-
Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Arba'in A Cibiyar Rasul Akram A Lusaka, Zambia
Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Arba'in A Cibiyar Rasul Akram A Lusaka, Zambia
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Ranar Arba'in A Haramin Mai Tsarki Na Sayyida Ruqayya A Damascus, Syria
Labarai Cikin Hotuna | Na Ranar Arba'in A Haramin Mai Tsarki Na Sayyida Ruqayya A Damascus, Syria
-
Shahidin Jagora: Idan Al’umma Suka Shiga Fage, Juyin Juya Hali Ba Ya Shan Kaye
Jama'a ne suke kafa taken, suke tantance manufofi, suke gano maƙiyi da bayyana shi da bibiyarsa, suke zana makomar da ake so, ko da a takaice ne, kuma sakamakon haka ba sa barin masu son siyasa masu sulhu da gurbatattu, kai ta hanyar da tafi dacewa a kirasu 'yan leƙen asirin maƙiyi, su karkata ko su yi sulhu da maƙiyi ko su canza hanya.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in A Gundumar Ibrahim Zai Korom Na Parachinar, Pakistan
Labarai Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in A Gundumar Ibrahim Zai Korom Na Parachinar, Pakistan
-
Yemen: Duk Wani Motsin Sojin Saudiya Zuwa Yemen Ko Akasin Haka Za A Kai Masa Hari Kai Tsaye
Wata majiya ta Yemen ta bayyana cewa Saudiya ta sani duk wani motsi na sojojin Saudiya zuwa Yemen ko akasin haka za a kai masa hari kai tsaye.
-
Manazarcin Isra’ila: Hizbullah Na Neman Canza Dokokin Yaki; Sojojin Isra'ila Na Fuskantar Kalubale Masu Yawa
Wani manazarcin soji na jaridar "Ma'ariv," yayin da yake nuni ga mutuwar sojojin Isra’ila biyu a kudancin Lebanon, ya yi iƙirarin cewa Hizbullah na canza dokokin fage kuma tana motsawa zuwa yaƙin chiri; batun da a cewarsa, ya sa sojojin Isra’ila su fuskanci sabbin kalubale na tsaro da aiki.
-
Kasuwannin Duniya Suna Jiran Sakamakon Tattaunawar Iran; Man Fetur, Zinariya
Kasuwannin duniya suna jiran sakamakon tattaunawar da ta shafi Iran da yiwuwar sake buɗe mashigar Hormuz, yayin da farashin man fetur da zinariya suka tashi, kuma kasuwannin hannun jari suka fuskanci sauyi daban-daban sakamakon abubuwan da ke faruwa a yankin Gabas ta Tsakiya.
-
Gaza: Keta Tsagaita Wuta; Hare-haren Sojojin Isra'ila Na Ci Gaba A Yankuna Daban-daban Na Zirin Gaza
A daidai lokacin da ake ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wuta, sojojin Isra’ila, ta hanyar harba manyan bindigogi, harba makaman atari, da kuma ci gaban kutsawar soji a yankuna daban-daban na zirin Gaza, sun sake kai hari ga wuraren masaukin 'yan gudun hijira; hare-haren da suka yi sanadin raunata aƙalla Bafalasdine ɗaya da kuma ƙara damuwa mazauna waɗannan yankuna.
-
CNN: Yarjejeniyar Hormuz Tana Gab Kaiwa Matakin Ƙarshe, Amma Ba Kamar Yadda Trump Ya Ke So Ba
Cibiyar sadarwa ta "CNN" ta ba da rahoton cewa yarjejeniyar da ke gudana ta mashigar Hormuz ba ita ce abin da Donald Trump yake so ba yayin da ta ake gab da kawo karshenta.
-
Iraki: An Gudanar Da Taron Shekara-Shekara Na Mahalarta Ziyarar Arba'in Daga Nahiyar Afirka
Dakin Taro na Imam Hasan (AS) ya karbi bakuncin ayyukan taron shekara-shekara na mahalarta ziyarar Arba'in daga nahiyar Afirka, tare da halartar mahalarta ziyara da daliban ilimin addini daga wasu ƙasashen Afirka.
-
Labarai Cikin Hotuna | Jawabi da Ziyarar Sakataren Majalisar Duniya Ta Ahlal-Bayt (AS) Ga Maukibobin Mutanen Afirka A Hanyar Tattakin Arba'in
Labarai Cikin Hotuna | Jawabi da Ziyarar Sakataren Majalisar Duniya Ta Ahlal-Bayt (AS) Ga Maukibobin Mutanen Afirka A Hanyar Tattakin Arba'in
-
Sojojin Isra’ila 2 Sun Mutu 7 Sun Raunata Sakamakon Fashewa A Kudancin Lebanon
Majiyoyin Ibrananci sun ba da rahoton mutuwar sojojin Isra’ila biyu sakamakon fashewa a kudancin Lebanon.
-
Isra’ila Ta Keta Tsagaita Wuta Da kai Hari A Tebnin Lebanon
Isra’ila, tare da ci gaba da keta tsagaita wuta, ta kai hari a wani yanki a garin "Tebnin" a kudancin Lebanon da jirgin mara matuki, wanda ya yi sanadin shahadar mutum ɗaya da raunata wasu 11. Bisa ga rahotanni, jirgin maras matuki ya kai hari a wani wurin sallah kusa da makabartar garin Tebnin da ke kusa da ginin gwamnatin yankin.
-
Afganistan: Taliban Tana Zartar Da Qudurin Kwace Karamin Birnin Omid-e Sabz Daga Mamallakansa
Jam'iyyar 'Yan Kasa ta Afghanistan ta yi Allah wadai da yunkurin da Taliban ta yanke na korar mazauna garin Omid-e Sabz, kuma ta bayyana shi a matsayin cin zarafin haƙƙin mallaka, tsaron shari'a, da mutuncin dubban iyalai.
-
Shugaban Kwamitin Arba'in: Tattakin Arba'in Shi Ne Mafi Girman Aikin Al'adu Na Ƙasar Iran
Shugaban cibiyar kwamitin Arba'in, yayin da yake sanar da cewa Tattakin Arba’in shi ne mafi girman aikin al'adu da jigilar mutane na ƙasar, ya ce rukunin "Barakat al-Hussain (AS)" a tashar iyaka ta Mehran a yau yana ɗaya daga cikin muhimman cibiyoyi a fagen tallafi da ba da hidima ga mahalarta ziyara.
-
Lebanon: 'Yan Gudun Hijirar Dahiyeh Sun Fuskantar Tsadar Hayar Gidaje Da Cin Hanci Na Dillalai
A daidai lokacin da mazauna ke komawa sannu a hankali zuwa Dahiyeh ta kudancin Beirut bayan yaƙi, kasuwar hayar gidaje ta fuskanci hauhawar farashi, haɓaka ayyukan dillalai, da sanya sharudda masu nauyi ga masu haya; yanayin da ya sa iyalai da yawa da yaƙi ya shafa su fuskanci matsaloli masu tsanani wajen samun matsuguni.
-
Lebanon Da Siriya Sun Ƙarfafa Haɗin Kan Tsaro A Kan Iyakoki Da Gaggauta Komawar 'Yan Gudun Hijira
Jami'an Lebanon da Siriya a wata ganawa ta haɗin gwiwa, sun tattauna hanyoyin faɗaɗa haɗin gwiwar tsaro da daidaitawa a kan iyakokin da suke tare, kuma sun nanata fuskantar ta'addanci da fataucin kayayyaki, tare da nanata ci gaba da aiwatar da shirin komawar 'yan gudun hijirar Siriya da kuma gudanar da taruka na yau da kullun don bibiyar yarjejeniyoyin ɓangarorin biyu.
-
Iraqi: Adadin Mahalarta Ziyara 19,999,870 Ne Suka Halarci Tron Arba'in Na Shekara Ta 1448 A.H.
Babban Sakatare na Haramin Sayyid Al-Abbas mai tsarki ya sanar, a ranar (20 Safar al-Khair 1448 A.H.) wanda yayi daidai da (4 ga Agusta 2026 A.D.), cewa adadin mahalarta ziyara 19,999,870 ne suka halarci taron Arba'in na Imam Hussain (AS).
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in A Katsina, Nijeriya
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in A Katsina, Nijeriya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Arba'in A Hussainiyar Rasul A'azam A Kuwait
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Arba'in A Hussainiyar Rasul A'azam A Kuwait
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Arba'in A Cibiyar Imam Ali na Springfield, Jihar Virginia, Amurka
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Arba'in A Cibiyar Imam Ali na Springfield, Jihar Virginia, Amurka
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Daren Makokin Arba'in A Cibiyar Ahlul Bayt A Ajax, Kanada
Rahoto Cikin Hotuna | Na Daren Makokin Arba'in A Cibiyar Ahlul Bayt A Ajax, Kanada
-
Sheikh Zakzaky (H) Ya Rufe Tattakin Arba' een Ɗin Imam Husaini (AS) Na Bana 1448
Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin rufe tattakin Arba'in na Imam Husaini (AS) a yau Talata, 20 ga Safar 1448H, daidai da 4 ga Agusta, 2026. Taron ya gudana ne a babban filin wasa na garin Suleja, da ke maƙwabtaka da Birnin Tarayya Abuja.