ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Shaikh Zakzaky H: Hadin Kai Umarni Ne Daga Allah, Ku Yi Riko Da Igiyar Allah, Kada Ku Rarraba".

    Shaikh Zakzaky H: Hadin Kai Umarni Ne Daga Allah, Ku Yi Riko Da Igiyar Allah, Kada Ku Rarraba".

    Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya (IMN) Allamah Shekh Ibrahim Zakzaky H ne ya gabatar da jawabin rufe taron makon hadin kai a Abuja ranar Laraba Ina a jawabinsa ya yi gargadi akan hare-haren da ake kaiwa kasashen musulunci, tare yin kiran hadin kai.

    2025-09-14 09:19
  • Military Watch: Aljeriya Ita Ce Kawai Ƙasar Larabawa Da Ke Da Karfin Kare Hare-Haren Isra'ila

    Military Watch: Aljeriya Ita Ce Kawai Ƙasar Larabawa Da Ke Da Karfin Kare Hare-Haren Isra'ila

    Hare-haren da Isra’ila ta kai kan Qatar a baya-bayan nan ya haifar da ayar tambaya game da yadda sojojin saman Isra’ila za su iya kutsawa cikin wasu kasashen Larabawa, da kuma karfin da wadannan kasashen ke da shi wajen dakile hare-hare.

    2025-09-13 10:08
  • An Gudanar Da Bukukuwan Maulidin Manzon Allah (Saww) Da Iyalansa A Kasar Kamaru.

    An Gudanar Da Bukukuwan Maulidin Manzon Allah (Saww) Da Iyalansa A Kasar Kamaru.

    An gudanar da bikin Maulidin Manzon Allah SAW a Jamhuriyar Kamaru, inda aka gabatar da lacca mai taken falalar Manzon Allah SAW da alayensa.

    2025-09-12 22:35
  • Mutane Sama Da 60 Ne Aka Kashe A Wani Harin Ta’addanci A Gabashin J.D. Kwango

    Mutane Sama Da 60 Ne Aka Kashe A Wani Harin Ta’addanci A Gabashin J.D. Kwango

    Gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango ya sake shiga cikin wani kisan gilla zubar da jini; akalla mutane 60 ne aka kashe a wani hari da wata kungiya dauke da makamai da ke kawance da ISIS suka kai a kauyen Ntoyo.

    2025-09-11 23:00
  • Araqchi Ya Ziyarci Masallacin "Jami’iz-Zaytouna" Inda Ya Gana Da Babban Mufti Na Tunisia

    Araqchi Ya Ziyarci Masallacin "Jami’iz-Zaytouna" Inda Ya Gana Da Babban Mufti Na Tunisia

    Babban Mufti na Jamhuriyar Tunisiya, yayin da yake bayyana jin dadinsa da halartar ministan harkokin wajen kasar a masallacin Jami’iz-Zaytouna, ya yi bayani kan tarihin wannan masallaci da matsayinsa da kuma muhimmancinsa wajen yada addinin Musulunci na rahama a kasashen Tunisiya da Arewacin Afirka da ma daukacin kasashen musulmi baki daya.

    2025-09-11 13:12
  • Shekh Allamah Zakzaky (H) Ya Gana Da ‘Yan Uwa Dalibai Da Ke Karatu A Jami’o’i Daban-Daban A Iran + Hotuna

    Shekh Allamah Zakzaky (H) Ya Gana Da ‘Yan Uwa Dalibai Da Ke Karatu A Jami’o’i Daban-Daban A Iran + Hotuna

    Shaikh Zakzaky {H}: “Da zaran an tauye darajar Annabi (S), to an rushe addinin ne. Don haka za ku ga makiya addinin gaskiyar magana, kullum sukan yi suka ne kan al’amarin Annabi (S), don in suka soki Annabi (sun san) suna rusa addinin ne”.

    2025-09-11 11:32
  • Tanzaniya: 'Yan Shi'a Sun Shirya Maulidin Annabi Muhammad (Saw) + Hotuna

    Tanzaniya: 'Yan Shi'a Sun Shirya Maulidin Annabi Muhammad (Saw) + Hotuna

    Taken Taron Shine: "Manzon Zaman Lafiya” - Dole Ne Zabe Ya Kasance Na Adalci, Dimokuradiyya, Da Zaman Lafiya"

    2025-09-10 23:53
  • An Gudanar Da Mauludin Manzon Allah {A} A Abuja + Hotuna

    An Gudanar Da Mauludin Manzon Allah {A} A Abuja + Hotuna

    Harkar Musulunci karkashin jagorancin Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) ta gudanar da gagarumin muzaharar 17 ga watan Rabi'ul Auwal, wanda shine muzaharar Maulidi da aka saba gudanarwa a duk shekara.

    2025-09-10 16:58
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom