• Video: Shin Wanna Rakiyar Gawar Dan Ta’addace?

  Bayan mummunan harin da sojojin Amurkan suka kai kan tawagar diplomasiyya a tashar jirgin saman Bagadaza wanda yai sanadiyar shahadar Qassim Suleimani, shugaban Amurka ya ce: "Da umarni na, sojojin Amurka suka kashe Qasim Suleimani, babban dan ta'adda na Duniya." . Bidiyon da ke ƙasa ya nuna taron rakiyar gawar Shahid Qassim Suleimani, shahid Al-Muhandis, da abokanan su a cikin ƙasashen biyu,wanda ya zama rakiya mafi girma a tarihin Duniya inda miliyoyin mutane suka halarta. Yanzu hukunci ya rage wajenka Shin jana'izar ɗan ta'adda?

  cigaba ...
 • Jawabin Sayyida Suhaila game da maganar dakatar da muzaharori

  Daya daga cikin ‘ya’yan jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sayyid Ibrahim Zakzaky watau Sayyida Suhaila Ibrahim ta fitar da wani gajeren jawabi na Bidiyo inda take bayyana cewa batun kira da dakatar da muzaharori na bayan ba shi da wani asasi, kuma ba ra’ayin mahaifin ta bane.

  cigaba ...
 • Iran Zamu Dauki Mataki A Kan Masu Tayar Da Kayar Baya

  Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-abna- ya lakanto cewa: a lokacin da wasu matasa suka fito a wasu sassa na kasar don nuna takaicinsu a na halin da tattalin arzikin kasar ya shiga, sai wasu yan kadan daga bata gari suka maida zanga-zangar ta koma ta tada kayar baya.

  cigaba ...
Sakon Shahadar Kwamandojin Musukunci. Haj,Kasim Sulemani Da Abu Mahdi
We are All Zakzaky
Tir Da Yarjejeniyar Karni