Shekara daya da 'yan sanda suka kashe Micheal Brown a Ferguson

  • Lambar Labari†: 704998
  • Taska : RFI
Brief

Daruruwan mutane ne suka gudanar da zanga-zanga a jajibirin cika shekara daya da kisan da ‘yan sanda jar fata suka yi wa wani bakar fata mai suna Micheal Brown a garin Ferguson na kasar Amurka.

Daga cikin wadanda suka shiga zanga-zangar dai har da mahaifin Micheal Brown, inda suka yi tattaki har zuwa tsakiyar garin na Ferguson, yayin da aka baza dimbin ‘yan sanda domin tabbatar tsaro.

Masu zanga-zangar dai sun bukaci hukumomi a Amurka da su kawo karshen yadda jami’an tsaro ke kashe jama’a musamman ma bakaken fata a kasar.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

asura-mystery-of-creation
mourning-of-imam-hussain
پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky