rasuwa
Faburairu 23, 2021 - 2:52 PMA yau ne Allah ya yi wa fitaccen dan gwagwarmaya da mamayar Isra’ila a kasashen musulmi da na larabawa Anis Naqqash rasuwa. cigaba ...
-
An Fara Yin Kira Da Sake Bincike Kan Yadda Aka Kashe Malcolm X
Faburairu 23, 2021 - 2:51 PMDangi da iyalan fitaccen dan gwagwarmayar kare hakkokin bakaken fata a kasar Amurka Malcolm X sun bukaci da a sake dawo da batun bincike kan musabbabin kisansa. cigaba ...
-
Najeriya: An Fara Aiki Da Sabon Shirin Ajiyar Kudade A Bankin jaiz Domin Tafiya Aikin Hajji
Faburairu 23, 2021 - 2:50 PMAn fara aiwatar da wani sabon shiri da aka bullo da shi a Najeriya na ajiyar kudade domin tafiya aikin hajji. cigaba ...
-
Imam Khamenei: Iran Za Ta Iya Kara Yawan Uranium Da Take Tacewa Daga Kashi 20% Har zuwa 60%
Faburairu 23, 2021 - 2:48 PMJagoran juyin juya halin muslunci a kasar Iran ya bayyana cewa, Iran za ta iya tace sanadarin uranium daga kashi 20% zuwa kashi 60% matukar dai tana da bukatar yin hakan. cigaba ...
-
An Kai Hari Akan Yankin Da Muhimman Cibiyoyin Gwamnati Su Ke A Birnin Bagadaza
Faburairu 23, 2021 - 2:47 PMMajiyar tsaron Iraki ta ce an harba makaman roka akan yankin da ake kira; “Green Zone” da ke tsakiyar birnin Bagadaza, wanda yake kunshe da muhimmanc cibiyoyin gwamnati da ofisoshin jakadancin waje. cigaba ...
-
An Kashe Jakadan Kasar Italiya A Kasar Demokradiyyar Congo
Faburairu 23, 2021 - 2:46 PMA wani hari da aka kai wa tawagar hukumar Abinci dake karkashin MDD, an kashe jakadan na Italiya, mai gadinsa da kuma wani matuki da ke aiki da MDD a gabashin kasar a jiya Litinin. cigaba ...
-
Musulmin Uyghur Na Kokawa Kan Matakan Da Gwamnatin China Take Dauka Domin Takura Su
Faburairu 23, 2021 - 2:46 PMShugaban gayammar kungiyoyin musulmin kabilar Uyghur Isa Dulkun, wanda kuma dan siyasa ne mai wakiltar yankinsa a kasar China, ya bayyana cewa, ko shakka babu a cikin shekarun baya-bayan nan gwamnatin kasar tana daukar matakai na takura wa musulmin Uyghur na kasar da sunan yaki da tsatsauran ra’ayi, wanda hakan ba gaskiya ba ne. cigaba ...
-
Siriya:’Yan Ta’adda Sun Hana Mutanen Idlib Kai Kawo A Wata Mashiga A Arewacin Lardin
Faburairu 23, 2021 - 2:45 PMLabaran da suke fitowa daga arewacin kasar Suriya sun bayyana cewa ‘yan ta’adda na kungiyar 'Kasad' sun rufe wata mashiga a yankin Idlib wanda sojojin kasar suka bude a jiya litinin. cigaba ...
-
Gwamnatin Sin Ta Bukaci Amurka Ta Koma Cikin Yarjejeniyar JCPOA Ta Kuma Dagewa Iran Takunkuman Tattalin Arziki
Faburairu 23, 2021 - 2:44 PMMa’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta kira gwamnatin shugaban Biden ta koma cikin yarjejeniyar JCPOA na shirin nukliyar kasar Iran, ta kuma dage takunkuman da gwamnatin da ta shude ta dorawa kasar, a matsayin hanya tilo na kawo karshen halin tababan da ake ciki a yankin tsakanin Iran da Amurka. cigaba ...
-
Masar:Kamfanin Jiragen Sama Na “Egypt Air” Ya Dakatar Da Tashin Jiragensa Samfurin Boeing 777-200 Guda 4
Faburairu 23, 2021 - 2:43 PMJaridar ‘Egypt Today’ ta kasar Masar ta nakalto majiyar kamfanin jirage sama na kasar wato EgyptAir ta na cewa kamfanin ya dakatar da tashin jiragen saman kamfanin guda 4 samfurin Boeing 777-200 , saboda bukatar kanfanin kera jirage na Boeing, na a dakatar tashin irin wadannan jirage. Boenge ta daki wannan matakin ne sobota konewar da ingin jirgi mai kama da su da aka samu a Jihar Calorado na kasar Amurka. cigaba ...
-
Gwamnatin Iran Ta Yi Maraba Da Umurnin Imam Khamina’e Na Daga Murya Gaba Daya Na Bukatar A Dagewa kasar Takukuman Tattalin Arziki
Faburairu 23, 2021 - 2:42 PMGwamnatin kasar Iran ta bayyana anniyarta na ganin an daga murya guda a duk fadin kasar don ganin an kawo karshen takunkuman zalunci da Amurka ta dorawa kasar. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto wani bayanin da gwamnatin kasar ta fitar a yau wanda yake maraba da umurnin Imam Aliyul Khaminae na yin haka. cigaba ...
-
Rasha:'Yan Ta’adda A Lardin Idlib Na Kasar Siriya Suna Shirin Kai Hari Da Makaman A Yankin Don Dorawa Gwamnatin Kasar Laifi
Faburairu 22, 2021 - 12:48 PMGwamnatin kasar Rasha ta bada sanarwan cewa kungiyar ‘yan ta’adda ta Tahrirul Sham da ke a yankin Idlib na kasar Siriya ta na shirin watsa makaman guba a yankin, da nufin dora laifin yin haka kan gwamnatin kasar. cigaba ...
-
Gwamnatin Masar Ta Sasanta Da Tsoffin Jami’an Gwamnatin Mubarak Bayan Sun Biya LE Biliyon1.3
Faburairu 22, 2021 - 12:44 PMA jiya Asabar ce gwamnatin kasar Masar ta bada sanarwan cewa ta sasanta da tsoffin jami’an gwamnatin Mubarak bayan sun biya lira biliyon 1.3. Jaridar Egypt Today ta nakalto mai gabatar da kara na kasar yana cewa tsohon ministan gidaje na gwamnatin Mubarak Muhammad Ibrahim Soliman a yanzu dan kasuwa da kuma Magdy Rasekh sun biya gwamnatin kasar Lira biliyon 1.3 cigaba ...
-
Nijer : A Yau Ce Ake Zagaye Na Biyu Na Zaben Shugaban Kasa
Faburairu 22, 2021 - 12:19 PMA yau Lahadi ne masu zabe zasu kada kuri’unsu a karo na biyu don zaben shugaban kasa a jumhuriyar Niger. Kamfanin dillancin labaran reuters ya bayyana cewa yan takara guda biyu wadanda suka sami mafi yawan kuri’u a zagaye na farko ne zasu yi takara a zaben na yau, kuma sune Bazoum Muhammad na Jam’iyyar gwamnati ma ice da kuma tsohon shugaban kasar Mamman usaman. cigaba ...
-
Iran Tana Nazarin Gayyatar Tarayyar Turai Na Hallatar Taron JCPOA Wanda Wakilin Amurka Zai Halarta
Faburairu 22, 2021 - 12:18 PMMatimakin ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran tana nazarin gayyatar tarayyar Turai don halattan taron kasashe P4+1 wadanda suka samar da yarjejeniyar shirin nukliyar kasar wacce aka fi sani da JCPOA daga cikin har da wakilin kasar Amurka. cigaba ...
-
Najeriya : Babu Wanda Ya Tsira Daga Hatsarin Jirgin Saman Soji A Abuja
Faburairu 22, 2021 - 12:13 PMRundunar sojin saman Najeriya, ta ce babu wanda ya tsira daga hatsarin jirgin saman soji da ya fara yau Lahadi a birnin Abuja. cigaba ...
-
An Bankado Yadda Isra’ila Ta Yi Musayar Fursunoni Da Siriya
Faburairu 22, 2021 - 12:13 PMKafofin yada labarai, sun bankado wata musayar fursunoni ta tsakanin Isra’ila da Siriya. cigaba ...
-
Tattaunawa Ta Yi Zafi Tsakanin Iran Da Hukumar IAEA
Faburairu 22, 2021 - 12:12 PMShugaban hukumar makamashin nukiliya ta duniya, IAEA, na ci gaba da tattaunawa da hukumomin Tehran. cigaba ...
-
Harin Nakiya Ya Yi Ajalin Jami’an Hukumar Zabe 7 A Nijar
Faburairu 22, 2021 - 12:11 PMA Jamhuriyar Nijar, jami’an hukumar zabe bakwai ne aka rawaito cewa sun rasa rayukansu, akan wasu uku suka jikkata yayin da motar da suke ciki ta taka wani abun fashewa yau Lahadi. cigaba ...
-
Zarif : Dole Ne Amurka Ta Sake Komawa Ga Yarjejeniyar Nukiliya
Faburairu 22, 2021 - 12:10 PMMinistan harkokin wajen kasar Iran, Muhammad Jawwad Zarif, ya bayyana cewa dole ne Amurka ta sake komawa ga yarjejeniyar nukiliya ta hanyar cire duk takunkumin da aka kakaba wa Iran. cigaba ...