-
Bidiyon Rahoton Tashar Karbala Kan Rufe Taron Kafafan Yada Labarai Na Biyu: "Mu 'Ya'yan Husaini (AS) Ne"
Bidiyon Rahoton Tashar Karbala Kan Rufe Taron Kafafan Yada Labarai Na Biyu: "Mu 'Ya'yan Husaini (AS) Ne"
-
Bidiyon Yadda Rundunar Qassam Sun Halaka Sojojin Isra'ila 4
Dakarun Qassam, reshen soji na Hamas, sun kai hari kan tankar Merkava na Isra'ila a wani samame da suka kai a arewacin zirin Gaza. Fashewar tankar yayi sanadin kashe sojojin Isra'ila hudu. Wannan aikin wani bangare ne na jerin ayyuka da suka sawa suna "Sandar Musa".
-
Isra'ila Ta Kai Hari A Kudancin Lebanon + Bidiyo
Majiyoyin labarai sun ba da rahoton wani sabon hari da jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai a garin Ain Baal da ke kudancin kasar Lebanon.
-
Bidiyon Yadda Yamen Ta Caɓa Ado Murna Ga Maulidin Annabi Muhammad Sawa
Babban birnin ƙasar Yemen Sana'a ta kayata ado da kyalle kore mai ban sha'awa. Inda Al'ummar kasar Yemen ke gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwar manzon Allah tsarki da tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi.
-
Bidiyon Yadda Iran Ta Fara Kai Harin Martani Ga Isra'ila Sa'i Ɗaya Da Lokacin Da Isra'ila Ke Kaiwa
Wannan bayanin kai tsaye na IRGC na yadda ta harba makamai masu linzami kan gwamnatin sahyoniyawa a lokacin da Isra'ila ke tsaka da kawo mata hari
-
Bidiyon Yadda Falasɗinawa Suka Gudanar Da Maulidin Annabi Muhammad Sawa A Masallacin Qudus
Bidiyon Yadda Falasɗinawa Suka Gudanar Da Maulidin Annabi Muhammad Sawa A Masallacin Qudus
-
Bidiyoyin Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidan Yamen
Daga cikin wadanda su kai shahada akwai Firayim Minista, da Ministan Yada Labarai, Ministan Lafiya, Ministan noma, Ministan Harkokin Waje, Ministan Shari'a, Ministan Tattalin Arziki, da Sakataren Gwamnatin Yaman a wannan harin. A yau an gudanar da gagarumin jana'izar shahidan kasar Yemen wannan dinbin al'ummar kasar Yemen da sojojin kasar suka gabatar.
-
Juyayin Shahadar Imam Hasanul Askary As + Bidiyo
8/Rabi’ul Auwal 260h; A irin wannan rana ne shahadar Imam Hasanul Askary As Ta kasance Imami na 11 cikin jerin Imamai jagorori da Manzon Rahama Muhammad SAWA ya barwa al’ummar sa domin suyi koyi dasu don su samu tsira duniya da lahira a bayansa.
-
Mayakin Gwagwarmayar Hizbullah Ya Yi Shahada A Harin Da Isra'ila Ta Kai A Kudancin Lebanon + Bidiyo
Wani dan gwagwarmayar Hizbullah ya yi shahada a wani hari da jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai a garin "Sir al-Gharbiyah" kudancin Lebanon + bidiyo