ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Sheikh Hamid Tanzania: Darussa Biyar Da Jana'izar Jagora Shahidin Iran Ta Koyarwa Duniya + Hotuna

    Sheikh Hamid Tanzania: Darussa Biyar Da Jana'izar Jagora Shahidin Iran Ta Koyarwa Duniya + Hotuna

    Hujjatul-Islam Wal-Muslimin Sheikh Hamid Jalla Mukindenga, shugaban al'ummar Shi'a ta Tanzania (TIC), a jiya, yayin tafiyar aikin sa zuwa gundumar Rufiji, ya halarci taron tunawa da jagora shahidi wanda aka gudanar a Hussainiyar Hazrat Zahra (A.S) a yankin Ikwiriri, da ke lardin Pwani, kuma ya yi jawabi.

    2026-07-21 18:35
  • WHO: Yaduwar Ebola A Afirka Tsamari A Kongo

    WHO: Yaduwar Ebola A Afirka Tsamari A Kongo

    Bisa ga alkaluman gwamnati a Jamhuriyar Demokaradiyyar Kongo, adadin masu kamuwa da cutar Ebola na ci gaba da ƙaruwa, kuma har yanzu mutane 2,011 a wannan ƙasa sun kamu da ita, kuma 930 sun rasa rayukansu.

    2026-07-21 00:31
  • Mali: Sojoji Sama Da 50 Ne Aka kashe Da Kama Akalla 24 A Arewacin Ƙasar + Bidiyo

    Mali: Sojoji Sama Da 50 Ne Aka kashe Da Kama Akalla 24 A Arewacin Ƙasar + Bidiyo

    An kashe sojoji 50 na Mali tare da kama 24 a harin da aka kai wa ayarin sojojin Mali yayin da suke barin birnin Al-Nafis zuwa a arewacin ƙasar, cewar majiyoyin soji da na gida.

    2026-07-20 23:35
  • Tanzaniya: Baje Kolin "Ƙasa Mai Tsarki" Labarin Shahidan Da Aka Zalunta Na Minab Da Lamerd

    Tanzaniya: Baje Kolin "Ƙasa Mai Tsarki" Labarin Shahidan Da Aka Zalunta Na Minab Da Lamerd

    An fara nune-nunen fasaha mai taken "Ƙasa Mai Tsarki," wanda aka tsara don sake bita da ba da labarin fannonin ɗan adam na laifukan Amurka a Minab, Lamerd da kuma tunawa da shahidan da aka zalunta na yaƙin Ramadan, tare da samun karbuwa mai ban sha'awa daga masu kallo a Darus Salaam, Tanzania.

    2026-07-17 18:49
  • Najeriya: Hukumar Yaki Da Cin Hanci Ta Kwace Kadara 48 Ta Tsohon Ministan Shari'a

    Najeriya: Hukumar Yaki Da Cin Hanci Ta Kwace Kadara 48 Ta Tsohon Ministan Shari'a

    Wata kotu a Najeriya ta bayar da umarnin kwace kadarori 48 na tsohon ministan shari'a, kuma ta ce hukumar yaki da cin hanci tana zargin an siye su da kudaden da ba na doka ba.

    2026-07-16 16:33
  • Afirka Ta Kudu: Tawagar Tsaro Ta Musamman Ta Fara Bincike Kan Kisan Wani Shugaban Adawa

    Afirka Ta Kudu: Tawagar Tsaro Ta Musamman Ta Fara Bincike Kan Kisan Wani Shugaban Adawa

    'Yan sandan Afirka ta Kudu suna bincike kan kisan wani shugaba a kungiyar "March and March" mai adawa da hijira, a cikin tashin hankali da barazanar da ke tattare da yakin korar bakin haure.

    2026-07-16 16:18
  • Sheikh Zakzaky: Kashe Alamin Addini Yana Ƙara Tambatsa Addinin Ne

    Sheikh Zakzaky: Cimma Nasarar Addini Sadaukarwa Ya Ke Buƙata Ba Dabara Ba

    Sheikh Zakzaky: Kashe Alamin Addini Yana Ƙara Tambatsa Addinin Ne

    Cikin daren yau Talata 29 ga Almuharram 1448 (14/7/2026), Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da 'yan uwa almajiransa da suke karatu a Hauzozin Karbala mai tsarki a ƙasar Iraq.

    2026-07-15 12:09
  • Majalisar Ahlul-Bayt (A.S) A Kenya: Jagora Shahidi Ya Kare Musulunci Da Waɗanda Ake Zalunta Da Gwagwarmaya

    Majalisar Ahlul-Bayt (A.S) A Kenya: Jagora Shahidi Ya Kare Musulunci Da Waɗanda Ake Zalunta Da Gwagwarmaya

    Majalisar Ahlul-Bayt (A.S) a Kenya ta gudanar da taron tunawa da jagora shahidi Imam Khamene'i, a cibiyar Imam Ridha (A.S) a birnin Mombasa, tare da halartar wasu malamai da shugabannin addinai da sharifai da muminai daga sassan Kenya, inda mahalarta suka yaba da tafarkinsa wajen kare Musulunci da waɗanda ake zalunta, suna jaddada ci gaba da tafarkinsa wajen taimakon gaskiya da adalci.

    2026-07-14 16:58
  • An Gudanar Da Taron Girmama Shahidin Jagora A Kenya + Hotuna

    An Gudanar Da Taron Girmama Shahidin Jagora A Kenya + Hotuna

    Muminai Nakuru, Kenya Sun Gudanar Da Taron Addu’oi Don Girmama Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran

    2026-07-13 23:53
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Alamta Jana'izar Jagoran Juyin Halin Musulunci Iran A Kaduna, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Alamta Jana'izar Jagoran Juyin Halin Musulunci Iran A Kaduna, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Alamta Jana'izar Jagoran Juyin Halin Musulunci Iran A Kaduna, Najeriya

    2026-07-12 23:24
  • An Gudanar Da Taron Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Nairobi, Kenya + Hotuna

    An Gudanar Da Taron Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Nairobi, Kenya + Hotuna

    Daruruwan masu makoki, muminai, malamai, masana Musulunci, shugabannin gargajiya da shugabannin zamantakewa da siyasa sun taru a cibiyar al'adu ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Nairobi, babban birnin Kenya, don halartar taron tunawa da jagora shahidin juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i, da kuma sabunta mubaya'a da manufofinsa.

    2026-07-11 19:16
  • Bankin Duniya: Ya Rage Hasashen Ci Gaban Tattalin Arzikin Kenya Zuwa Kashi 4.3% A 2026

    Bankin Duniya: Ya Rage Hasashen Ci Gaban Tattalin Arzikin Kenya Zuwa Kashi 4.3% A 2026

    Bankin Duniya yana hasashen ci gaban tattalin arzikin Kenya da kashi 4.3% a 2026 da kashi 4.4% a 2027, yana rage hasashensa kasa ne  saboda sakamakon yaƙi a Iran da hauhawar farashi, a cikin gargadi game da ƙaruwar talauci da raguwar zuba jarin kai da kai.

    2026-07-09 23:27
  • Bankin Raya Afirka: Ya Ba Morocco Rance Dala Miliyan 234 Don Faɗaɗa Hanyoyin Jirgin Kasa

    Bankin Raya Afirka: Ya Ba Morocco Rance Dala Miliyan 234 Don Faɗaɗa Hanyoyin Jirgin Kasa

    Bankin Raya Afirka ya amince da bai wa Morocco rance na Yuro miliyan 205 (kimanin dala miliyan 234), don tallafawa faɗaɗa hanyar jirgin kasa mai saurin gaske da kuma sabunta ababen more rayuwa na jirgin kasa, a cikin shirin zuba jari mai girma kafin gasar cin kofin duniya ta 2030.

    2026-07-09 23:10
  • An Gudanar Nunin Karbala A Tanzaniya + Hatuna

    An Gudanar Nunin Karbala A Tanzaniya + Hatuna

    An gudanar da wani babban nune-nune a birnin Dar es Salaam na ƙasar Tanzania, mai taken "Daga Karbalar Sayyida Sukaina (A.S) Zuwa Karbalar Minab".

    2026-07-08 23:23
  • Rahotanni Cikin Hotuna | Yadda Sheikh Zakzaky (H) Ya Halarci Jana'izar Shahidin Jagora A Najaf Iraqi

    Rahotanni Cikin Hotuna | Yadda Sheikh Zakzaky (H) Ya Halarci Jana'izar Shahidin Jagora A Najaf Iraqi

    A yau Laraba ne aka gudanar da Jana'izar Shahidin Jagora Sayyid Ali Khamna'i (R.A) a birnin Najaf cikin haramin Imam Ali (A.S).

    2026-07-08 22:29
  • An Gudanar Da Jana'izar Alamtawa Ga Shahidin Al’umma A Jihar Bauchi, Najeriya + Hatuna

    An Gudanar Da Jana'izar Alamtawa Ga Shahidin Al’umma A Jihar Bauchi, Najeriya + Hatuna

    A daidai lokacin da ake gudanar da jana'izar gawar jagora shahidin juyin juya halin Musulunci da iyalinsa a Iran da Iraki, wasu gungun mambobin Harkar Musulunci ta Najeriya karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim Zakzaky, sun gudanar da jana'izar alamci da rakiyar shugaba mai girma na Musulunci a jihar Bauchi, Najeriya.

    2026-07-07 18:01
  • Marubuciyar Tunisiya: Jagora Shahidi Shine "Hussain (A.S) Na Zamaninmu" / Ya Nisantar Da Mu Daga Wautar Dogaro Da Amurka

    Marubuciyar Tunisiya: Jagora Shahidi Shine "Hussain (A.S) Na Zamaninmu" / Ya Nisantar Da Mu Daga Wautar Dogaro Da Amurka

    Inas Alawi, marubuciyar jarida 'yar Tunisiya da ta halarci jana'izar gawar shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci, tana mai jaddada cewa shahidin jagora shi "Madogara, uba kuma jagora" ne wanda ya haɗa kishi, ƙarfi da girman kwarjini alokaci guda, ta ce: Imam Khamene'i shi ne "Hussain (A.S) na zamaninmu" kuma ya zana lamarin Karbala a idanunmu don ya zama ba kawai labari ba ne; abin da ke faruwa ne a yau, ci gaba ne da tafarkin Karbala a wannan yaƙi tsakanin gaskiya da ƙarya.

    2026-07-06 22:35
  • Rahoto Cikin Hotona | Yadda Aka Gudanar da Taron Alamta Jana'izar Gawar Imam Shahidi A Najeriya

    Rahoto Cikin Hotona | Yadda Aka Gudanar da Taron Alamta Jana'izar Gawar Imam Shahidi A Najeriya

    Rahoto Cikin Hotona | Yadda Aka Gudanar da Taron Alamta Jana'izar Gawar Imam Shahidi A Najeriya

    2026-07-04 09:55
  • Shin Somaliland Bangare ne na Lissafin Bahar Maliya? Ana Tattauna Sabon Matakin Isra'ila

    Shin Somaliland Bangare ne na Lissafin Bahar Maliya? Ana Tattauna Sabon Matakin Isra'ila

    Ana hasashen cewa matakin da Isra'ila ta ɗauka na amincewa da Somaliland, ba yanke shawara ta diflomasiyya kaɗai ba ce, a'a, tana cikin wani lissafi mai zurfi na siyasar duniya (geopolitical) na dogon lokaci, wanda ke nufin kafa tasiri a mashigar Babul-Mandab da kuma Bahar Maliya.

    2026-06-29 19:27
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Tattakin Ashura A Tanzaniya

    Labarai Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Tattakin Ashura A Tanzaniya

    Labarai Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Tattakin Ashura A Tanzaniya

    2026-06-28 23:33
  • Halartar Miliyoyin Masu Makokin Imam Husaini A Muzaharar Ashura A Fiye Da Garuruwa 100 A Najeriya + Hotuna

    Halartar Miliyoyin Masu Makokin Imam Husaini A Muzaharar Ashura A Fiye Da Garuruwa 100 A Najeriya + Hotuna

    An gudanar da tarukan makoki na ranar Ashura bis jagorancin "Harkar Musulunci A Najeriya," baya ga garuruwa daban-daban na wannan ƙasa, a wasu ƙasashe maƙwabta ma an gudanar da su.

    2026-06-27 10:34
  • Rahoto Cikin Hotona | Yadda Muzaharar Ashura Ta Gudana A Brinin Zariya Najeriya

    Rahoto Cikin Hotona | Yadda Muzaharar Ashura Ta Gudana A Brinin Zariya Najeriya

    An fara gudanar da Muzahara daga Masallacin Juma'a na Gwargwaje, Bayan shafe awanni ana yi an rufeta a Filin Idi ƙofar Doka, Zariya.

    2026-06-27 10:21
  • An Kammala Muzaharar Ashura Lafiya A Nijeriya + Hotuna

    An Kammala Muzaharar Ashura Lafiya A Nijeriya + Hotuna

    A yau Juma'a 11 ga Almuharram 1448 (26/6/2026) 'yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a Nijeriya da wasu ƙasashen Afirka suka gudanar da Muzaharorin Ashura a garuruwa fiye da 60

    2026-06-26 22:54
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Tamsiliyar Ashura IM Production

    Labarai Cikin Hotuna | Na Tamsiliyar Ashura IM Production

    Inda suka misalta, tare da nuna haƙiƙanin yadda waƙi'ar karbala ta gudana.

    2026-06-25 17:04
  • Zaman Juyayin Shahadar Imam Husaini A Birnin Kazaure + Hotuna 

    Zaman Juyayin Shahadar Imam Husaini A Birnin Kazaure + Hotuna 

    Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) a garin Kazaure Najeriya na ci gaba da gudanar da zaman Azah na juyayin Ashura domin tunawa da shahadar Imam Husaini (AS), iyalansa da sahabbansa a filin Karbala.

    2026-06-25 16:58
  • Ana Ci Gaba Da Zaman Juyayin Ashura A Makarantar Ma’ahadur Rasul Al-Akram (SAWW) + Hotuna

    Ana Ci Gaba Da Zaman Juyayin Ashura A Makarantar Ma’ahadur Rasul Al-Akram (SAWW) + Hotuna

    An ci gaba da gudanar da zaman Juyayin Ashura a Makarantar Ma’ahadur Rasul Al-Akram (SAWW) Kudan a rana ta shida, inda shugaban makarantar, Sheikh Isma’il Yusha’u Kudan, ya jagoranci zaman cikin wani yanayi mai cike da nutsuwa, tausayi da sanya zukata cikin zurfin tunani.

    2026-06-23 10:37
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Rana Ta 7 Yankunan Deidei Da Dakwa Abuja

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Rana Ta 7 Yankunan Deidei Da Dakwa Abuja

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Najeriya a yankunan Deidei da Dakwa na Abuja, Najeriya sun gudanar tattakin Ranar ta 7 ga Muharram.

    2026-06-23 10:06
  • Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Bauchi

    Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Bauchi

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Najeriya a Bauchi, sun gudanar da taron makokin kashe jikan Annabin Allah Annabi Muhammad (S) da sauaran iyalansa a Karbala

    2026-06-23 09:42
  • Najeriya: Zaman Juyayin Ashura Daga Da’irar Gwaram Ta Jihar Bauchi + Hotuna

    Najeriya: Zaman Juyayin Ashura Daga Da’irar Gwaram Ta Jihar Bauchi + Hotuna

    A ranar Asabar din data gabata 5 ga watan Muharram, 1448(H) dai-dai da 20/6/2026, Shaikh Yahya Hasan Kudan ya jagoranci zaman juyayin shahadar Imam Husaini(A.S) a da’irar Gwaram ta jihar Bauchi.

    2026-06-23 09:35
  • Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Birnin "Bwani" A Tanzaniya

    Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Muharram A Birnin "Bwani" A Tanzaniya

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: 'Yan Shi'ar Tanzaniya Suna ci gaba da Gudanar da Taron Makokin Muharram a Birnin "Bwani" a Tanzaniya.

    2026-06-23 09:21
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom