Trump da Sanders sun yi Nasara a Jihar Indiana

  • Lambar Labari†: 751927
  • Taska : RFI
Brief

Donald Trump ya lashe zaben fidda gwanin Jam’iyyar Republican da akayi a Jihar Indiana dake Amurka, abinda ya bashi damar yin hasashen cewar zai kada Hillary Clinton a zaben watan Nuwamba.

Ted Cruz da ke fafatawa da Trump wajen neman tikitin jam’iyyar ya sanar da janyewar sa bayan ya kasa samun goyan baya da ya dace.

Sanata Bernie Sanders ya lashe zaben Jam’iyyar Democrat inda ya samu sama da kashi 53 na kuri’un yayin da Hillary Clinton ta samu kashi 46.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky