ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Iran: Babu Shige Da Ficen Jiragie Ruwa Ta Mashigar Hormuz Matuƙar Amurka Na Ci Gaba Da Hare-haren

    Iran: Babu Shige Da Ficen Jiragie Ruwa Ta Mashigar Hormuz Matuƙar Amurka Na Ci Gaba Da Hare-haren

    Hukumar kula da jiragen ruwa ta Iran ta sanar da dakatar da jigilar kayayyaki ta mashigar Hormuz har sai yanayin tsaro ya daidaita, kuma ta yi nuni da cewa za a sake duba dukkan buƙatun wucewa da bayar da izinin da ya dace da wuri-wuri.

    2026-08-01 00:23
  • Hizbullah: Gwamnatin Lebanon Ta Nuna Halin Ko In Kula Ga Hare-haren Isra'ila

    Hizbullah: Gwamnatin Lebanon Ta Nuna Halin Ko In Kula Ga Hare-haren Isra'ila

    Hizbullah ta Lebanon, ta hanyar fitar da wata sanarwa, ta bayyana cewa gwamnatin ƙasar ba ta kula da damuwa da hare-haren Isra'ila a kudancin ƙasar ba, kuma ta buƙaci a ɗauki matakin gaggawa don dakatar da ayyukan rusau da kuma tilasta wa Isra'ila ficewa daga dukkan yankunan da ta mamaye na Lebanon.

    2026-08-01 00:07
  • Dubban Daruruwan Yemanawa Ne Suka Fto Muzahara Domin Nuna Goyon Baya Ga Sojojin Yemen

    Dubban Daruruwan Yemanawa Ne Suka Fto Muzahara Domin Nuna Goyon Baya Ga Sojojin Yemen

    Dubban daruruwan mutanen Sana'a da yankunan da ke kewaye sun taru a yau a dandalin Sab'in cikin ruwan sama mai ƙarfi, suna masu shelanta goyon baya ga gwagwarmaya da sojojin Yemen.

    2026-07-31 23:53
  • Gasar Ƙasa Da Ƙasa Karo Na Uku Na "Mu 'Ya'yan Husain (AS) Ne"

    Gasar Ƙasa Da Ƙasa Karo Na Uku Na "Mu 'Ya'yan Husain (AS) Ne"

    Ana gayyata kowa don shiga cikin gasar samar da ayyukan watsa labarai wanda ya mayar da hankali kan rubuce-rubuce dake nuna tasiri Arba'in na Husaini As

    2026-07-31 23:18
  • Ana Ci Gaba Da Tattakin Arba'een A Nijeriya + Hotuna

    Ana Ci Gaba Da Tattakin Arba'een A Nijeriya + Hotuna

    A jiya Alhamis 15 ga watan Safar 1448 (30/7/2026) 'yan uwa Musulmi almajiran Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) suka fara Tattakin Yaumul Arba'een din Imam Husaini (AS), daga Yankin Kano zuwa Zaria.

    2026-07-31 22:08
  • Tattakin Yaumul Arba'een A Kano Ya Isa Garin Ƙarfi + Hotuna

    Tattakin Yaumul Arba'een A Kano Ya Isa Garin Ƙarfi + Hotuna

    Yan uwa Musulmai masu tattakin Yaumul Arba'een daga Kano sun yada zangonsu a Garin Ƙarfi, inda za su kwana bayan kammala tafiyar da suka yi a yau cikin tsari da lumana.

    2026-07-31 22:05
  • Rahoto Cikin Hotuna | Wani Yanki Na Masu Tattakin Yaumul Arba’een Na 1448H

    Rahoto Cikin Hotuna | Wani Yanki Na Masu Tattakin Yaumul Arba’een Na 1448H

    Rahoto Cikin Hotuna | Wani Yanki Na Masu Tattakin Yaumul Arba’een Na 1448H

    2026-07-30 22:54
  • Al’ummar Jordan Sun Sanya Hannu A Wasikar Buɗaɗɗiya A Don Korar Sojojin Amurka

    Al’ummar Jordan Sun Sanya Hannu A Wasikar Buɗaɗɗiya A Don Korar Sojojin Amurka

    Daruruwan jiga-jigan siyasa, shari'a, da na jama'a na Jordan sun sanya hannu a wata buɗaɗɗiyar wasika inda suka buƙaci korar sojojin Amurka daga ƙasar.

    2026-07-30 22:35
  • Financial Times: Ma'ajiyar Man Fetur Amurka Ta Na Gab Da Kaiwa Mataki Mafi Muni

    Financial Times: Ma'ajiyar Man Fetur Amurka Ta Na Gab Da Kaiwa Mataki Mafi Muni

    Jaridar Financial Times a wani rahoto ta ba da labarin raguwar ma'ajiyar man fetur na Amurka sosai, kuma ta yi gargadin cewa ci gaba da cire man daga ma'ajiyar dabara da ƙara fitar da man zuwa kasashen waje, ya raunana ƙarfin Washington na fuskantar duk wani rashin daidaituwa na kasuwar makamashi sosai.

    2026-07-30 22:29
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Yaumul Arba’een Na Yankin Kano Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Yaumul Arba’een Na Yankin Kano Najeriya

    Kamar yadda aka saba wanna Tattakin yaumul Arba'inana yin sa ne domin tunawa da irin wahalhalun da iyalen gidan Manzon Allah (S) suka sha na tafiya a ƙasa babu takalma na tsawon kwanaki adukkan fadin yankunan Najeriya.

    2026-07-30 22:18
  • Iraqi: An Gudanar Da Jana’izar Shahidan Hare-Haren Saudiyya Da Amurka A Karbala + Hotuna

    Iraqi: An Gudanar Da Jana’izar Shahidan Hare-Haren Saudiyya Da Amurka A Karbala + Hotuna

    An gudanar da Jana'izar Girmamawa Ga Gawarwakin Shahidan Hare-haren Amurka da Saudiya A Karbala Mai Tsarki

    2026-07-30 22:08
  • Iran: Sojojin Irgc Uku Sun Yi Shahada A Zanjan A Hare-Haren Makamai Masu Linzami Na Amurka

    Iran: Sojojin Irgc Uku Sun Yi Shahada A Zanjan A Hare-Haren Makamai Masu Linzami Na Amurka

    Sashen hulɗa da jama'a na dakarun Irgc sashen Ansarul-Mahdi (AS) na lardin Zanjan a wata sanarwa: A harin da gwamnatin ta'addanci ta Amurka ta kai a ranar a yau 30 ga Yuli 2026 sojojin Irgc uku na wannan lardin, a kan hanyar kare iyakokin Iran ta Musulunci da tsaron al'umma, sun sami nasarar shahada.

    2026-07-30 15:10
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Nuna Adawa Da Amurka Da Masu Tattain Arba’een Suka Gudanar

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Nuna Adawa Da Amurka Da Masu Tattain Arba’een Suka Gudanar

    An Gudanar Da Taro Nuna Adawa Da Amurka Wanda Masu Tattakin Ziyarar Arba'in Suka Gabatar A Maukibi Mai Lamba 1080 A Hanyar Tattakin Imam Husain (AS)

    2026-07-30 15:04
  • IRGC: Hafsoshi Da Ma’aikatan Jirage Sun Sheka Tare Da Lalata Jiragen Yaƙi Uku Na F-35 A Al-Azraq A Jordan

    IRGC: Hafsoshi Da Ma’aikatan Jirage Sun Sheka Tare Da Lalata Jiragen Yaƙi Uku Na F-35 A Al-Azraq A Jordan

    Sashen hulɗa da jama'a na Sojojin Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci a sanarwa mai lamba 55 ya sanar da cikakken lalata jiragen yaƙi uku na F-35 da kuma yi wa wasu uku mummunar barna da kashe wasu hafsoshi da ma'aikatan fasaha da gyara aAl-Azraq, a matsayin ramuwa ga harin ta’addancin Amurka ya yi a Qeshm.

    2026-07-30 14:57
  • Isra’ila: An Kama Direban Motar Asibiti A Isra'ila Bisa Zargin Leƙen Asiri Ga Iran

    Isra’ila: An Kama Direban Motar Asibiti A Isra'ila Bisa Zargin Leƙen Asiri Ga Iran

    An kama wani direban motar asibiti na Isra'ila bisa zargin leƙen asiri da gudanar da ayyukan tattara bayanai domin Iran.

    2026-07-30 14:26
  • CSIS: Amurka Na Ciki Tsaka Mai Wuya Na Ƙarancin Makamai Masu Linzami

    CSIS: Amurka Na Ciki Tsaka Mai Wuya Na Ƙarancin Makamai Masu Linzami

    Cibiyar Nazarin Dabaru da Ƙasa da Ƙasa (CSIS) ta yi gargaɗi game da ƙarancin ajiyayyun makamai masu linzami na Amurka inda raguwar ta kai kashi 65 cikin 100 na makaman Patriot.

    2026-07-30 14:24
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Dakarun Hashdush-Sha'bi Ke Gudanar Da Ayyukan Tsaro Ga Maziyartan Arba'in.

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Dakarun Hashdush-Sha'bi Ke Gudanar Da Ayyukan Tsaro Ga Maziyartan Arba'in.

    Rahoto Ciin Hotuna | Yadda Dakarun Hashdush-Sha'bi Ke Gudanar Da Ayyukan Tsaro Ga Maziyartan Arba'in.

    2026-07-30 14:04
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Tarbi Gawa Da Jana'izar Birgediya Na Biyu Matukin Jirgi Shahid Majid Kazemi - Shiraz

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Tarbi Gawa Da Jana'izar Birgediya Na Biyu Matukin Jirgi Shahid Majid Kazemi - Shiraz

    An gudanar da taron maraba da jana'izar Birgediya Na Biyu Matukin Jirgi Shahid Majid Kazemi, ɗaya daga cikin jarumai huɗu na jirgin yaƙi na Sukho-24 na sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, da safiyar yau Alhamis (30 Yuli 2026) a sansanin sojan sama na Shahid Doran a Shiraz. Birgediya Na Biyu Matukin Jirgi Shahid Majid Kazemi, ɗaya ne daga cikin jarumai huɗu na jirgin yaƙi nau’in Sukho-24 na sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, wanda bayan aiwatar da aiki da kai hari mai nasara a ranar 2 ga Maris 2026, a sansanin Al-Udeid na Qatar, wanda ya haifar da lalata ababen more rayuwa da kayan aikin soji na sojojin ta'adda na Amurka, a hanyar dawowarsa zuwa ƙasar, ya sami darajar shahada.

    2026-07-30 13:51
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makoki A Madadin Jagora Shahidi

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makoki A Madadin Jagora Shahidi

    An gudanar da taron makoki da kuma tawassuli da Ahlul-Bayt (A.S) a madadin jagora shahidi, tare da jawabin Hujjatul-Islam wal-Muslimin Sayyid Mir Hashim Husseini, a makarantar addini ta Ayatullah Mujtahidi.

    2026-07-30 13:47
  • Reuters: Netanyahu Da Trump Sun Binciki Dukkan Hanyoyin Fuskantar Iran A Ganawarsu

    Reuters: Netanyahu Da Trump Sun Binciki Dukkan Hanyoyin Fuskantar Iran A Ganawarsu

    Wani babban jami'in yahudawa ya shaida wa Reuters cewa, a ganawar baya-bayan nan ta Donald Trump, shugaban Amurka, da Benjamin Netanyahu, firayim ministan gwamnatin yahudawa, a Fadar White House, an yi nazari dalla-dalla kan dukkan zaɓuɓɓukan da ake iya yi don hana shirin nukiliya na Iran, ciki har da diflomasiyya, matsin tattalin arziki da takunkumi, da kuma zaɓin soji da hari gaba ɗaya.

    2026-07-30 13:44
  • Rahoto Cikin Bidiyo | Na Tattakin Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Gaza Da Ake Zalunta A Thessaloniki, Girka

    Rahoto Cikin Bidiyo | Na Tattakin Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Gaza Da Ake Zalunta A Thessaloniki, Girka

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: A ci gaba da kwararar goyon bayan duniya ga manufar Falasdinu, 'yan ƙasar Girka a birnin Thessaloniki, ta hanyar gudanar da Muzahara, sun yi Allah wadai da laifukan gwamnatin yahudawa, kuma sun nuna goyon bayansu mai zurfi ga al'ummar Gaza da ake zalunta da masu gwagwarmaya.

    2026-07-30 13:42
  • Iran: Cikakken Bayani Game Da Sakin Kayayyakin Yuro Miliyan ɗaya Daga 'Yan Fashin Amurka

    Iran: Cikakken Bayani Game Da Sakin Kayayyakin Yuro Miliyan ɗaya Daga 'Yan Fashin Amurka

    A daidai lokacin da fashin ruwa na Amurka ya sa samun magani ga marasa lafiya 44,000 masu fama da ciwon koda ya tsaya cik, diflomasiyyar jin kai na Hilar Ahmar a Geneva ta sa aka kwato kayayyakin jirgin "Toska" da aka kama bayan watanni da yawa na jira.

    2026-07-29 23:00
  • Kuwait Ta Soke Takardar Dan Ƙasa Ta Ayatullah Sheikh Hussain Al-Ma'touq Da Wasu Mutane Biyar

    Kuwait Ta Soke Takardar Dan Ƙasa Ta Ayatullah Sheikh Hussain Al-Ma'touq Da Wasu Mutane Biyar

    Ƙasar Kuwait ta soke zamowa dan kasa ga Ayatullah Hussain Al-Ma'touq, memba na Majalisar Duniya ta Ahlul-Bayt (A.S) daga Kuwait, da masu fafutuka na jama'a da kare hakkin bil'adama guda biyar.

    2026-07-29 22:39
  • Ƙungiyar Nujaba Iraki: Harin Amurka Da Saudiyya Ba Zai Wuce Ba Tare Da Martani Ba

    Ƙungiyar Nujaba Iraki: Harin Amurka Da Saudiyya Ba Zai Wuce Ba Tare Da Martani Ba

    Ƙungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Nujaba ta sanar da cewa: "Jinin shahidan hare-haren Amurka da Saudiyya ba zai zama ya zuba a banza ba."

    2026-07-29 19:01
  • Bidiyo | An Fara Jana'izar Shahidan Hashdush Sha'abi Iraki Cikin Girmamawa

    Bidiyo | An Fara Jana'izar Shahidan Hashdush Sha'abi Iraki Cikin Girmamawa

    Ana ci gaba da gudanar da taron jana'izar gawarwakin shahidan Dakarun Hashdush Sha'abi, waɗanda suka yi shahada sakamakon harin soji na hadin gwiwa tsakanin Saudiyya da Amurka, tare da halartar dimbin jama'a da shugabannin siyasa da soji.

    2026-07-29 18:58
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Ɓarnar Da Hare-haren Saudiyya Da Amurka Ya Haifar A Iraqi

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Ɓarnar Da Hare-haren Saudiyya Da Amurka Ya Haifar A Iraqi

    Ta'addancin yaƙin na hare-haren bama-bamai da Saudiyya ta kai bisa jagorancin Amurka a Iraqi ya shafi harda masallaci ɗakin bautar Allah, a wanann cin zarafi da ya saba wa dukkan kyawawan dabi'u da yarjejeniyoyin ƙasa da ƙasa. Barnar da ta faru sakamakon harin ta'addanci na dabbanci da Saudiyya da Amurka suka kai kan hedkwatar ayyuka ta Basra na dakarun Hashdush-Sha'abi, hare-haren sun shafi cibiyoyin dakarun a lardunan Bagadaza, Wasit, Ninawa, Basra, Kirkuk, Karbala, da Diyala.

    2026-07-29 18:34
  • Dakarun Hashdush-Sha'abi Sama Da 52 Ne Harin Amurka Da Saudiyya Ya Rutsa Da Su Iraqi

    Dakarun Hashdush-Sha'abi Sama Da 52 Ne Harin Amurka Da Saudiyya Ya Rutsa Da Su Iraqi

    Shahadar mayaƙa aƙalla 20, kuma wasu 32 sun sami raunuka, sakamakon farko ba na ƙarshe ba na hare-haren ta'addancin haɗin gwiwar Amurka da Saudiyya wanda suka kai a sassa daban-daban biranen Iraqi, wanda ya shafi wasu cibiyoyi na hukuma na Hashdush-Sha'abi) a wasu larduna na Iraki.

    2026-07-29 14:46
  • Dalilin Da Ya Sa Trump Ke Tsawata Wa Netanyahu Gujewa Fadawa Yaki Tsundum Da Iran Ne

    Trump Ga Netanyahu: 'Babu Wanda Ya Isa Ya Ce Mani Ga Abin Da Ya Kamata Mu Sayar Ko Kar Mu Sayar

    Dalilin Da Ya Sa Trump Ke Tsawata Wa Netanyahu Gujewa Fadawa Yaki Tsundum Da Iran Ne

    Donald Trump ya bayyana a fili cewa Benjamin Netanyahu bai isa ya ba da wani ra'ayi ba game da ko Amurka za ta sayar da jiragen yaƙi na F-35 ga babbar abokiyar hamayyar Isra'ila a yankin, kwana ɗaya kafin ganawar su biyu a Ofishin Oval. A cikin jirgin Air Force One, shugaban ya amsa tambayoyi game da adawar Isra'ila ga sayar da jiragen yaƙi na zamani ga Turkiyya, abokiyar hamayyarta mai daɗewa.

    2026-07-29 09:00
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Hare-haren Gwamnatin Yahudawa A Gaza Da Yammacin Kogin Jordan

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Hare-haren Gwamnatin Yahudawa A Gaza Da Yammacin Kogin Jordan

    Tare da ci gaba da ayyukan soji na gwamnatin yahudawa a zirin Gaza da Yammacin Kogin Jordan, tabarbarewar jin kan bil'adama a yankunan Falasdinu na ci gaba da ƙaruwa, kuma mazauna waɗannan yankuna suna fama da mafi munin sakamakon yaƙi.

    2026-07-29 00:23
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Yadda Wurin Kwana Ke Wahala A Gaza

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Yadda Wurin Kwana Ke Wahala A Gaza

    Yaƙi a zirin Gaza ya kai ga tabarbarwar rashin gidaje zuwa matakin da ba a taɓa yin irinsa ba; fiye da kashi 92% na gidaje Isra’ila ta lalata su ko kuma ta rushe wani yankinsu, kuma iyalai na Falasdinu suna ci gaba da neman wurin kwana don ci gaba da rayuwa a cikin mawuyacin yanayi.

    2026-07-29 00:20
  • Na Baya
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10
  • 11
  • Na Gaba
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom