Iran na gyara matatar mai mafi girma a Venezuela mai karfin ganga 955,000 a kowace rana.
cigaba ...-
-
Rasha Ta Haramta Wa Biden Da Wasu Amurkawa 962 Shiga Cikin Kasarta
Mayu 22, 2022 - 11:48 YammaMa'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta fitar da jerin sunayen 'yan kasar Amurka 963 da aka haramtawa shiga kasar ta Rasha kwata-kwata, a matsayin martani ga irin wannan matakin da ita ma Amurka ta dauka.
cigaba ... -
Rahoto Cikin Hotuna / Na Muzaharar Ranar Nukbah Birnin New York
Mayu 22, 2022 - 11:05 YammaKamar Yadda Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, Magoya bayan Falasdinawa a birnin New York sun gudanar da zanga-zanga a kan titunan birnin Brooklyn na birnin New York na kasar Amurka, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan zagayowar ranar Nukbah shekaru 74 da suka gabata, inda Dubban masu zanga-zangar da suka hada da Falasdinawa, Yahudawa masu adawa da yahudawan sahyoniya da sauran abokan gwagwarmayar Palasdinawa, sun hallara a unguwar Brooklyn don yin Allah wadai da abun da ya faru a irin ranar tare da tunawa da Shirin Abu Aqla, yar jaridar Al Jazeera da ta yi shahada.
cigaba ... -
Iran: Amurka Da Qatar Sun Tattauna Batun Shirin Nukliyar Iran
Mayu 18, 2022 - 12:02 SafiyaMinistan harkokin wajen kasar Qatar ya tattaunawa ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Amurka dangane da inda aka kwana a tattaunawar shirin nukliyar kasar Iran.
cigaba ... -
Amurka Da Kungiyar Tsaro Ta Nato Na Gudanar Da Atisayin Soji A Kusa Da Iyakar Rasha
Mayu 17, 2022 - 11:55 YammaAtisayan nan hadin guiwa ya hada da dukkan kasashen dake mambobi a kungiayr tsaro ta Nato a kasar Estoniya kusa da sansanin sojin kasar Rasha, kuma ya hada kasahen guda 10 , inda ake sa rana nan day an kwanaki masu zuwa kasashen Finland da Sweden za su sanar da hadewa da kungiyar ta Nato a hukumance
cigaba ... -
Rahoto Cikin Hotuna / Na Sallar Eidul -Fitr A Birnin Ohio
Mayu 8, 2022 - 7:50 YammaKamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da sallar idi Karama tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a mabiya Ahlul Baiti (AS) a cibiyar musulunci ta Imam Montazer (AS) da ke birnin jihar Ohio dake kudu maso yammacin kasar Amurka.
cigaba ... -
Labarin Cikin Hotuna / Na Gagarumin Taron Sallar Eidul -Fitr A Houston
Mayu 8, 2022 - 7:42 YammaKamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da salla karama tare da halartar wasu gungun daga mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) da ke Darul-Abbas Islamic Center da ke Houston. birni mafi girma a Texas kuma birni na huɗu mafi yawan jama'a a Amurka.
cigaba ... -
Labarin Cikin Hotuna / Na Sallar Eidul -Fitr A Ponta Grossa
Mayu 7, 2022 - 11:43 YammaKamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da sallar idin Azumi a masallacin Imam Ali (AS) da ke birnin tare da halartar mabiya mazhabar shi'a da mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS). Ponta Grossa a jihar Parna da ke Brazil.
cigaba ... -
Amerika: Trump Ya Kashe Shahid Kasim Sulaimani Ne Don A Sake Zabensa
Mayu 7, 2022 - 11:40 YammaTsohon sakatarin harkokin tsaron kasar Amurka Mark Esper, a cikin wani littafin da ya rubuta dangane da ayyukansa a matsayin sakataren harkokin tsaron Amurka mai suna “A Sacred Oath “ ya bayyana cewa tsohon shugaban kasar Amurka Donal Trump ya kashe Shaheed Kasim Sulaimani ne don a sake zabensa a kan kujerar shugabancin kasar a zaben da ke gabansa a lokacin.
cigaba ... -
A Karon Farko Kwamitin Tsaron MDD Ya Cimma Matsaya Kan Warware Rikicin Ukraine Ta Hanyar Lumana
Mayu 7, 2022 - 11:36 YammaA karon farko dukkanin mambobin Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya sun amince kan warware matsalar Ukraine ta hanyar lumana.
cigaba ... -
Guterres Ya Bukaci A Yaki Ta’addanci A Najeriya Tun Daga Tushe
Mayu 6, 2022 - 2:09 SafiyaBabban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya nuna muhimmancin komawa zuwa ga tushe wajen yakar ta’addancin da ke addabar Najeriya yau.
cigaba ... -
Rahoto Cikin Hotuna / Na Gagarumin Tattakin Ranar Qudus A Toronto
Mayu 6, 2022 - 1:48 SafiyaKamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da gagarumin jerin gwano na ranar Qudus ta duniya a birnin Toronto na kasar Canada, tare da halartar dubban musulmi da masu neman 'yanci.
cigaba ... -
Sakataren M D D, Guterres, Ya Isa Borno Kuma Ya Yaba Da Mataken Da Gwamnatin Ke Dauka
Mayu 4, 2022 - 11:26 YammaBabban Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, António Guterres, Ya isa jihar Borno ne da ke arewa maso gabashin Nijeriya a jiya Talata da yamma, , domin duba halin da yankin ke ciki sakamakon rikicin Boko Haram da aka kwashe shekaru ana yi.
cigaba ... -
Amurka Ta Ce Ba Zata Taba Shirin Iran Da Rasha Na Gina Karin Cibiyoyin Nukliya A Iran Ba
Mayu 4, 2022 - 11:21 YammaGwamnatin shugaba Biden ba zata yi kafan ungulu ga shirin kasar Rasha na ganawa kasar Iran karin cibiyoyin nukliya wanda zai lakube dalar Amurka biliyon $10 ba.
cigaba ... -
Rahoto Cikin Hotuna / Na Raya Dare Na Biyu Na Dararen Ghadr A Birnin Dearborn, Michigan
Afirilu 24, 2022 - 9:26 YammaKamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a da musulmi na Amurka, an gudanar da bikin taron raya dare Na biyu na daga dararen Ghadr a cibiyar musulunci ta Amurka da ke Dearborn a jihar Michigan.
cigaba ... -
Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Raya Daren Farko Na Layalul Qadr A Dearborn
Afirilu 23, 2022 - 11:31 YammaKamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taro raya daren farko na Dararen Lailatul Qadr tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a cibiyar nazarin addinin musulunci. Dearborn, Michigan, Amurika.
cigaba ... -
Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Raya Daren Sha Tara Na Ramadan A Jihar Ohio
Afirilu 23, 2022 - 11:28 YammaKamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron raya daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar gungun mabiya masu son ma'asumi Ahlul Baiti As a masallacin Imam Muntazar (AS) da ke Cibiyar Musulunci a kudu maso yammacin Ohio kasar Amerika.
cigaba ... -
Guteress Zai Ziyarci Rasha Da Ukraine, Da Nufin Dakatar Da Yaki
Afirilu 23, 2022 - 11:01 YammaMajalisar Dinkin Duniya, ta sanar da cewa babban sakatarenta, Antonio Guterres, zai ziyarci kasar Rasha a ranar Talata mai zuwa, inda zai gana da shugaba Vladimir Putin da kuma ministan harkokin wajen Rashar Sergio Lavrov.
cigaba ... -
MDD: An Rufe Makarantu Fiye Da Dubu 11 A Najeriya Saboda Matsalolin Tsaro
Afirilu 15, 2022 - 6:50 YammaMajalisar Dinkin Duniya ta ce makarantu dubu 11, 536 aka rufe a Najeriya tun daga watan Disambar shekarar 2020 saboda fargabar ‘Yan bindigar dake zuwa suna kwashe dalibai suna garkuwa da su, matsalar da tayi matukar illa ga harkar bayar da ilimi ga yara kusa miliyan guda da rabi a shekarar da ta wuce.
cigaba ... -
Amurka : ‘Yan Sanda Na Farautar Mutumin Da Ya Bude Wuta Kan Jama'a A New York
Afirilu 13, 2022 - 9:32 YammaRundunar ’yan sandan birnin New York na Amurka, ta ce tana ci gaba da farautar mutumin da ya bude wuta a tashar jirgin karkashin kasa ta Brooklin inda ya raunata mutum kimanin 20 a ranar Talata.
cigaba ... -
Koriya Ta Arewa Ta Caccaki Shugaban Amurka Joe Biden
Afirilu 11, 2022 - 1:03 SafiyaKoriya ta Arewa ta bayyana shugaban Amurka Joe Biden a matsayin rudadden tsoho, biyo bayan wasu kalamasa na suka ga shugaban Rasha Vladimir Putin na laifukan yaki a Ukraine.
cigaba ... -
Antonio Guterres Ya Taya Musulmi Murna Shiga Wata Ramadan
Afirilu 4, 2022 - 12:44 SafiyaBabban magatakardar MDD Antonio Guterres, ya taya musulmin duniya murnar shigowar watan Ramadan.
cigaba ... -
Shugaban Kasar China Ya Bukaci A kawo Karshen Yakin Ukrain Da Gaggawa
Maris 19, 2022 - 11:03 YammaShugaban kasar China Xi Jinping ya bukaci a kawo karshen yakin da ake fafatawa tsakanin Rasha da Ukrain, ya kuma bukaci bangarorin biyu su rungumi tattaunawa don warware matsalolin da ke tsakaninsu.
cigaba ... -
Rasha Ta Kakabawa Manyan Jami’an Amurka Takunkumi
Maris 16, 2022 - 10:59 YammaGwamnatin Moscow ta kakaba takunkumi kan shugaban Amurka Joe Biden, da sakataren harkokin wajen Amurkar Antony Blinken, sakataren tsaro Lloyd Austin da wasu manyan jami'ai da dama, tare da haramta musu shiga Rasha a matsayin mayar da martani.
cigaba ... -
Jamus Ta Bayyana Cewa: Katse Sayen Makamashi Daga Rasha Zai Jefa Al’ummar Kasarta Cikin Talauci
Maris 15, 2022 - 11:30 YammaJaridar “ Guardian” ta Birtaniya ta ambato mahukuntan kasar Jamus suna cewa; Yanke amfani da makamashin kasar Rasha kai tsaye zai iya jefa kasar cikin taluaci.
cigaba ... -
Tsohon Shugaban Amurka Ya Kamu Da Cutar Korona
Maris 14, 2022 - 9:16 YammaTsohon shugaban Amurka Barack Obama, ya harbu da cutar korona.
cigaba ... -
Rahoto Cikin Hotuna / Na Bukukuwan Sha'aban A Cibiyar Musulunci Amurka Da Ke Dearborn, Michigan
Maris 13, 2022 - 6:26 YammaKamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a na kasar Amurka, an gudanar da shagulgulan sha'aban a Cibiyar Musulunci ta Amurka da ke "Dearborn" Michigan.
cigaba ... -
Saudiya Da, UAE Sun Ki Amsa Kiran Wayen Biden Kan Tsadar Farashin Mai A Kasuwannin Duniya
Maris 9, 2022 - 7:38 YammaSarakunan kasashen Saudiya da Hadaddiyar daular larabawa ko UAE sun ki amsa kiran shugaban Amurka Joe Biden ta wayar tarho a dai dai lokacinda shugaban yake kokarin ganin ya rage tsadar man fetur a kasuwannin duniya.
cigaba ... -
Amurka Zata Rage Takunkuman Da Ta Dorawa Venezuela Da Sharadin Ta Saida Mata Man Fetur
Maris 9, 2022 - 7:37 YammaTawagar kasar Amurka wacce ta kai ziyara irinta na farko zuwa kasar Venezuela tun shekara ta 2019, ta amince zata ragewa kasar Venezuela takunkuman saida man fetur da ta dora mata, amma da sharadin zata ware wani kaso daga cikinsa don sayarwa kasar Amurka.
cigaba ... -
Amurka Ta Haramta Shigo Da Man Fetur Da Gas Din Rasha
Maris 9, 2022 - 7:30 YammaBayanai daga Amurka ne cewa, shugaban kasar zai sanar da wannan rana cewa, kasar za ta haramta shigo da man fetur din Rasha,
cigaba ...