-
An Gudanar Da Taron Eidul Ghadir A Garin Zariya Najeriya + Hotuna
Da Yammacin jiya Lahadi 07 Ga Watan Yunin 2026 Ne, Yan Uwa Musulmi Almajiran Sayyid Zakzky (H), Na Da'irar Zariya Da Kewaye, Suka Gudanar Da Taron Eidul Ghadeer Khum, Wanda Suka Saba Shiryawa Duk Shekara.
-
Ɗaliban Fudiyya Sun Shirya Walimar Ghadeer A Garin Karaba + Hotuna
Daliban Fodiyya na Harkar Musulunci ƙarƙashin jagoranci Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H), da ke garin Karaba, sun gudanar da walimar Idin Ghadeer a muhalli Fudiyya Karaba, a ƙaramar hukumar Kubau jihar Kaduna.
-
Yadda Gagarumin Taron Yaumul Ghadeer-Khum Ya Gudana A Garin Shado Birnin Gwari, Kaduna + Hotuna
Ƴan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) sun gabatar da gagarumin Taron Yaumul Ghadeer-khum a garin Shado da ke ƙaramar hukumar Birnin Gwari, Jihar kaduna.
-
Yaumul Ghadeer | Darul Qadiriyya Sun Haskaka Yalwan Bene-Soba Da Bikin Yaumul Ghadir + Hotuna
A Jiya Alhamis 4 ga Yuni, 2026, wanda ya yi daidai da 18 Zul-Hijja 1447H, al'ummar Darul Qadiriyya tare da masoya Ahlul Baiti (A.S.) a garin Yalwan Bene, ƙaramar hukumar Soba ta jihar Kaduna, sun gudanar da gagarumin bikin Yaumul Ghadir, domin tunawa da wannan rana mai daraja a tarihin Musulunci.
-
Aljeriya Ta Gina Sabon Sashe Na Bututun Iskar Gas Cikin Hamadar Afrika
Aljeriya ta fara aiwatar da wani sabon sashe na aikin bututun iskar gas mai ratsa hamada don jigilar iskar Najeriya ta Nijar da Aljeriya zuwa kasuwannin Turai da kuma ƙarfafa tsaron makamashi na yanki da na duniya.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eidil-Ghadir A Jos, Najeriya
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eidil-Ghadir A Jos, Najeriya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eidil-Ghadir A Ramin-Kura, Najeriya
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eidil-Ghadir A Ramin-Kura, Najeriya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Bikin Eid Al-Ghadir A Saminaka, Najeriya
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Bikin Eid Al-Ghadir A Saminaka, Najeriya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eid Al-Ghadir A Yankin Doguwa Na Kano, Najeriya
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eid Al-Ghadir A Yankin Doguwa Na Kano, Najeriya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Dubban Mutane Sun Halarci Bikin Eid Al-Ghadir A Potiskum, Najeriya
Rahoto Cikin Hotuna | Dubban Mutane Sun Halarci Bikin Eid Al-Ghadir A Potiskum, Najeriya
-
Bin Fikirar Imam Khumaini Ne Hanyar Samun Mafita Ga Al'umma - Jagora Sheikh Zakzaky (H) + Hotuna
A yayin tunawa da wafatin Imam Khumaini (QS), Sheikh Zakzaky (H) ya gabatar da jawabi a taron Makon Imam Khumaini da Dandalin Ɗalibai na Harkar Musulunci suka shirya karo na 37, da yammacin ranar Talata 16 ga Zhul Hijja 1447, a gidansa da ke Abuja.
-
An Fassara Tare Da Buga Littafin "Imam Ali (A.S) A Mahangar Halifofi" Da Harshen Swahili
Bisa daukar nauyin Babban Daraktan Ayyukan Al'adu da Bugawa na Majalisar Ahlul Bayt (A.S), an fassara tare da buga littafin "Imam Ali (A.S) a mahangar Halifofi" da harshen Swahili.
-
Sayyid Zakzaky (H) Ga ‘Yan Uwa Ya Kamata A Kowace Ɗabi'a A Gan Mu Da Kyakkyawa
Wannan bayanin tsakure ne daga Littafin “TASIRIN ƊABI’U” na Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) Wallafar cibiyar wallafa da yaɗa ayyukan Shaikh Zakzaky (H).
-
Rahoton Cikin Hotuna | Na Tattakin Juyayin Shahadar Jagora Qom
Ƴan uwa musulmi mabiya jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky H da ke karatu a ƙasar da ke zaune a Shahrek Mahdiyyeh sun gudanar da tattakin juyayi da jaje na shahadar jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullahil Uzma Imam Sayyid Ali Khamene'i Hussaini Qs
-
Yaki Kan Iran Ya Jefa Afirka Hargitsin Zamantakewa
Yakin da Amurka da Isra'ila da kasashen Larabawa da na Turai su ke kan Iran ya mayar da matsalar man fetur a Afirka zuwa wani babbaar barazanar zamantakewa da siyasa.
-
Son Ahlul Baiti Aiki Ne Da Sadaukarwa - Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) + Hotuna
Da yammacin ranar Talata, 2 ga Dhul-Hijja, 1447 (19/05/2026), Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin rufe Mu’utamar na Matasan Sharifan Harkar Musulunci a gidansa da ke Abuja.
-
Jami'ai: 'Yan Bindiga Sun Sace Ɗalibai 39 Kuma Suka Kashe Malami A Jihar Oyo A Najeriya
Hukumomin Najeriya sun bayyana a jiya Litinin cewa 'yan bindiga sun sace akalla ɗalibai 39 da malamai bakwai a jihar Oyo da ke kudu maso yammacin Najeriya, suka kashe daya daga cikin malaman, tare da raunata jami'an tsaro ta hanyar amfani da bama-bamai a lokacin ƙoƙarin ceto wadanda aka yi garkuwa da su.
-
Mutane 4 Sun Mutu A Zanga-Zangar Adawa Da Hauhawar Farashin Man Fetur A Kenya
Ministan cikin gida na Kenya, Kipchumba Murkomen, ya bayyana cewa mutane huɗu sun rasa rayukansu a jiya Litinin a zanga-zangar da aka yi a garuruwa da dama na Kenya don adawa da hauhawar farashin man fetur sakamakon yaƙi da Iran, bayan da yajin aikin gama-gari a fannin sufuri na jama'a ya bar matafiya a makale.
-
Ɗaliban Fudiyya Sun Yi Mauludin Imam Ali Ridha (as) A Garin Yelwa Mai Bene + Hotuna
A jiya Litinin 18/05/2026, ɗalibai Yara Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H), na makarantar Fudiyya da ke garin Yalwa Mai Bene, ƙaramar hukumar Soba a jihar Kaduna, sun gudanar da Mauludin Imam Ali Arridha (as)
-
Makiya Ba Sa Son Hadin Kan Musulmi Domin Da Shi Ne Al’umma Za Tai Karfi
Wanda Ya Gyara Kansa Ne Kadai Zai Iya Zama Mai Gyarawa + Hotuna
A karkashin jagorancin Sheikh Sayyid Ibrahim Ya'qub Zakzaky (H), Dandalin Matasan Harkar Musulunci ta yankin Funtuwa ta shirya taron kimiyya da al'adu na kwanaki biyu a garin Tudun Aya, domin musayar ra'ayoyi da ilmantarwa.
-
Wasu ‘Yan Bindiga Sun Sace Ɗalibai Da Dama A Najeriya
Kafofin yada labarai sun ba da rahoton cewa wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari tare da sace ɗalibai da dama a jihar Borno da ke Najeriya.
-
An Kashe Mutane 120 A Najeriya Da Mali
Rikice-rikice na haifar da zubar jini a Afirka bayan kashe mutane da dama a wasu sabbin hare-hare da makamai a wadannan kasashe, ciki har da 'yan kungiyar ISIS 50 a arewacin Najeriya,
-
Sheikh Zakzaky: Isar Da Saƙon Addini Ta Halayya Da Aiki Ya Fi Muhimmanci Fiye Da Magana
Sheikh Zakzaky: "A Wannan Zamani, Isar Da Saƙon Addini Wajibi Ne Ga Kowane Musulmi Har Zuwa Lokacin Mutuwarsa."
-
Sheikh Zakzaky: Dakewar Iran Ta Samu Sakamakon Makarantar Ahlul Bayt (AS)
Sheikh Ibrahim Zakzaky H shugaban Harkar Musulunci ta Najeriya, a taron "Ƙungiyar Mawaka" na biyu da aka yi a Abuja, ya danganta zaman lafiya da nasarorin Jamhuriyar Musulunci ta Iran kai tsaye da bin koyarwar Ahlul Bayt (AS) da kuma tsayayya da matsin lamba.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Yan Shi’a Su Kai Bikin Kammala Haddar Alƙur'ani A Kano, Najeriya
Kusan matasa 'yan Shi'a 300 ne mabiyan Sheikh Ibraheem Zakzaky ne suka haddar Alƙur'ani daga sassa daban-daban na Najeriya wanda ddubban al’umma ne suka hallara a birnin Kano don bikin kammala karatunsu wanda mabiyan Sheikh Ibraheem Zakzaky suka shirya. A bikin an duba yanayin kwarewa da kammala haddar Alƙur'ani da suka yi, kuma ya ƙunshi mahalarta daga yankuna daban-daban na kasar.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Ganawar Sayyid Zakzaky H Da Dalibai Mahaddata Alkur’ani A Abuja
Da yammacin ranar laraba 11 ga watan DhulQa'ada, 1447H (29/04/2026), Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da ɗalibai mahaddata su 246, daga makarantun Fudiyya daban-daban waɗanda ke shirin yin bikin haddar Alkur’ani Mai girma. Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)
-
Labarai Cikin Hotuna Na | Ganawar Wakilan 'Yan Uwa Shekh Zakzaky (Hp A Abuja
Wakilan Ƴan'uwa daga Da'irar Abuja, Suleja da Minna sun ziyarci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) a yammacin ranar lahadi 09/Dhul Qaada/1447 (26/04/2026).
-
Gabar Tekun Somaliya Ta Zamo Mahallakar Jiragen Ruwan Amurka Da Isra'ila A Mashigar Babul-Mandab
Harin da aka kai kwanan nan kan wani jirgin ruwan mai a gabar tekun kudancin Somaliya, wanda ya haifar da kwace wani karamin jirgin ruwa da 'yan bindigar Somaliya suka yi, ya zo ne a daidai lokacin da ake samun sauye-sauye a kasashen duniya da kuma tashin hankali a yankunan Yammacin Asiya, Turai da Afirka, don haka akwai yiwuwar ya zama sabon fagen tsaro.
-
Waken Yabo Da Jinjinawa Iran Da Bakin Al-kanaweey
Waken Yabo Da Jinjinawa Iran Da Bakin Al-kanaweey
-
Jagora (H) Ya Rufe Mu'utamar Karo Na 5 Bayan Kwashe Kwanaki 4 Ana Gabatarwa A Bauchi
Yan Uwa Musulmi A Najeriya Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Iran Da Falasdinu + Hotuna
An rufe Mu'utamar Na Kasa da Kasa karo na 5 a garin Bauchi. Taron wanda Dandalin Dalibai da Malamai tare da haɗin guiwar Dandalin ƴan uwa Mata na Harkar Musulunci ƙarƙashin jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky(H) suka shirya, mai taken 'Halin da ake ciki: ina mafita?"