Bukin mauludin haihuwar Manzon Allah{s.a.w.a.s} a Amurka

  • Lambar Labari†: 664323
  • Taska : ABNA
Brief

Bukin mauludin haihuwar Manzon Allah{s.a.w.a.s} a Amurka

Taskar Labarai ta Ahlulbati{a.s}-abna- wata cibiyar kula da harkokin musulunci a Amurka ta shirya bukin murnar zagayowar haihuwar Manzon tsira Annabi Muhammad{a.s} da kuma Imam Jafar Sadiq{a.s} taron ya hada al'umma da dama wadanda suka fito daga sassa daban daban.ABNA


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky