ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Dubban Al’ummar Morocco Sun Yi Zanga-Zanga Don Nuna Goyon Bayansu Ga Falasdinu

    Dubban Al’ummar Morocco Sun Yi Zanga-Zanga Don Nuna Goyon Bayansu Ga Falasdinu

    Dubban 'yan Morocco sun shiga wata babbar zanga-zanga a babban birnin kasar a ranar Lahadi don nuna rashin amincewarsu da ci gaba da hare-haren da gwamnatin Isr’ilaa ke kai wa al'ummar Falasdinu da kuma nuna goyon bayansu ga fursunonin Falasdinu.

    2026-04-20 09:16
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ayatullah Riza Ramezani, Ya Halarci Tantunan Masu Hidama A Qom

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ayatullah Riza Ramezani, Ya Halarci Tantunan Masu Hidama A Qom

    Sakataren Janar na Majalisar Duniya ta Ahlul Bayt (a.s), a yammacin Asabar (13 ga Maris 2026), ya halarci taron ma’aikatan birnin Qum wanda aka shirya tare da wasu sansanonin ƙasashen waje da ke kan titin Shahid Saduqi Boulevard. Ya ziyarci waɗannan tantinan sannan ya yaba wa ƙoƙari da aikin ma’aikatan wuraren, tare da mika musu godiya.

    2026-04-14 00:58
  • Bidiyo: Soyayya Maras Iyaka Tsakanin Wani Yaron Kenya Ga Jagora

    Bidiyo: Soyayya Maras Iyaka Tsakanin Wani Yaron Kenya Ga Jagora

    A wani taro da aka gabatar a Kenya an bayyana soyayya marar iyaka ga jagora inda cikin tarin aka ga wani yaro karami yana sumbatar Hoton Jagora Shahid.

    2026-04-12 22:56
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Addu'ar 40 Ga Sayyid Qa'id {Qd} A Abuja Najeriya

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Addu'ar 40 Ga Sayyid Qa'id {Qd} A Abuja Najeriya

    An gudanar da taron addu'o'i a Abuja a ranar arba'in shahadar Sayyid Al-Khamenei a yammacin ranar Alhamis 9/4/2026 wanda Sheikh Zakzaky ya jagoranci a tunawa da kwanaki 40 da shahadar Sayyid Imam Al-Khamenei a gidansa da ke Abuja, Najeriya

    2026-04-12 11:03
  • Sakon Sheikh Zakzaky A Ranar Arba'in Da Shahadar Jagoran Juyin Juyi Halin Musulunci

    Shekh Zakzkay (H) Ga Amurka: Kun Kara Raya Abin Da Kuke So Ku Lalata

    Sakon Sheikh Zakzaky A Ranar Arba'in Da Shahadar Jagoran Juyin Juyi Halin Musulunci

    Sheikh Ibrahim Zakzaki (H) a sakonsa na ranar 40 ga Shahadar jagoran juyin juya halin musulunci yayi ishara ga matsayin wannan madaukakin Sayyid da cewa Jagora ba iya kawai mutum ba ne sai dai ma yana a matsayin rayayyiyar makaranta da ke da tushe na asali kuma kokarin makiya na kawar da shi a zahiri ya sa tunaninsa da mahangarsa da sunan sa ya dawwama a cikin al'ummai.

    2026-04-11 00:09
  • Sheikh Zakzaky: Iran Ce Ta Hana Tabbatuwar Shirin “Babbar Isra’ila” A Gabas Ta Tsakiya

    Sheikh Zakzaky: Iran Ce Ta Hana Tabbatuwar Shirin “Babbar Isra’ila” A Gabas Ta Tsakiya

    Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H), a wata ganawa da ya yi da wasu daga cikin almajiransa a Abuja a lokacin bukukuwan Sallah Karama, ya jaddada cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce kadai ta hana cika shirin sahayoniya na kafa “Babbar Isra’ila” a yankin Gabas ta Tsakiya.

    2026-04-04 11:26
  • Kungiyar Kwallon Kafa Ta Najeriya Ta Kara Da Iran

    Kungiyar Kwallon Kafa Ta Najeriya Ta Kara Da Iran

    A wannan ganawar wasa an ta shi 2 da ɗaya inda dakarun wasan Najeriya suka ci ƙasar Iran biyu da ɗaya

    2026-03-28 13:01
  • Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Ƴan Shi'a A Najeriya Suka Gudanar Da Muzahar Goyon Bayan Iran

    Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Ƴan Shi'a A Najeriya Suka Gudanar Da Muzahar Goyon Bayan Iran

    Labarai Cikin Bidiyo Yadda Ƴan Shi'a A Najeriya Suka Gudanar Da Muzahar Goyon Bayan Iran 

    2026-03-25 15:28
  • Sakon Ta'aziyya Sheikh Zakzaki Ga Shahadar Jagoran Jamhuriyar Musulunci

    Sakon Ta'aziyya Sheikh Zakzaki Ga Shahadar Jagoran Jamhuriyar Musulunci

    Sheikh Zakzaki ya fitar da sakon ta'aziyya biyo bayan shahadar Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta  Iran

    2026-03-03 23:44
  • An Gudanar Da Tattakin Makokin Shahadar Ayatullah Khamenei A Lagos Najeriya + Hotunan

    An Gudanar Da Tattakin Makokin Shahadar Ayatullah Khamenei A Lagos Najeriya + Hotunan

    A Najeriya Bayan shahadar Jagoran juyin juya hali 'yan Shi'a da ke Legas Najeriya, sun fito kan tituna tare da gudanar tattakin juyayi suna masu dauke da hotunan jagoran juyin juya hali da tutar Iran,

    2026-03-03 14:41
  • An Gudanar Da Taron Makokin Shahadar Ayatullah Khamenei A Bauchi Najeriya + Hotunan

    An Gudanar Da Taron Makokin Shahadar Ayatullah Khamenei A Bauchi Najeriya + Hotunan

    Al’ummar musulmi 'yantattu mabiya shekh Ibrahim Zakzaky H a jihar Bauchi ta Najeriya, A Husseiniyya Al-Muhammad (SAW), ta hanyar gudanar da taron makoki, Girmama tunawa da shahid Ayatullah Khamenei (RA) sun sabunta alkawari da biyayya ga manufofinsa.

    2026-03-03 14:28
  • Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Muzahar Shahadar Jagora A Kano Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Muzahar Shahadar Jagora A Kano Najeriya

    2026-03-02 17:13
  • Sheikh Zakzaky {H}: Ɗinbin Hikima Da Lada Da Ke Cikin Karanta Suratul Fatiha

    Sheikh Zakzaky {H}: Ɗinbin Hikima Da Lada Da Ke Cikin Karanta Suratul Fatiha

    Bayanan Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) Cikin Tafsirin Suratul Fatiha, aya ta 5–7.

    2026-02-26 11:49
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Zaman Tafsirin Alqur'ani Da Shugaban Shi'ar Ghana Ya Gudanar A Ramadan

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Zaman Tafsirin Alqur'ani Da Shugaban Shi'ar Ghana Ya Gudanar A Ramadan

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Zaman Tafsirin Alqur'ani Da Shugaban Shi'ar Ghana Ya Gudanar A Ramadan

    2026-02-23 09:23
  • Laberiya: Ana Ci Gaba Da Zaman Dardar Bayan Gwamnati Ta Rusa Wata Kungiyar Tsaron Musulmi

    Laberiya: Ana Ci Gaba Da Zaman Dardar Bayan Gwamnati Ta Rusa Wata Kungiyar Tsaron Musulmi

    Masu adawa sun soki rushewar wata kungiyar tsaro ta Musulmi a Laberiya, suna zargin  hakan da barazana ga tsaron kasa.

    2026-02-22 09:08
  • Najeriya:  'Yan Bindiga Sun Kai Hare-Hare A Arewa Maso Yammacin Najeriya; Akalla Mutane 33 Sun Mutu

    Najeriya:  'Yan Bindiga Sun Kai Hare-Hare A Arewa Maso Yammacin Najeriya; Akalla Mutane 33 Sun Mutu

    Hare-haren 'yan bindiga a lokaci guda a arewa maso yammacin Najeriya sun kashe akalla mutane 33; an tura jami'an tsaro don dakile lamarin kuma hadin gwiwar sojojin kasar da Amurka na ci gaba da fafatawa da kungiyoyin masu dauke da makamai.

    2026-02-22 08:59
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Shirye-shiryen Ramadan a Masallacin Shi'a Kampala

    Labarai Cikin Hotuna | Na Shirye-shiryen Ramadan a Masallacin Shi'a Kampala

    Masallacin Shi'a na Khoja da ke Kampala ya kaddamar da shirye-shiryen Ramadan tare da karatun Alqur'ani da kuma Addu'ar Iftitah, wanda hakan ya nuna farkon watan mai tsarki da yanayi na ruhaniya. Masu ibada da yara sun taru don halartar ayyukan ibada na dare da ke karfafa ibada da kuma dankon zumunci tsakanin al'umma.

    2026-02-21 20:50
  • Bikin Cika Shekaru 47 Na Nasarar Juyin Juya Halin Musuluncin Iran A Ivory Coast + Hotuna

    Bikin Cika Shekaru 47 Na Nasarar Juyin Juya Halin Musuluncin Iran A Ivory Coast + Hotuna

    Jakadan Iran a Ivory Coast: Duk da takunkumin da aka sanya wa Iran na banagre daya da matsin lamba daga kasashen waje da ba a taba ganin irinsa ba, Iran ta cimma manyan nasarori a fannonin kimiyya, fasaha, tattalin arziki da kayayyakin more rayuwa.

    2026-02-20 15:51
  • Tanzania Ta Shirya Taron Addinai Kan Mai Ceton Da Akai Alkawari A Karshen Zamani

    Tanzania Ta Shirya Taron Addinai Kan Mai Ceton Da Akai Alkawari A Karshen Zamani

    An gudanar da wani taro na musamman mai taken "Bayyanar Mai Ceto Da Akai Alkawari A Karshen Zamani Daga Mahangar Addinai Da Makarantun Tunani" a Tanzania, inda aka tattaro shugabannin addinai, malamai, da masu fafutukar zaman lafiya don tattaunawa mai zurfi kan daya daga cikin batutuwan tauhidi mafi dorewa ga bil'adama.

    2026-02-16 20:56
  • Najeriya: Akalla Mutane 46 Sun Mutu, An Yi Garkuwa Da Mutane Da Dama

    Najeriya: Akalla Mutane 46 Sun Mutu, An Yi Garkuwa Da Mutane Da Dama

    'Yan bindiga a kan babura sun kai hari a kauyuka uku a arewacin Najeriya, inda suka kashe mutane da dama suka kuma yi garkuwa da wasu.

    2026-02-16 20:46
  • Rahoton Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Tattakin Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Kano Najeriya 

    Rahoton Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Tattakin Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Kano Najeriya 

    Ƴan'uwa Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky na garin Kano sun gudanar da Muzaharar murna da cikar jamhuriyyar musulinci ta Iran shekaru 47 da kafa gwamnatin musulinci a yau Juma'a 13/2/2027.

    2026-02-13 22:50
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Qum

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Qum

    Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman 22. Wanda suma al’ummar birnin Qom mai tsarki suka gudanar da shi a kusa da harami Mai Girma na Sayyidah Fatima Ma’asumah As.

    2026-02-11 13:52
  • Labarai Cikin Hotuna | Yadda Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Ya Halarci Bikin Cika Shekaru 47 Da Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran.

    Labarai Cikin Hotuna | Yadda Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Ya Halarci Bikin Cika Shekaru 47 Da Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran.

    Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya halarci bikin cika shekaru 47 da nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran, da cibiyar Al'adu ta Ofishin Jakadancin Jamhuriyar Musulunci ta shirya yau Litini 9/2/2026 a Abuja. Szakzakyoffice

    2026-02-10 09:10
  • Sojojin Sudan Suna Kara Kutsawa Kordofan

    Sojojin Sudan Suna Kara Kutsawa Kordofan

    A tsakiyar musayar wuta tsakanin Sojojin Sudan da Rundunar Taimakon Gaggawa (RSF) da ta barke jiya a yamma da kudancin Sudan, sojojin Sudan sun ci gaba da kai hari zuwa Kadugli, babban birnin jihar Kordofan ta Kudu. Majiyoyin soji da shaidu a kasa ne suka bayar da rahoton wannan ci gaba.

    2026-02-07 22:12
  • Sudan: Rundunar Gaggawa Ta Kai Harin Jirgin Sama Maras Matuki Kan Cibiyar Lafiya

    Sudan: Rundunar Gaggawa Ta Kai Harin Jirgin Sama Maras Matuki Kan Cibiyar Lafiya

    Wani harin jirgi mara matuki da rundunar gaggawa ta Sudan ta kai kan wata cibiyar lafiya a Sudan ya kashe fararen hula 8, ciki har da yara 5, tare da raunata wasu 11.

    2026-02-05 21:33
  • Jagora (H) Ya Gana Da Harisawa A Munasabar Nisfu-Sha'aban + Bidiyo Da Hotuna

    Jagora (H) Ya Gana Da Harisawa A Munasabar Nisfu-Sha'aban + Bidiyo Da Hotuna

    Ranar Laraba 16 ga Sha'aban 1447 (4/2/2026) Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da Wakilan Lajanar Harisanci, a gidansa da ke Abuja, cikin raya Munasabar Nisfu Sha'aban, da haihuwar Imamul Asr (AS).

    2026-02-05 10:40
  • Afirka Ta Kudu Ta Ba Wa Jami'in Isra'ila Sa'o'i 72 Don Barin Kasar

    Afirka Ta Kudu Ta Ba Wa Jami'in Isra'ila Sa'o'i 72 Don Barin Kasar

    Gwamnatin Afirka ta Kudu ta ayyana babban jami'in hulda na Isra'ila a Pretoria a matsayin wanda ba a amince da shi ba, kuma ta umarce shi da ya bar ƙasar cikin awanni 72.

    2026-01-31 08:28
  • Labarai Cikin Hotuna| Sheikh Zakzaky Ya Rufe Taron Dandalin Alqur'ani A Gidansa Na Abuja

    Labarai Cikin Hotuna| Sheikh Zakzaky Ya Rufe Taron Dandalin Alqur'ani A Gidansa Na Abuja

    A ranar Talata da yamma, 8 ga Sha'aban 1447 (27 ga Janairu 2026), Sheikh Ibraheem Zakzaky ya rufe taron Dandalin Alqur'ani na Harkokin Musulunci a gidansa da ke Abuja. Taron ya mayar da hankali kan bin umarni Alqur'ani da tattaunawa da ta shafi harkokin Musulunci, inda ya hada mahalarta a cikin yanayi na ruhaniya da ilimi.

    2026-01-28 11:48
  • Akalla Mutane Shida Sun Mutu A Mahaƙar Zinare Ta Guinea

    Akalla Mutane Shida Sun Mutu A Mahaƙar Zinare Ta Guinea

    Kafafen yada labarai na cikin gida sun ruwaito cewa wadanda abin ya shafa sun kasance a wani kwarmi a cikin rami kwatsam sai kasar ta zaftare.

    2026-01-23 19:19
  • Wakiliyar Majalisar Tsaron MDD A Sudan: Shaidun Taurarin Ɗan Adam Sun Tabbatar Da Ta'asar Da RSF Ta Aikata A El Fasher

    Wakiliyar Majalisar Tsaron MDD A Sudan: Shaidun Taurarin Ɗan Adam Sun Tabbatar Da Ta'asar Da RSF Ta Aikata A El Fasher

    Rahotonnin sun kunshi hotunan tauraron dan adam, bidiyo da sauti; an aikata laifukan yaki da laifukan cin zarafin bil'adama a El Fasher.

    2026-01-19 21:42
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom