ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • China Daily: "BRICS" Na Gina Hanyar Kula Da Lafiya Mai Zaman Kanta Don Karya Mamayar Yamma

    China Daily: "BRICS" Na Gina Hanyar Kula Da Lafiya Mai Zaman Kanta Don Karya Mamayar Yamma

    Ƙungiyar "BRICS" ta wuce kawancen tattalin arziki zuwa gina hanyar kula da lafiya da ƙirƙirar likitanci mai zaman kanta wanda zai kawo ƙarshen mamayar magungunan yamma da kuma tabbatar da dogaro da kai na kudancin duniya.

    2026-08-13 23:23
  • Al-Bukhaiti: Idan Saudiya Ta Kaddamar Da Hari Gabaɗaya, Za Mu Kai Hari Ga Man Fetur, Wutar Lantarki, Da Filayen Jiragen Sama

    Al-Bukhaiti: Idan Saudiya Ta Kaddamar Da Hari Gabaɗaya, Za Mu Kai Hari Ga Man Fetur, Wutar Lantarki, Da Filayen Jiragen Sama

    Shugaba a ƙungiyar Ansarullah, Muhammad Al-Bukhaiti, ya yi gargadin kai hari ga rijiyoyin man fetur, filayen jiragen sama, da ababen more rayuwa na wutar lantarki da ruwa na Saudiya idan Riyadh ta kaddamar da hari gabaɗaya.

    2026-08-13 22:47
  • Sayyid Houthi Ya Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin Amurka Da Isra'ila Ga Alkur'ani

    Sayyid Houthi: Ya Kamata Ƙasashen Musulunci Su Dauki Mataki

    Sayyid Houthi Ya Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin Amurka Da Isra'ila Ga Alkur'ani

    Shugaban ƙungiyar Ansarullah a Yemen, Al-Sayyid Abdul-Malik Al-Houthi, ya yi Allah wadai da cin zarafi da munanan kalamai da Amurka, Isra'ila, da kasashen yamma ke yi akai-akai ga Alkur'ani mai girma. Ya bayyana kona Alkur'ani a matsayin wani aiki na gaba kai tsaye da ke nufin cutar da tsarkin Alkur'ani da kuma raba Musulmai da shiriyar addininsu.

    2026-08-13 22:12
  • Iran Ta Dakile Shirin Shigar Sojojin Siriya A Lebanon Wanda Aka Shirya Bisa Buƙatar Amurka..

    Iran Ta Dakile Shirin Shigar Sojojin Siriya A Lebanon Wanda Aka Shirya Bisa Buƙatar Amurka..

    Kamfanin dillancin labarai na " Unews" ya ruwaito cewa Iran ta dakile wani shiri na shigar sojojin Siriya a Lebanon wanda ake shirye-shiryen aiwatarwa bisa buƙatar Amurka.

    2026-08-13 21:58
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Gungun Masu Makokin Annabi Mai Girma (SAW) Da Imam Hasan Mujtaba (AS)

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Gungun Masu Makokin Annabi Mai Girma (SAW) Da Imam Hasan Mujtaba (AS)

    Tawagogin makoki na ƙungiyoyin addini, a ranar tunawa da rasuwar Annabi Mai Girma (SAW) da shahadar Imam Hasan Mujtaba (AS), sun halarci harami mai tsarki na Sayydah Fatimah Ma’asumah (AS) inda suka gudanar da makoki da zaman jaje.

    2026-08-13 21:30
  • Shekh Zakzaky H: Manzon Allah (S) Shiriya Ne Da Mafita A Kowane Zamani

    Tare Da Hotuna

    Shekh Zakzaky H: Manzon Allah (S) Shiriya Ne Da Mafita A Kowane Zamani

    Da yammacin yau Talata 27 ga watan Safar, 1448 (11/8/2026) ne, Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya rufe Mu'utamar ɗin da Lajanar Maulud da Makon Hadin-kan Musulmi na Harka Islamiyya suka gudanar na kwana biyu a karo na 18 a Abuja. 

    2026-08-13 18:45
  • Isra’ila: Ba Za Mu Janye Daga Kudancin Lebanon Ba Har Sai An Kwance Makaman Hizbullah

    Isra’ila: Ba Za Mu Janye Daga Kudancin Lebanon Ba Har Sai An Kwance Makaman Hizbullah

    Ministan yaƙin Isra’ila ya nanata cewa sojojin wannan gwamnati ba za su janye daga yankin tsaro a kudancin Lebanon ba har sai an kwace makaman Hizbullah a kudancin Lebanon.

    2026-08-13 18:32
  • Sansanin Khatamul-Anbiya: Babu Wani Jirgin Ruwa Da Zai Iya Wucewa Ta Mashigar Hormuz Ba Tare Da Izinin Iran Ba

    Sansanin Khatamul-Anbiya: Babu Wani Jirgin Ruwa Da Zai Iya Wucewa Ta Mashigar Hormuz Ba Tare Da Izinin Iran Ba

    Kakakin sansanin Khatam al-Anbiya ya sanar: Babu wani jirgin ruwan kasuwanci ko dakon mai da ya samu dama ko zai sami damar wucewa lafiya ta wannan mashigar ba tare da izini da kulawar sojojin Iran masu ƙarfi ba.

    2026-08-13 18:23
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Shahadar Imam Ali Ibn Musa Ridha (AS) Tare Da Halartar Ayatullah Makarim Shirazi

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Shahadar Imam Ali Ibn Musa Ridha (AS) Tare Da Halartar Ayatullah Makarim Shirazi

    A ranar tunawa da shahadar Imam Al-Ridha (AS), an gudanar da taron makoki da zaman juyayi tare da halartar Ayatullah Makarim Shirazi, inda suka yi makoki da zaman juyayi don shahadar Imam na takwas na mabiya Ahlal Bait As.

    2026-08-13 18:06
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Shahadar Imam Ali Ibn Musa Ridha (AS) A Haramin Karimatu Ahlul-Bayt (AS)

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Shahadar Imam Ali Ibn Musa Ridha (AS) A Haramin Karimatu Ahlul-Bayt (AS)

    A yau Alhamis (13ga Agusta 2026) daidai da ranar 29 Safar 1448, ranar tunawa da shahadar Imam Ali Ibn Musa Ridha (AS), masu hidima na haramin Sayyidah Fatmah Ma’asumah Karimatu Ahlul-Bayt (AS) sun yi tattaki daga Masallacin Imam Hasan Al-Askari (AS) don mika ta'aziyya ga 'yar'uwar Imam Al-Ridha (AS) zuwa haramin Sayyidah Fatimah Ma’asuma (AS).

    2026-08-13 17:59
  • Iran: An Lalata Rukunoni Biyu Na Ƙungiyoyin Ta'addanci-Takfiri A Kudu Maso Gabashin Ƙasar

    Iran: An Lalata Rukunoni Biyu Na Ƙungiyoyin Ta'addanci-Takfiri A Kudu Maso Gabashin Ƙasar

    Hukumar leken asiri da tsaro ta Iran ta sanar da An gano rukunoni biyu na ƙungiyoyin ta'addanci-takfiri da aka shigo da su daga waje lokacin da suka shiga ƙasar, kuma a jerin ayyukan sojojin bayanai na lardin a gundumar Khash, an kama 'yan ta'adda 4, yayin da wasu 2 suka mutu a arangama da dakarunn tsaro.

    2026-08-13 17:47
  • An Dakile Shirin Da’ish Na Yunkurin Kai Kai Hari A Masallacin 'Yan Shi'a A Kuwait

    An Dakile Shirin Da’ish Na Yunkurin Kai Kai Hari A Masallacin 'Yan Shi'a A Kuwait

    Kuwait ta kama mutane uku, ciki har da mutane biyu da ba su kai shekarun doka ba, waɗanda suka yi niyyar kai hari a wani masallacin 'yan Shi'a da wasu wurare masu mahimmanci.

    2026-08-13 17:26
  • Al-Zaidi: Daga 1 Ga Satumba, Babu Dakarun Kasashen Waje Da Zasu Kasance A Iraki

    Al-Zaidi: Daga 1 Ga Satumba, Babu Dakarun Kasashen Waje Da Zasu Kasance A Iraki

    Firayim Ministan Iraki ya bayyana cewa ranar 1 ga Satumba, ita ce ranar ƙarshe ta kawo ƙarshen aikin soji na kawancen ƙasa da ƙasa da kuma kammala ficewar sojojin waje daga ƙasar.

    2026-08-12 23:48
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Daren Shahadar Imam Ridha (AS) A Rasht

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Daren Shahadar Imam Ridha (AS) A Rasht

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Daren Shahadar Imam Ridha (AS) A Rasht

    2026-08-12 23:17
  • Hujjatul-Islam Haidari-Far: Sanin Annabi (SAW) Yana Sauƙaƙa Shiriya Ga Dan Adam

    Hujjatul-Islam Haidari-Far: Sanin Annabi (SAW) Yana Sauƙaƙa Shiriya Ga Dan Adam

    Mai jawabi a taron tafsirin Alkur'ani na harami mai tsarki na Sayyidah Fatimah Ma’asumah As, yayin da yake nuni ga aya ta 151 na surat Al-Baqarah, ya ce: Annabi Mai Girma (SAW) yana da aikin karanta ayoyin Allah ga mutane, tsarkake mutane, koya musu Littafi da hikima, da kuma koya musu ilimin da ba zai yiwu mutane su samu ba sai ta hanyar shiriyar wahayi; don haka sanin hali da yanayin Annabi (SAW) da ilimin Alkur'ani da Ahlil-Bayt, shine tushen samun fa'ida mai anfani mafi yawa daga shiriyar Allah.

    2026-08-12 23:00
  • Shin Labaran Marubuta Tarihi Da Gaske Suna Da Inganci?

    Cibiyar yaɗa labarai ta ofishin Ayatullah Makarim Shirazi

    Shin Labaran Marubuta Tarihi Da Gaske Suna Da Inganci?

    Tarihi madubi ne don nuna gaskiya mai tarin yawa; duk da cewa a koyaushe hannaye masu ƙazanta suna aiki don canza fuskar wannan madubi mai haske, amma har yanzu tarihi a fage da yawa yana da karbuwa a matsayin tushen ilimi da fahimta; domin tarihi kamar kowane labari yana da ingantacce, mai ƙarfi, mai rauni, da kuma wanda ba a san shi ba. Bugu da ƙari, akwai sassa biyu na tarihi waɗanda suka tsira daga kowane canji: tarihin da ya wanzu a matsayin alamomi na zahiri da na halitta a duniya, wanda mafi girma daga wannan, tarihin da ya zo mana ta hanyar wahayi.

    2026-08-12 22:12
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Mahalarta Ziyara A Haramin Sayyidah Ma’asuma (AS) A Makokin Annabi Mai Girma (SAW) Da Imam Hasan Mujtaba (AS)

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Mahalarta Ziyara A Haramin Sayyidah Ma’asuma (AS) A Makokin Annabi Mai Girma (SAW) Da Imam Hasan Mujtaba (AS)

    An gudanar da taron makokin daren rasuwar Annabin rahama Mai Girma (SAW) da shahadar Imam Hasan Mujtaba (AS) tare da jawabin Hujjatul-Islam Wa-Musulmin Mandegari da waken makokin Abuzar Biyografi, cikin mahalarta ziyara masu makoki na harami mai tsarki na Sayyidah Fatimah Ma’asuma (AS).

    2026-08-12 21:48
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Yanayin Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asuma (AS) A Daren 28 Safar

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Yanayin Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asuma (AS) A Daren 28 Safar

    Haramin mai tsarki na Sayyidah Fatimah Ma’asuma (AS) a daren 28 Safar ya karɓi baƙon ɗimbin mahalarta ziyara waɗanda suka zo don nuna ƙauna da mika ta'aziyyarsu ga haramin Ahl al-Bayt (AS).

    2026-08-12 21:37
  • Ikrarin Pentagone Na Kashe Fararen Hula A Hare-haren Amurka A Yemen

    Ikrarin Pentagone Na Kashe Fararen Hula A Hare-haren Amurka A Yemen

    Bisa ga tabbatarwar Pentagone, a hare-haren Amurka a Yemen, fararen hula sama da 150 sun samu shahada, kuma wasu 250 suka jikkata.

    2026-08-12 18:40
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin 28 Safar A Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asumah (AS)

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin 28 Safar A Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asumah (AS)

    A yau Laraba (21 ga Murdad 1405) daidai da ranar 28 Safar 1448 12 ga Agusta 2026, an gudanar da taron makokin wafatin Annabi mai girma (SAW) da shahadar Imam Hassan Mujtaba (AS) a haramin Sayyidah Fatimah Ma’asumah (AS), tare da halartar dinbin masu makoki.

    2026-08-12 18:24
  • Isra’ila Ta Yi Garkuwa Da Gawarwakin Shahidan Falasdinawa 1,700

    Isra’ila Ta Yi Garkuwa Da Gawarwakin Shahidan Falasdinawa 1,700

    Ƙungiyar 'Yancin Falasdinu ta bayyana cewa: Isra’ila na rike daa gawarwakin shahidan Falasdinawa sama da 1,700 a kaburbura masu lambobi da dakunan ajiyar gawa da nufin wata mummnar siyasa.

    2026-08-12 18:13
  • Lebanon: Isra'ila Ta Lalata Rukunin Gidaje 85,000 A Kudancin Lebanon

    Lebanon: Isra'ila Ta Lalata Rukunin Gidaje 85,000 A Kudancin Lebanon

    Isra’ila kimanin rukunin gidaje 85,000 a kudancin Lebanon ta lalata ko kuma ta rushe su gaba ɗaya. Barnar ta kuma shafi gine-ginen tarihi da wuraren da ke cikin jerin abubuwan tarihi na UNESCO.

    2026-08-12 17:52
  • NYT: Iran Ta Ba Matukin Jirgin F-15 Na Amurka Damar Gargadin Rabin Daƙiƙa Ba Ta Kakkabo Shi

    NYT: Iran Ta Ba Matukin Jirgin F-15 Na Amurka Damar Gargadin Rabin Daƙiƙa Ba Ta Kakkabo Shi

    New York Times a cikin wani rahoto ta rubuta: Iran ta ba matukin jirgin yaki na F-15 da aka saukar na Amurka rabin daƙiƙa kawai damar gargadi ba.

    2026-08-12 17:36
  • Tunawa Da Shahadar Manzon Allah (SAW) | Menene Hakikakin Abinda Ya Faru Wafati Ne Ko Shahada!?

    Tunawa Da Shahadar Manzon Allah (SAW) | Menene Hakikakin Abinda Ya Faru Wafati Ne Ko Shahada!?

    Maganar shahada ko wafatin Manzon Allah (S.A.W) na daya daga cikin batutuwan da suka fi jawo cece-kuce a tarihin Musulunci, kuma a cewar madogarar tarihi daban-daban akwai ra'ayoyi daban-daban game da hakan. A cikin wannan makala, za a yi bitar Madogarorin tarihi da na riwayoyi da na kur’ani domin samun cikakkiyar fahimtar wannan lamari mai muhimmanci da tasiri. Za mu yi kokarin fayyace bangarori daban-daban na wannan lamari ta hanyar dogaro da ingantattun madogaran Shi'a.

    2026-08-11 22:13
  • Isra’ila Ta Yi Da’awar Samuwar Wani Shirin Sirri Akanta Irin Na Harin 7 Ga Oktoba!

    Isra’ila Ta Yi Da’awar Samuwar Wani Shirin Sirri Akanta Irin Na Harin 7 Ga Oktoba!

    Dangane da da'awar manazarta 'yan Zionist, wani shiri na sirri kan tsarin mulkin 'yan Zionist yana da kamanceceniya da halin Yahya Sinwar kafin aikin 7 ga Oktoba; lokacin da Hamas a bayyane ke magana game da kwanciyar hankali, amma a lokaci guda tana shirye-shiryen kai hari.

    2026-08-11 15:43
  • Siriya: Na Shirin Bayar Da Kayyakin Nukiliyar Kasar Ga Amurka da Isra’ila

    Siriya: Na Shirin Bayar Da Kayyakin Nukiliyar Kasar Ga Amurka da Isra’ila

    Gwamnatin Jolani, ta hanyar fitar da wata sanarwa, ta bayyana shirye-shiryenta na fitar da uranium da aka sarrafa daga Siriya.

    2026-08-11 15:21
  • Siriya: An Yanke Wa Bashar Assad Da Wasu Jiga-jigan Gwamnatinsa Hukuncin Kisa

    Siriya: An Yanke Wa Bashar Assad Da Wasu Jiga-jigan Gwamnatinsa Hukuncin Kisa

    An yanke wa Bashar Assad, Maher al-Assad, da Atef Najib hukuncin kisa bisa zargin kisa da gangan bisa niyya.

    2026-08-11 15:03
  • Bidiyo | “Lalle Mu, Masu Daukar Fansa Ne Daga  Mujrimai." Wa'adin Allah A Cikin Alkur'ani

    Bidiyo | “Lalle Mu, Masu Daukar Fansa Ne Daga Mujrimai." Wa'adin Allah A Cikin Alkur'ani

    Kuna masu kallon wani guntun bidiyo na aya ta 22 daga Surat As-Sajada mai albarka mai taken "Lalle Mu, Masu dauka fansa ne ga masu laifi." An samar da wannan bidiyo ta hanyar amfani da fasahar ƙirƙirar hoto ta hanyar basirar wucin gadi, kuma yana nuna wani ɓangare na tabbaaccen wa'adin Allah na ladabtarwa da azabtarwa ga masu laifi da azzalumai. Ku kalli wannan bidiyon mai ɗauke da sakon Alkur'ani.

    2026-08-11 14:32
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali Da Shahidan Makarantar Shajarah Tayyibah Minab

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali Da Shahidan Makarantar Shajarah Tayyibah Minab

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali Da Shahidan Makarantar Shajarah Tayyibah Minab

    2026-08-11 13:31
  • Sojojin Amurka Sun Yi Gargadi Ga Trump Game Da Asara Mai Yawa A Hare-hare A Mashigar Hormuz

    Sojojin Amurka Sun Yi Gargadi Ga Trump Game Da Asara Mai Yawa A Hare-hare A Mashigar Hormuz

    Jami'an sojin Amurka sun yi wa Donald Trump gargadin cewa duk wani aikin soji don sake buɗe mashigar Hormuz na iya zama mai tsawo, tsada, da mummunan asarar rayuka.

    2026-08-11 11:58
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom