ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Yaki Kan Iran Ya Jefa Afirka Hargitsin Zamantakewa

    Yaki Kan Iran Ya Jefa Afirka Hargitsin Zamantakewa

    Yakin da Amurka da Isra'ila da kasashen Larabawa da na Turai su ke kan Iran ya mayar da matsalar man fetur a Afirka zuwa wani babbaar barazanar zamantakewa da siyasa.

    2026-05-22 16:11
  • Son Ahlul Baiti Aiki Ne Da Sadaukarwa - Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) + Hotuna

    Son Ahlul Baiti Aiki Ne Da Sadaukarwa - Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) + Hotuna

    Da yammacin ranar Talata, 2 ga Dhul-Hijja, 1447 (19/05/2026), Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin rufe Mu’utamar na Matasan Sharifan Harkar Musulunci a gidansa da ke Abuja.

    2026-05-21 23:36
  • Jami'ai: 'Yan Bindiga Sun Sace Ɗalibai 39 Kuma Suka Kashe Malami A Jihar Oyo A Najeriya

    Jami'ai: 'Yan Bindiga Sun Sace Ɗalibai 39 Kuma Suka Kashe Malami A Jihar Oyo A Najeriya

    Hukumomin Najeriya sun bayyana a jiya Litinin cewa 'yan bindiga sun sace akalla ɗalibai 39 da malamai bakwai a jihar Oyo da ke kudu maso yammacin Najeriya, suka kashe daya daga cikin malaman, tare da raunata jami'an tsaro ta hanyar amfani da bama-bamai a lokacin ƙoƙarin ceto wadanda aka yi garkuwa da su.

    2026-05-19 12:08
  • Mutane 4 Sun Mutu A Zanga-Zangar Adawa Da Hauhawar Farashin Man Fetur A Kenya

    Mutane 4 Sun Mutu A Zanga-Zangar Adawa Da Hauhawar Farashin Man Fetur A Kenya

    Ministan cikin gida na Kenya, Kipchumba Murkomen, ya bayyana cewa mutane huɗu sun rasa rayukansu a jiya Litinin a zanga-zangar da aka yi a garuruwa da dama na Kenya don adawa da hauhawar farashin man fetur sakamakon yaƙi da Iran, bayan da yajin aikin gama-gari a fannin sufuri na jama'a ya bar matafiya a makale.

    2026-05-19 12:03
  • Ɗaliban Fudiyya Sun Yi Mauludin Imam Ali Ridha (as) A Garin Yelwa Mai Bene + Hotuna

    Ɗaliban Fudiyya Sun Yi Mauludin Imam Ali Ridha (as) A Garin Yelwa Mai Bene + Hotuna

    A jiya Litinin 18/05/2026, ɗalibai Yara Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H), na makarantar Fudiyya da ke garin Yalwa Mai Bene, ƙaramar hukumar Soba a jihar Kaduna, sun gudanar da Mauludin Imam Ali Arridha (as)

    2026-05-19 11:39
  • Wanda Ya Gyara Kansa Ne Kadai Zai Iya Zama Mai Gyarawa + Hotuna

    Makiya Ba Sa Son Hadin Kan Musulmi Domin Da Shi Ne Al’umma Za Tai Karfi

    Wanda Ya Gyara Kansa Ne Kadai Zai Iya Zama Mai Gyarawa + Hotuna

    A karkashin jagorancin Sheikh Sayyid Ibrahim Ya'qub Zakzaky (H), Dandalin Matasan Harkar Musulunci ta yankin Funtuwa ta shirya taron kimiyya da al'adu na kwanaki biyu a garin Tudun Aya, domin musayar ra'ayoyi da ilmantarwa.

    2026-05-16 22:58
  • Wasu ‘Yan Bindiga Sun Sace Ɗalibai Da Dama A Najeriya

    Wasu ‘Yan Bindiga Sun Sace Ɗalibai Da Dama A Najeriya

    Kafofin yada labarai sun ba da rahoton cewa wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari tare da sace ɗalibai da dama a jihar Borno da ke Najeriya.

    2026-05-16 22:31
  • An Kashe Mutane 120 A Najeriya Da Mali

    An Kashe Mutane 120 A Najeriya Da Mali

    Rikice-rikice na haifar da zubar jini a Afirka bayan kashe mutane da dama a wasu sabbin hare-hare da makamai a wadannan kasashe, ciki har da 'yan kungiyar ISIS 50 a arewacin Najeriya, 

    2026-05-10 22:50
  • Sheikh Zakzaky: Isar Da Saƙon Addini Ta Halayya Da Aiki Ya Fi Muhimmanci Fiye Da Magana

    Sheikh Zakzaky: Isar Da Saƙon Addini Ta Halayya Da Aiki Ya Fi Muhimmanci Fiye Da Magana

    Sheikh Zakzaky: "A Wannan Zamani, Isar Da Saƙon Addini Wajibi Ne Ga Kowane Musulmi Har Zuwa Lokacin Mutuwarsa."

    2026-05-10 10:32
  • Sheikh Zakzaky: Dakewar Iran Ta Samu Sakamakon Makarantar Ahlul Bayt (AS)

    Sheikh Zakzaky: Dakewar Iran Ta Samu Sakamakon Makarantar Ahlul Bayt (AS)

    Sheikh Ibrahim Zakzaky H shugaban Harkar Musulunci ta Najeriya, a taron "Ƙungiyar Mawaka" na biyu da aka yi a Abuja, ya danganta zaman lafiya da nasarorin Jamhuriyar Musulunci ta Iran kai tsaye da bin koyarwar Ahlul Bayt (AS) da kuma tsayayya da matsin lamba. 

    2026-05-04 17:33
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Yan Shi’a Su Kai Bikin Kammala Haddar Alƙur'ani A Kano, Najeriya

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Yan Shi’a Su Kai Bikin Kammala Haddar Alƙur'ani A Kano, Najeriya

    Kusan matasa 'yan Shi'a 300 ne mabiyan Sheikh Ibraheem Zakzaky ne suka haddar Alƙur'ani daga sassa daban-daban na Najeriya wanda ddubban al’umma ne suka hallara a birnin Kano don bikin kammala karatunsu wanda mabiyan Sheikh Ibraheem Zakzaky suka shirya. A bikin an duba yanayin kwarewa da kammala haddar Alƙur'ani da suka yi, kuma ya ƙunshi mahalarta daga yankuna daban-daban na kasar.

    2026-05-03 11:16
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Ganawar Sayyid Zakzaky H Da Dalibai Mahaddata Alkur’ani A Abuja

    Labarai Cikin Hotuna | Na Ganawar Sayyid Zakzaky H Da Dalibai Mahaddata Alkur’ani A Abuja

    Da yammacin ranar laraba 11 ga watan DhulQa'ada, 1447H (29/04/2026), Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da ɗalibai mahaddata su 246, daga makarantun Fudiyya daban-daban waɗanda ke shirin yin bikin haddar Alkur’ani Mai girma. Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)

    2026-05-02 12:08
  • Labarai Cikin Hotuna Na | Ganawar Wakilan 'Yan Uwa Shekh Zakzaky (Hp A Abuja

    Labarai Cikin Hotuna Na | Ganawar Wakilan 'Yan Uwa Shekh Zakzaky (Hp A Abuja

    Wakilan Ƴan'uwa daga Da'irar Abuja, Suleja da Minna sun ziyarci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) a yammacin ranar lahadi 09/Dhul Qaada/1447 (26/04/2026).

    2026-04-27 12:59
  • Gabar Tekun Somaliya Ta Zamo Mahallakar Jiragen Ruwan Amurka Da Isra'ila A Mashigar Babul-Mandab

    Gabar Tekun Somaliya Ta Zamo Mahallakar Jiragen Ruwan Amurka Da Isra'ila A Mashigar Babul-Mandab

    Harin da aka kai kwanan nan kan wani jirgin ruwan mai a gabar tekun kudancin Somaliya, wanda ya haifar da kwace wani karamin jirgin ruwa da 'yan bindigar Somaliya suka yi, ya zo ne a daidai lokacin da ake samun sauye-sauye a kasashen duniya da kuma tashin hankali a yankunan Yammacin Asiya, Turai da Afirka, don haka akwai yiwuwar ya zama sabon fagen tsaro.

    2026-04-26 23:39
  • Waken Yabo Da Jinjinawa Iran Da Bakin Al-kanaweey

    Waken Yabo Da Jinjinawa Iran Da Bakin Al-kanaweey

    Waken Yabo Da Jinjinawa Iran Da Bakin Al-kanaweey

    2026-04-23 17:26
  • Yan Uwa Musulmi A Najeriya Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Iran Da Falasdinu + Hotuna

    Jagora (H) Ya Rufe Mu'utamar Karo Na 5 Bayan Kwashe Kwanaki 4 Ana Gabatarwa A Bauchi

    Yan Uwa Musulmi A Najeriya Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Iran Da Falasdinu + Hotuna

    An rufe Mu'utamar Na Kasa da Kasa karo na 5 a garin Bauchi. Taron wanda Dandalin Dalibai da Malamai tare da haɗin guiwar Dandalin ƴan uwa Mata na Harkar Musulunci ƙarƙashin jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky(H) suka shirya, mai taken 'Halin da ake ciki: ina mafita?"

    2026-04-21 09:49
  • Dubban Al’ummar Morocco Sun Yi Zanga-Zanga Don Nuna Goyon Bayansu Ga Falasdinu

    Dubban Al’ummar Morocco Sun Yi Zanga-Zanga Don Nuna Goyon Bayansu Ga Falasdinu

    Dubban 'yan Morocco sun shiga wata babbar zanga-zanga a babban birnin kasar a ranar Lahadi don nuna rashin amincewarsu da ci gaba da hare-haren da gwamnatin Isr’ilaa ke kai wa al'ummar Falasdinu da kuma nuna goyon bayansu ga fursunonin Falasdinu.

    2026-04-20 09:16
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ayatullah Riza Ramezani, Ya Halarci Tantunan Masu Hidama A Qom

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ayatullah Riza Ramezani, Ya Halarci Tantunan Masu Hidama A Qom

    Sakataren Janar na Majalisar Duniya ta Ahlul Bayt (a.s), a yammacin Asabar (13 ga Maris 2026), ya halarci taron ma’aikatan birnin Qum wanda aka shirya tare da wasu sansanonin ƙasashen waje da ke kan titin Shahid Saduqi Boulevard. Ya ziyarci waɗannan tantinan sannan ya yaba wa ƙoƙari da aikin ma’aikatan wuraren, tare da mika musu godiya.

    2026-04-14 00:58
  • Bidiyo: Soyayya Maras Iyaka Tsakanin Wani Yaron Kenya Ga Jagora

    Bidiyo: Soyayya Maras Iyaka Tsakanin Wani Yaron Kenya Ga Jagora

    A wani taro da aka gabatar a Kenya an bayyana soyayya marar iyaka ga jagora inda cikin tarin aka ga wani yaro karami yana sumbatar Hoton Jagora Shahid.

    2026-04-12 22:56
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Addu'ar 40 Ga Sayyid Qa'id {Qd} A Abuja Najeriya

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Addu'ar 40 Ga Sayyid Qa'id {Qd} A Abuja Najeriya

    An gudanar da taron addu'o'i a Abuja a ranar arba'in shahadar Sayyid Al-Khamenei a yammacin ranar Alhamis 9/4/2026 wanda Sheikh Zakzaky ya jagoranci a tunawa da kwanaki 40 da shahadar Sayyid Imam Al-Khamenei a gidansa da ke Abuja, Najeriya

    2026-04-12 11:03
  • Sakon Sheikh Zakzaky A Ranar Arba'in Da Shahadar Jagoran Juyin Juyi Halin Musulunci

    Shekh Zakzkay (H) Ga Amurka: Kun Kara Raya Abin Da Kuke So Ku Lalata

    Sakon Sheikh Zakzaky A Ranar Arba'in Da Shahadar Jagoran Juyin Juyi Halin Musulunci

    Sheikh Ibrahim Zakzaki (H) a sakonsa na ranar 40 ga Shahadar jagoran juyin juya halin musulunci yayi ishara ga matsayin wannan madaukakin Sayyid da cewa Jagora ba iya kawai mutum ba ne sai dai ma yana a matsayin rayayyiyar makaranta da ke da tushe na asali kuma kokarin makiya na kawar da shi a zahiri ya sa tunaninsa da mahangarsa da sunan sa ya dawwama a cikin al'ummai.

    2026-04-11 00:09
  • Sheikh Zakzaky: Iran Ce Ta Hana Tabbatuwar Shirin “Babbar Isra’ila” A Gabas Ta Tsakiya

    Sheikh Zakzaky: Iran Ce Ta Hana Tabbatuwar Shirin “Babbar Isra’ila” A Gabas Ta Tsakiya

    Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H), a wata ganawa da ya yi da wasu daga cikin almajiransa a Abuja a lokacin bukukuwan Sallah Karama, ya jaddada cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce kadai ta hana cika shirin sahayoniya na kafa “Babbar Isra’ila” a yankin Gabas ta Tsakiya.

    2026-04-04 11:26
  • Kungiyar Kwallon Kafa Ta Najeriya Ta Kara Da Iran

    Kungiyar Kwallon Kafa Ta Najeriya Ta Kara Da Iran

    A wannan ganawar wasa an ta shi 2 da ɗaya inda dakarun wasan Najeriya suka ci ƙasar Iran biyu da ɗaya

    2026-03-28 13:01
  • Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Ƴan Shi'a A Najeriya Suka Gudanar Da Muzahar Goyon Bayan Iran

    Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Ƴan Shi'a A Najeriya Suka Gudanar Da Muzahar Goyon Bayan Iran

    Labarai Cikin Bidiyo Yadda Ƴan Shi'a A Najeriya Suka Gudanar Da Muzahar Goyon Bayan Iran 

    2026-03-25 15:28
  • Sakon Ta'aziyya Sheikh Zakzaki Ga Shahadar Jagoran Jamhuriyar Musulunci

    Sakon Ta'aziyya Sheikh Zakzaki Ga Shahadar Jagoran Jamhuriyar Musulunci

    Sheikh Zakzaki ya fitar da sakon ta'aziyya biyo bayan shahadar Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta  Iran

    2026-03-03 23:44
  • An Gudanar Da Tattakin Makokin Shahadar Ayatullah Khamenei A Lagos Najeriya + Hotunan

    An Gudanar Da Tattakin Makokin Shahadar Ayatullah Khamenei A Lagos Najeriya + Hotunan

    A Najeriya Bayan shahadar Jagoran juyin juya hali 'yan Shi'a da ke Legas Najeriya, sun fito kan tituna tare da gudanar tattakin juyayi suna masu dauke da hotunan jagoran juyin juya hali da tutar Iran,

    2026-03-03 14:41
  • An Gudanar Da Taron Makokin Shahadar Ayatullah Khamenei A Bauchi Najeriya + Hotunan

    An Gudanar Da Taron Makokin Shahadar Ayatullah Khamenei A Bauchi Najeriya + Hotunan

    Al’ummar musulmi 'yantattu mabiya shekh Ibrahim Zakzaky H a jihar Bauchi ta Najeriya, A Husseiniyya Al-Muhammad (SAW), ta hanyar gudanar da taron makoki, Girmama tunawa da shahid Ayatullah Khamenei (RA) sun sabunta alkawari da biyayya ga manufofinsa.

    2026-03-03 14:28
  • Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Muzahar Shahadar Jagora A Kano Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Muzahar Shahadar Jagora A Kano Najeriya

    2026-03-02 17:13
  • Sheikh Zakzaky {H}: Ɗinbin Hikima Da Lada Da Ke Cikin Karanta Suratul Fatiha

    Sheikh Zakzaky {H}: Ɗinbin Hikima Da Lada Da Ke Cikin Karanta Suratul Fatiha

    Bayanan Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) Cikin Tafsirin Suratul Fatiha, aya ta 5–7.

    2026-02-26 11:49
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Zaman Tafsirin Alqur'ani Da Shugaban Shi'ar Ghana Ya Gudanar A Ramadan

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Zaman Tafsirin Alqur'ani Da Shugaban Shi'ar Ghana Ya Gudanar A Ramadan

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Zaman Tafsirin Alqur'ani Da Shugaban Shi'ar Ghana Ya Gudanar A Ramadan

    2026-02-23 09:23
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom