Bayan rasuwar Hazrat Ayatullahil-Uzma Sayyid Musa Shubayri Zanjani, an wallafa hotunan lokutan da wannan babban malami ya ziyarci haramin mai tsarki na Sayyidah Fatimah Ma’asuma (Allah ya yi mata rahama) a cikin watannin ƙarshe na rayuwarsa mai daraja.
Ra'ayinka