An gudanar da taron Shahidan Gwagwarmaya domin tunawa da cika shekaru biyu da shahadar Sayyid Hassan Nasrallah bisa daukar nauyin Majalisar Haɗin Kan Musulmi ta Pakistan, reshen Qom a zauren taro na Ghadir na wannan birni. Masu jawabi a wannan taron sun haɗa da Nasser Abu Sharif wakilin ƙungiyar Jihad Islama ta Falasɗinu a Iran da Hujjatul-Islam Najaf Lakzaei mataimakin bincike na ofishin yaɗa addinin Musulunci na hauza ta Qom.
Hoto: Mehdi Rezaei-Manesh
..................
Ra'ayinka