-
Rahoto Cikin Hotuna |Yadda Mazaunan Gaza Suke Fuskantar Matsalolin Ruwa
Babban daraktan Hukumar Ruwa ta Gaza ya yi gargadi game da tabarbarewar rashin ruwa a Zirin, inda ya bayyana cewa bayan barnar da aka yi wa manyan cibiyoyin ruwa, yawancin hanyoyin ruwa da magudanar ruwa sun lalace, kuma mazaunan Gaza suna fama da mummunar taɓarbarwar rashin ruwa da kamuwa da ƙishirwa.
-
Isra’ila Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Gaza; Wasu Da Dama Sun Yi Shahada Da Jikkata
A daidai lokacin da ake ci gaba da rikici a zirin Gaza, hare-haren sojojin gwamnatin yahudawa a yankuna daban-daban na wannan ziri a cikin dare da rana da suka gabata, sun haifar da shahada da jikkatar wasu 'yan ƙasar Falasdinu.
-
Ba'amurken Marubuci: Trump Ya Mai Da Rayukan Sojojin Amurka Sadaukarwa A Yaƙin Sa Kai
Wani marubuci kuma manazarcin Amurka, yana mai sukar aikin Donald Trump a yaƙi da Iran, ya jaddada cewa shugaban Amurka har yanzu bai bayar da cikakken bayani game da manufofin wannan yaƙi da dalilin mutuwar sojojin Amurka ba, kuma ya jefa rayukan sojojin wannan ƙasa cikin hadarin "yaƙin d ya sa kansa."
-
Iran Ta Daidaita Makamanta Da Na’urorin Tsaron Amurka
Iran Tana Amfani Da Makamai Masu Linzami Masu Sauri Da Ƙarfin Motsi
Jaridar Wall Street Journal, ta nakalto daga jami'an Amurka, rahoton cewa Iran, ta hanyar amfani da makamai masu linzami masu sauri da ƙarfin motsi, ta daidaita da tsarin na’urorin tsaron Amurka. An buga wannan rahoto ne a daidai lokacin da jami'an Amurka da sojojin wannan ƙasa da dama suka jikkata a hare-haren Iran na baya-bayan nan a kan sansanonin Amurka a Jordan, kuma sojoji biyu sun mutu. Hotunan tauraron dan adam sun tabbatar da lalata rumfunan shirya jiragen yaƙi a sansanin Muwaffaq al-Salti.
-
Cikakken Bayani Game Da Hare-Haren Iran A Kan Sansanin Sojojin Amurka A Jordan
Jaridar New York Times, ta nakalto daga jami'an Amurka, ta ba da rahoton cewa harin Iran na ranar Juma'a, shi ne hari na huɗu a cikin kwanaki biyar da suka gabata wanda ya kai hari kan sojojin Amurka a Jordan.
-
Iran: Sansanoni 2 Na Amurka A Kuwait Sun Sha Wuta A Hare-Haren Jirage Marasa Matuki
A mataki na goma sha shida na aikin Tsawar Azaba, sansanonin Ali Al-Salem da Al-Udayri na Kuwait, sun fuskanci hare-haren jirage marasa matuki masu lalata na sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Iran : Na Ci Gaba Da Kai Hare-Haren Jirage Marasa Matuki Kan Sansanonin Amurka A Kuwait
A cikin sabon zagaye na hare-haren jirage marasa matuki na sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a mataki na goma sha bakwai na aikin Tsawa, an sake kai hari a kan ɗakin ajiyar alburusai da rumfunan kayan aiki na sojojin ta'adda na Amurka a Kuwait a karo na biyu.
-
Mamdani: Netanyahu Mai Laifin Yaƙi Ne; Ana Bibiyar Doka Don Kama Shi A New York
Magajin garin New York, yana mai bayyana matsayinsa na baya a yayin gasar zaɓe, ya jaddada cewa idan akwai goyon bayan dokar shari'a, zai aiwatar da hukuncin kotun laifukan duniya.
-
Pezeshkian: Sakon Hikima Da Haɗin Kai Na Jagora Shine Mafi Muhimmancin Kariya Ga Muradun Kasa
Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya ɗauki sako mai cike da hikima da haɗin kai na jagora mai girma na juyin juya halin Musulunci a matsayin mafi muhimmanci ga kare muradun kasa da ci gaban Iran Musulunci.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali Daga Hukumomin Kasa Kasa A Haramin Sayyidah Ma’asumah As Qom
An gudanar da taron tunawa da jagora shahidin juyin juya hali daga hukumomin kasa da kasa a Qom, da yammacin yau Asabar (18 Yuli,2026) tare da jawabin Ayatullah Mohsen Araki, a haramin Hazrat Sayyidah Fatimah Ma’asumah (A.S).
-
Jagora: Rakiyar Janazar Shahidin Iran Wani Batun Tarihi Ne Da Yunkuri Maras Misali
Jagora: Al'ummar Iran Suna da Darussan Da Ba Za a Taɓa Mantawa Ba Ga Amurka
Jagoran Juyin Juya Hali ya ce keta yarjejeniyar fahimtar juna ta sake tabbatar da cewa sa hannun shugaban ƙasar Amurka ba shi da wata ƙima kuma ba abin dogaro ba ne.
-
Keta Yarjejeniyar Fahimtar Juna Ya Sake Tabbatar Da Rashin Daraja Da Amincin Sa Hannun Shugaban Amurka
Jagora: Rakiyar Janazar Shahidin Iran Wani Batun Tarihi Ne Da Yunkuri Maras Misali
Manyan Batutuwa Da Ke Cikin Sabon Sakon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamene'i
-
Raunin Amurka A Yankin; Kuwait, Bahrain Da Jordan Sun Garzaya Neman Na’urar Tsaron Pakistan
Manazarta sun yi imanin cewa tattaunawar tsaro ta baya-bayan nan tsakanin Pakistan da kasashen Larabawa na iya zama ɗaya daga cikin alamomin farko na samuwar sabbin shirye-shiryen tsaro a yankin; shirye-shiryen da a cikinsu gwamnatocin Larabawa ke neman bambanta abokan tsaronsu, ba su dogara ga garantin soji na Washington kawai ba.
-
Iran Ta Yi Amfani Da Karamin Sashe Ne Kawai Na Ƙarfinta Akan Karfin Amurka
MTI: Bayan Vietnam Iran Ce Kawai Ta Kai Wa Amurka Irin Wannan Hare-hare Masu Barna
Alon Mizrahi, manazarcin tsaro na Isra'ila, a yau (Asabar) a cikin wani sako a shafin sada zumunta na X, ya yi nazari kan nagartar aikin sojin Iran wajen fuskantar sojojin Amurka. Kowane wuri na Amurka a yammacin Asiya an gano su, kowane sansani an kai masa hari, kuma dukkan cibiyoyinsu suna ƙarƙashin sa ido.
-
Reza'i: Yarjejeniyar Fahimtar Juna Ta ƙare | Za Mu Kai Hari Ko Ina Idan Ta'addancin Washington Ya Ci Gaba
Mai ba da shawarar soji ga jagoran juyin juya hali, Laftanar Janar Mohsen Reza'i, ya jaddada shirye-shiryen Iran don shiga matakin hari gaba daya idan ta'addancin ya ci gaba, yana mai nuni da cewa iƙirarin Washington na haɗin gwiwa wajen sarrafa mashigar Hurmuz ba abin karɓa ba ne a duniya.
-
Yamen: Za Mu Ɗauki Duk Wata Killacewar A Matsayin Yaƙi.
Yemen: Muzahar Miliyoyin Al’umma Sun Yiwa Sayyid Houthi Mubaya’a Kan Ɗaukar Dukkan Yanke Wani Qudiri Don Kare Ƙasar
An gudanar da muzaha maai tarin yawa a Sana'a da larduna da dama na Yemen, waɗanda suke nuna goyon bayansu ga shugaban Dakarun Ansarullah, Sayyid Abdul-Malik Al-Houthi, da fawwala masa ikon kare ƙasar da kuma ɗaukar killacewa a matsayin yaƙi.
-
IRGC: Amurkawa Suna Kusantowa Ga Ajalinsu A Kowane Lokaci
Rundunar ruwa ta dakarun juyin musulunci ta sanar da cewa Amurkawa suna kara kusantowa a kowane lokaci zuwa loakcin karshe na kai masu hari.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali Da Ayatullah Subhani Ya Shirya
An gudanar da taron tunawa da shahadar Ayatullahil-Uzma Sayyid Ali Khamene'i (Allah Ya tsarkake ruhinsa) da shahidan iyalinsa, da safiyar yau Juma'a (17 ga Yuli, 2026), wanda Ayatullahil-Uzma Subhani ya shirya a cikin dakin sallah na Imam Khomeini (Allah Ya jiƙansa) na haramin Hazrat Sayyidah Fatimah Ma’asumah (A.S).
-
Dakarun Hashdush-Sha'abi Sun Fara Aiwatar Da Shirin Ayyuka Na Musamman Don Ziyarar Arba'in
Ƙungiyar Hashdush -Sha'abi ta fara aiwatar da shirin ayyuka na musamman don gudanar da ziyarar Arba'in na Imam Husain (A.S), bisa ga umarnin Abdul Aziz al-Muhammadawi, shugaban kwamitin ƙungiyar, tare da tuntubar gwamnan Karbala.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali Da Ayatullah Nouri Hamedani Ya Shirya
An gudanar da taron tunawa da shahadar Ayatullahil-Uzma Sayyid Ali Khamene'i (Allah Ya tsarkake ruhinsa) da shahidan iyalinsa, da safiyar yau Juma'a (17 ga Yuli, 2026), wanda Ayatullahil-Uzma Nouri Hamedani ya shirya a cikin dakin sallah na Imam Khomeini (Allah Ya jiƙansa) na haramin Hazrat Sayyidah Fatimah Ma’asumah (A.S).
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Matan Afganistan Ga Shahidin Jagoran Al'umma A Haramin Sayyidah Ma’asumah As Qom
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Matan Afganistan Ga Shahidin Jagoran Al'umma A Haramin Sayyidah Ma’asumah As Qom
-
IRGC: Zamu Ci Gaba Da Dam-Dame Sansanonin Maƙiya Har Sai Sun Yi Hankali
Kwamandan Rundunar Sararin Samaniyar IRGC: Hare-haren mu masu tasiri za su ci gaba har sai kwanciyar hankali ya samu
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali Da Ayatullah Makarem Shirazi Ya Shirya
An gudanar da taron tunawa da shahadar Ayatullahil-Uzma Sayyid Ali Khamene'i (Allah Ya tsarkake ruhinsa) da shahidan iyalinsa, a n da dare na bakwai na binne Shahidin Iran, wanda Ayatullahil-Uzma Makarem Shirazi, ya shirya a cikin dakin sallah na Imam Khomeini (Allah Ya jiƙansa) a haramin Hazrat Sayyidah Fatimah Ma’asumah (A.S).
-
IRGC: Sun Lalatar Na'urar Radar Mai Dogon Zango Da Tarin Jiragen Saman Dakon Man Fetur Na Amurka
Wannan aikin da nasararsa sadaukarwa ne ga shahidan da Amurka ta kaiwa hari baya-bayan nan, domin hukunta masu cin zarafi da kuma azabtar da sojojin Amurka masu kashe yara.
-
Tanzaniya: Baje Kolin "Ƙasa Mai Tsarki" Labarin Shahidan Da Aka Zalunta Na Minab Da Lamerd
An fara nune-nunen fasaha mai taken "Ƙasa Mai Tsarki," wanda aka tsara don sake bita da ba da labarin fannonin ɗan adam na laifukan Amurka a Minab, Lamerd da kuma tunawa da shahidan da aka zalunta na yaƙin Ramadan, tare da samun karbuwa mai ban sha'awa daga masu kallo a Darus Salaam, Tanzania.
-
IRGC: Sun Lalata Radar Sarrafa Makamai Ta Ruwa Da Sama Na Amurka A Oman
Sannan Ofishin Hulda da Jama'a na Dakarun Juyin Musulunci na Iran a cikin sanarwa mai lamba 21 na aikin Nasr 2, da lambar sirri mai albarka ta "Ya Aba Abdillahil-Husain (A.S)," sun sanar da cewa:Sun kai hari tare da lalata radar sarrafa ruwa a kan duwatsun Salama, da radar sarrafa makamai ta sama ta Amurka da ke yankin Ghanam na Oman.
-
Iran: Ta Kai Hari Kan Cibiyar Umarni Ayyukan Amurka A Siriya
Dakarun Juyin Musulunci na Iran a cikin wata sanarwa sun ba da rahoton harin bazata da suka kai a kan cibiyar kwamandancin ayyuka na musamman na makiya a yankin Al-Tanf na Siriya, a matsayin ramuwa ga jinin sojojin shahidan Iran shahr.
-
Iran Fara Mayar Da Martani Mai Tsanani
Amurka Ta Kai Hare-hare Masu Yawa A Sassan Wasu Birane A Iran
An samu raunata mutane 7 a harin da Amurka ta kai kan unguwar Tepel Allahu Akbar da ke garin Bandar Abbas
-
Saudiyya Da Kuwait Za Su Sayi Makamai Na Dala Biliyan 2.5 Daga Amurka
Saudiyya ta buƙaci na’urorin tsaro nau’in LAU-131 masu harba makamai, MK-152 manyan bama-bamai masu fashewa, MK-66 injinan rokoki, na'urar kusanci, WTU-1/B bama-bamai na horo, da MK-66 injinan rokoki marasa aiki, tare da sauran kayan aikin soji.
-
Kafofin Larabawa: Iran Ta Kai Hari Mafi Muni A Bahrain
A cewar majiyoyi, an ji karar fashe-fashe da dama a Bahrain. An kuma sami fashe-fashe masu ƙarfi a sansanonin soji na Amurka a Jordan. Rahotanni sun nuna cewa, bayan waɗannan abubuwan, an ƙarfafa tsaro a yankin kuma an ƙara ayyukan soji na Amurka.