An samu ambaliya a yankin Virginia dake Amurka

  • Lambar Labari†: 762487
  • Taska : RFI
Brief

An samu ambaliya da ta sanadiyar mutuwar mutane 24 a yankin Virginia dake kasar Amurka.
Shugaba Obama a gaggauce ya bukaci gani an ware tallafi ko taimako da ya dace domin kai dauki.

An samu zabtarewar kasa a wurare da dama.
Kusan mutane 21.300 ne yanzu ke fuskantar dacewar hasken wuta lantarki yayinda hukumar agajin gauggawa ta sanar da cewa sama da hanyoyin zirga-zirga 60 ne ke rufe yanzu haka.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky